Showing 45001 words to 48000 words out of 274760 words
kusa get.
Dakatawa yy hadi da juyowa yna murmushi yace "Me kikeso in roka miki?"
"Allah ya kawomin sauki a lamarina.." Tayi mgnr kai dji kasan wani abu na damunta inside.
"Okay swry.." Ya fada zucia fal tausayinta da besan daliliba.cikin sassarfa yabar gida .
Seda ya karasa ficewa a gidan kna ta zauna zmn dirshen a kasa, zuciarta na mata suya, hadi da zafaffen bugu. Ajiye phones dinsa dake hannunta tayi a kn cinyarta hadi da car key dinsa da watch dinsa se bag dinta ta isilamiyya da ledar ice cream din, a takaicede kynma sunyi mata yawa, A hannubta. Hannu ta daga sama tna hawaye idonta ta juya zuwa kallon sararin samania "ya ubangijina idan na maka lefine ka jarabceni..ya allah ka yafemin..wannan jarabawar tyimin tsauri ALLAH ka sassautamin..inba hkba wlhy mutuwa znyi..bnsan meke damunaba!" Ta krshe mgnr hadi da fashewa da kuka.
"Ai bazaki san meke damunkiba tinda knsawa rnki whla.." Cewar Annah datazo gun tin faduwarta kasan, tana hangota ta window shine ta fito a guje dan ganin meke frwa.
Ido kawai ta zuba mata zucia bb ddh, still kwallah na zirya a kn kuncinta. "Annah bnda lafia.."
Zuciar Annah ce tyi sanyi jin yadda tyi mgnr, dole duk wani me imani ya tausaya mata. "Taso muje ciki ..ki gyamin Mike damunki.."Annah ta fada zucia fal sonta da kaunarta kunsan abinda rai keso.
"Bnsan meke damunaba Annah.." Ta marairaice idanuwa, hadi da shagwabe baki.
"Mgnr bnza kenan..Ayo dmwa kuma kice bakisan meye damuwarba.."
"Fatima tacewai iskokai ke damuna.."
Annah tahau mita, "Ai dole iska su dameki, tinda bakison sa kallabi, se kiyita yawo da uban gashi har tsakar bya kmr yar arnah..ni taso mu tafi, zakije ki jajibomin jaraba, duk danginmu babu me aljanu seke.." Cewar Annah wadda itama kwakwalwar tata batada bambamci data yara. Hk suka shiga Falon tna mita, rarrashinta sosai Annah tyi dukda btsan dalilin dmwar tataba.
Raslan kam be dawo gidanba se after isha"i ya shigo babban yatsanshi daureda counter yna lazimi. A falo ya sameta kwance a kn 3sttr Ta dora knta a cinyar Annah sanye take da yar riga peach me digo digon red me shape din heart rigar iya cinya take irintashan iskannan, Ta anshi fatar jikinta ainun,abunka da yan hutu, kou ina luwuit luwuit. Ta kurawa cartoon ido Ammafa ba cartoon din take kalloba, hnklinta sam bya gun tvnma at all yna can duniar tunani tunani a kn daddynta.
Krsowa yy inda take yy kissn dinta a kumatu. "Love you bbyme.." Ya furta cikin sexy voice. Kamshinsane ya ratsata, dagowa tayi tasakar masa murmushi. Karasawa yy ya zauna a kan seat din dake facing dinta.
Annah ta tabe baki, Cikeda matsifa ta fara mgna" nifa bason dabi'unnan na turawa nakeyiba..wannan ai iskncine, tin tini nke gya muku Amma bakwaji, musamman wannan shegiyar me kmada yar bebin roba.." Annah Ta krshe mgnr tna nuna KYAUTAR ALLAH da hannu, bude baki KYAUTAR ALLAH tayi zata kamo yatsannata, tayi sauri ta goce tna fadin, "Kajimin dangin mayu, ta dangana da mayu ta zama mayyah, so kike ki cinyemin dan yatsa kou..tou kurwata kur.."
"Ni da mayyace aike zan fara lamushewa..amma kuwa da kn isheni a ciki.." Kyautar Allah ta fadi hkn tna kyakyacewa da daria, Yynda wushiryarta ta bayyana, Shima Raslan daria ya fashe dashi.
Annah ta kuke wato sun maidata Abun zolaya. "Tabbas kuwa yarinya, Aini me lasheni se mayen gaske..ballan tna keda wancan duk kana nan mayu na daukeku.."
Raslan da KYAUTAR ALLAH suka kra fasa daria. "Tsohuwa me ran karfe.." Cewar raslan.
Annah kam bakin ciki ya cikata danta tsani a rinka mata daria nan tahau matsifa.. "Kou iyayenku wannan d'an da ummarurunah da musalle in ina mgna basa daria seku marasa tarbia..ai haihuwace kuma zaku haihu..kouda yake kai inajinma juyanekai bka haihuwa koude kaidin ragon mazane oho, gakanande kmr gaske kira har kira, namiji har namiji, a fagen daga, Amma ka kasa tabuka komi, a kn mace, juya kawai .."
Raslan yy smiling Din gefen baki, wato Annah dtasan wayeshi baza tyi wannan mgnrba..
KYAUTAR ALLAH tadeji Annah na mgna Amma sam bta fahimci komiba.
"Bbyna tashi muje muci Abinci knji..yau da wuri zsn kwanta but bacci nkeji.." Raslan yy mgnr yna kallonta.
Makale kafada tyi, "na qoshi.."
Hade rai yy "me kkci.."
"Nasha ice cream.."
"Wani ice cream.."Raslan ya tambayeta.
"Na Annah.."
Annah tyi charab tace, "Ai duk ita ta shanyeshi tas, yarinyar kmr kwaduwa se shegen son sanyin tsia, shiyasa kullum gatanan jiya iyau,..an kawonin nass caram dina ta shanye.."
KYAUTAR ALLAH da raslan suka kwasheda daria. "Annah bafa nass caram ake cewaba ice cream.."cewar KYAUTAR ALLAH
Annah ta tabe baki "Ni ina na iya..ai sunan ne irin nku na yara..Mu zamaninmu Ai babu irin wadannan ciye ciyen, sede in samrayi zezo gunka ze kawo mka brodi, shima se inyaje birni.."
duk suka kwasheda daria..Raslan yace "Aikou bakuji ddhba.."
Annah tace "Aikou mune mukaji dadih, dan zamaninmu babu yammata yan iska masu kwadayin tsiya..yoooh zamaninnan, inhar kanada kudi Ai bakada soyayyar gaskia,..masu more soyayyar gaskia se talakawa..da mu muka mori soyayyah tin bamusanma mecece itaba..Allah sarki Allah ya jikan gwarzona.." Se kuma ta fasheda kuka tunawa da tayi da mutuwar me gidanta..
Girgiza kai Raslan yy "oh tsufa labari.." Ya fada A rnshi.
KYAUTAR ALLAH tace "Yi hkri rayuwata..kullu nafseen za'ikatul maut..duk me rai seya dandana mutuwa.."
"Hkne..hkne kam..Mutuwarcema anatayinta a yan kwanakinnan, kuna ganinmu kunajin haushinmu wata rna bazaku ganmuba..ALLAH de yasa mu cikada imani.."
Suka Amsa da Ameen.."tsohuwa knci Abinci.." Raslan ya tambaya Annah
"Eh niyau Ai kabewa aka dafamin naci abata na koshi.."
Yamutsa fuska KYAUTAR ALLAH tyi tace "Wannan Abun me kma da Amai.."
"Eh shi uwarki taketaci Ai harta girma..domin datanada rai bata sati bata ciba, don tnason Abun..Allah de yajiknki Autatah Allah ya sadamu da Alheri."
"Ameen.." Cewar Raslan, da KYAUTAR. Raslan Ya cincibi KYAUTAR ALLAH suka nufa dining yayi serving dinsu da tuwan semo miyar karkashi, wadda taji naman sa da ganda. Misalin 9:30pm ya nufa bedroom dinsa da niar ya kwanta. zuwa lokacin Annah tini ta kwanta. KYAUTAR ALLAH kuma tna falon, Tna kallon tv.yy mata sallahma haryakai bakin kofar dazata sadashi da side dinsa ta rugo a guje ta dane bynsa.. "Ni to ina zan kwana.." Ta tambayesa
"Bakida bedroom ne.."
"Yeah bni dashi se nka.."
Idanuwanshi da suka fara canza color ya zuba mata. "Yau bazaki kwanarmin a dakiba.." Ya fada yynda ykejjnsa yna yawo a sararin samania jarumarsa nata zillo tna kiran duri .., .
"Hba mna! " ta marairaice.
"Yeah.." Ya fadi yna me tabbtr mta da hkn, dan yaufa ba knta tin dazu ykejin ynayin kawaide yna daurewane, ya tabbatr yau zeci qaniarsa, dan bemasa ran zeyi bacciba.
"Plx mna daddy..ni kk kora kou..kasande in bana kusa dakai tabbas bacci baze ziyarceniba.." Ta fadi hkn hadi da kankan da murya me cikeda tausayi.
Sama sama yakejinta...cireta yy daga jikinshi ya bude kofar ya shiga..biyoshi tyi kmr mayyah, "dan Allah ka dena sona ne ko daddy.."
Be bata amsaba harya isa falonshi, direct ya zarce bedroom, ta biyoshi,, juyowa yy ya dora idonshi a knta, unexpected idanuwansa suka sauka a kan yan nonuwanta dasuka fara fasowa, bka ganin komi se nipple din nononta, wato dagani nononta me gindin tasane. Da sauri ya dauke idonshi a kn nononta "A'uzubillahi minashshaidanirrajim.." Yy saurin korar azzalumi shedan.
"Daddy knajin baccine.." Ta tmbyesa don ganin yadda yke wani lumshe ido sannan idon ya canza color.
Ba tare daya bata Amsaba yace "pls jeki kwanta.." Yayi mgnr hadi da nuna mata fankacecen bed dinsa wanda yasha hadadden bargo, laushi kan laushi kenan ga laushin katifa gana bargo.
Makale kafada tyi kmr jaririya, "ni bazan kwantaba se tare dakai..daddy meyasa kk fushi..daddy zona rungumeka, muyi slp.."
Hannunshi na dama ya cusa cikin sumarshi, a hnkli yke yamutsa sumar dake kanshi. "Bnaso..Pls jeki kwanta kinji mah bby.." Ya marairaice mta yhnda idonsa ke kra kankancewa tsabar sha'awa.
Kwancia tyi a kn makeken gadon ganin halin dayake ciki, seya bata tausayi.. "Daddy tou kaima kazo mu kwanta mna.." Ta fadi hkn bynta kwanta a makeken bed din.
Direct kujerar 3 sttr ya nufa ya kwanta hadi da dora hannunsa a kn mararshi.. "Ya rabbih!" Ya Ambato ubangiji yynda radadi ke ratsa mararshi.
Ganin ya kwanta kn 3sttr ta taso ta biyoshi tna zuwa ta fada jikinshi.. Dai dai kn jarumarshi, nan tji wani Abu ya zungureta, yynda numfashinta ta harbeta a ass dinta..zumbur ta tashi tsaye tna fadin "daddy akwai wani Abu A jikinka ya bigeni..tsaya ka ganj. " tayi mgnr tana lalubar saitin gun.
Dukda yna ynayi Amma ta bashi daria 😂 ta kawo hannu ya matsar mata da hannunta. "Tsaya mna ka gani.." Ta fadi tna kra tura hannunta donta taba taji, kra ture mata hannu yy.. "Pls stop mna.." Ya fada cikeda gajiawa.
"Tsayafa ka gani Daddy..Zan cire mka Abunne kada ya cijeka.."
"Waya gaya miki yna cizo.." Ya fadi muryarshi qasa qasa, sbda tsabar fllng.
"Ai nji abun yna motsine...daddy tsayafa kagani."ta kra kai hannu..zumbur ya miqe direct ya nufa toilet donyin wanka..nan ta shiga lalubar kujerar kou zataga Abun Amma bataga komiba a tsorace ta koma kn bed din ta kwanta tna jiran fitowarsa... Seda ya kwashi awa dya a toilet din Yna yan dabaru, kna ya fito kugunshi daureda towel, se daya a hannunsa yna goge sumar knshi. Burarshi kam a miqe take sambal, harma ta dan dago ta towel din, Abunka da katon Abu, girmanshi bna wasa bne, Se yauma na qara tabbar dashidin namijine, domin Abarsa ga tsawo ga kauri, dole ta rinka fasa ihsan. Krsawa yy bakin gadon ya gnta tna baccih, hnklinta kwance..murmushi yy musammanma da yy tozali da dan krmin bakinta, ta gimtseshi gam. "Bbyna rigima.." Ya fadi hkn hadi dakai mata kiss a goshi, ya gyara mata kwanciar ta yadda zataji dd kna ya lullube kafafuwanta domin sanyin a.c dake dakin yy yawa, kmr kasa kafarka a kasa kji ruwa sbda tsabar sanyi kai kacema fadamace.
Kyn bacci ya saka, ya nufa kn kujerar ya kwanta hannunsa na kn zundumemiyar burarsa..Rnrfa beyi bacciba kwana yy yna ziryar zuwa toilet, tablet kuwa yasha kusan kwara shida Amma shirune...
Washe gari yabar katsina, don Ummih ta addabesa da kira, A kn tyi other din kynta basu isoba dole se yazo yasa mata hannu. Sam beji ddhn tafiar da yy babu shiriba Amma yayiwa KYAUTAR ALLAH alqawarin kwana biyu zeyi ya dawo. Da kyar suka rabu da KYAUTAR ALLAH, tna kuka yna rarrashi seda ya tabbtr dya rarrasheta Kna ya baro garin cikin sauri sbda Ummih nata kiranshi, a car dinma jefi jefi se yy tsukin rbwa da bbynsa, Wannan karon rbwar tazo masa da kuna.
Farhan ya isar da mgnrsa ga iyayensa, Farin ciki fal ransu sede Mommy tayi wani dogon tunani tace "Babana yarinyar batayi qarama da Aureba..''
Farhan zaune a falon mommynsa knshi kasa har wani tarbia ya qaro. "Mom ni inasonta hk wlhy.."
"Ai baze yuba a dauki qaramarnan a baka babana nasankafa da rawar kan tsia kaje ka turmeshi musu yarinya kaga tayi qarama bazata iya da kaiba.."
Farhan dayake idonshi tar yke a tsaye yace "Mom wlhy ni bazanma kusancetaba se knce ta girma..nide burina kawaj a bani Aurenta in aura.." Ya fadi hknne kawai danya samu Abinda yakeso, Shi wawane daze zauna yna kallonta, Ai wallahi cinta zeyi Daman Duk A matse yake Sannan da gani ztyi juriyar jima'i don kafarta irinta harijai, kuma ztyi dadih.
"Ka bari ta qara girma se ayi auren.." Cewar mommy
Marairaicewa yy danyasan in batasa bakiba kou daddyma baze duba mgnrba. "Aah dan Allah mommy in Wani ya riganifa..wlhy na kamune mommy ki temakeni, pls.."
"Seka dena abinda kakeyi mra kyau.."
"Wlhy na dena Mommy har abadan..tinima na dena.."
Mommy tyi murmushi tabbas ya kamu, kuma tji dadin hkn dan hkn ya zama shiriyane ga dannata. Byn sun tattauna da daddynsu, Mommy taje har gida danta sanar da Annah.
"Lale marhaban da zuwa hajia zilai, .." Cewar Annah.
"Yauwa Annah.." Cewar mommyn fatima, datayi shiga ta alfarma, sannan ta mutumci Dan hijjb ne zumbulele a jikinta se bag dinta data riqo da wata babbar leda wadda ke daukeda Atampopi na Alfarma. kai daganinta kasan macece me addini da imami hadi da tarbia. (Abinda mata basu fahimtaba Wlhy hijjabi mutumcine kuma kariyane, sannan darajace, hijjabi ynasa dattaku, duk lalacewarka in Aka ganka da shigar mutumci da dama dama)
"Ina wuninku.." Mommy ta dan rissina ta gaida Annah.
"Lafia lau zilai..yaya iyalin nki kuma ya kwana biyu..ya gajiar ziryar da kikayi tayi a asibiti..mungode Allah yabar zumunci.."
"Lafia qalau..Bkm wlhy Annah..muneda godia.." Cewar mommy.
"Yade yalin nki.." Cewar Annah.
"Alhmdllh Annah.."
"Tou madallah..zauna kn kujera mna hba yi zamanki wlhy.."
Mommy dake kara gyara zamanta a kn carpet tace "bkm Annah nanma yy.."
Bkrmin burgeta hajiya zilai takeyiba, sbda tnada tarbia kwarai, ga shigar mutumci a dunia Annah ta tsani rashin tarbia itafa inde bkada tarbia tou bazaku shiryaba..
"Rukayyah btanan ne.." Dyake hk suke ce mata sbda fatima ma hkn tkece mata.
"Eh kn mntane..tna isilamiyyah.."cewar Annah
Mommy ta kalli damfatsetsen agogon bangon dake manne a falon taga 4:30pm dai dai. "Af nama mnta dyake Fatima ma yau btjeba sbda ciwon mara.."
Annah tayi fuskar tausayi. "ALLAH sarki..wayyo halan dan wata zatayi?"
Cikeda kunya Mommy tace "Eh Wallahi, inde zatayishi setayi kwana biyu tna ciwon mara,.."
"Subhanallahi!kai Aikou bb ddh ta rageshan zaki, Sannan tasamu zaitun da habbatussauda da man tafarnuwa ta rinka sawa a ruwan dumi tnasha.. insha Allahu zata samu sassauci da izinin me sama.."
"Tou Annah insha Allahu zan gya mta.ngde Allah yy sakayyar arziki Allah ya qara lafia."
"Ameen Ameen..insha Allahu inde tnayin hkn zataji sauki.."cewar Annah.
Mommy tace "tou Annah insha Allahu ina komawa zansa me Aiki tasiyo mna A islamic chemic...Abunne nasu ya hadu da yarinta.."
Annah tace "daman Ai hkne..kwarama ita taga Abun ni tawa Ai har ynzu nata bezoba..kouda yke mu a zamaninmuma ba a farawa da wuri ynzu nede zamanin da abubuwan da mukeci ya canza.."
"Eh hkne kam Annah..Amma ya isa ace Aita fara shekararta nawa.." Mommy ta tambaya.
"Goma sha biyu da wata bakwai.." Cewar Annah.
"Tama kusan kai sha uku kenan..aikou yaci Ace ta fara..danni fatima tin tna shekara goma sha daya ta fara.."
Annah tace "tou kngani ynayi ynayinede..itakam kou alama bb.."
Mommy tace "kuma anje asibiti.."
Annah tace "ah'ah.."
"Ai da anje asibiti an duba an gani kou lafia.."
Annah tace "Insha Allahu, In babana yazo zan gya masa seya kaita a dubamin ita...Allahde yasa naji Alheri, dan wlhy nasarai A kn yarinyarnan, inaso ta haifamin yan qawayena in gni in goya Abuna in Allah yasa darai da lafia.."
Mommy tayi murmushi tace "insha Allahu lafia lau Annah, Kuma zaki goya yan kawaye suyita miki fitsari a baya.."
Annah tayi yar daria yynda haqorinta na makka dake sama da kasa ya bayyana tace "inde Abindama yafi kashi suyi bkm..nide burina in gnsu yan tagwaye mata.."
Mommy data cikadamurna dan itama burinta kenan yan biyu jikoki itama ta goya Abunta. "Ameen de Annah..."
"Af! Knga na cikaki da surutu..bari a kawo miki abun motsa baki.." Annah ta kwalowa jummai kira nan tazo cikin hnzari.
Kallon up and down Annah tayi mata kna tace "Dubeki seki zauna gaje gaje daje kmr yar tsintuwa..karki kramin wannan shegen kwalliar da baki kmr na zunubi..dallah ni jeki kawowa bakuwa abun motsa baki..saura kije ki kawo mara sanyi...tinda me sanyin ku kuke shanyewa.."
Jummai ba bakuwa bace gun Annah tasaba da halinta tin tini. Dan hk kou a zaninta. Mommy ta zubawa Annah ido, dan bakinnan tsut se jaraba, ita Abunma daria yke bata, ji tkeyi dmn uwartace dan ita mahaifiyarta ta rasu tin tna 20yrs, dan hk Annah ke bata sha"awa, intana ganinta, se ummanta ta fado mata rai, Ji takeyi dmn itace tyita zagintama bkm inde zata gnta ztji ddh. "(Wadanda suka rasa iyayensu kuyi hkri pls, Allah yasa dangana ga zuciyoyinku.. Allah yajikansu Allah yy musu rhma, Allah yasa mutuwace hutunsu, muna nan munasa duk al'ummar musulmi a adduarh..mukuma Allah ya qarama namu lafia da kwanciar hnkli ALLAH yasa mu gma dasu lafia, da mazajenmuma baki daya)
Annah tabi byn Jummai da kallo taja tsuki kna tace "Dubeta, kai kacema daga kauye tazoba, Se narka uwar qiba takeyi nan gabama seta kasa tashi, Dubeta bb fasali,.."
Bajimawa jummai ta cika center table din dake tsakiyar falon da abubuwa iri iri na motsa baki, irinna yan gayu.
"Ci knji yarnan..harda dambun nama ma..nice nan nyi da kaina knsan yarannan basu iya komiba.." Cewar Annah.
Mommy tace "tou Annah ngde.." Cewar mommy data tashi ta dauko dambun naman shi tadan faraci wani irin dadih ne ya fara ratsata, ga kamshin tafarnuwa na tashi sam sam babu alamar karni a naman, harda lumshe ido mommy keyi dan dadih. "Annah gaskia dambun naman nan yy dadih sosai.."cewar mommy dake santi, tanaci tna korawa da lemun kwakwa shima Annah ce tyi.
"Kinjishi kou, wlhy jia nyishi....in zaki tafima se in kulla miki ki tafi dashi.."
Mommy tace "Aikou ngde Allah yasakada alheri.."
"Ameen Ameen...knyi girki kou dakika fito da yammacinnan..kou kema masu Aikinne ke miki sanwar mijinki..ku kenan bakuda katabus duk ladar gidan naku masu Aikine ke kwashewa kou.." Cewar Annah case
Mommy tayi murmushi tace "Ah'ah ni nakeyi Annah, nariga nayi miyar da komi tuwon kawai zan tuka inna koma.."
Annah ta washe baki "yauwa hkn Ai yafi yarankima zasufi ganinki da mutumci..Amma kullum kina jide kmr kyn wanki, wlhy mutumcinki ragaggene a idonsu, inde kika sawa rnki qiwa Ai kinshiga uku..hatta mijima haushinki ze rinkaji..ku zauna kuyita charti ake cewa kou meye..tou wlhy tin wuri ku natsu..sannan ki rinka koyawa diyanki mace yadda ake kimtsa gida da kuma girke girke iri iri, da gyaran dakin me gida knsan daban yke.."
Mommy da mamaki a fuskarta tace "tou Annah.. Ai ina koya mata gyaran gida da komi da girkinma..Amma Annah gyaran dakin mijinma da banne..."
Annah tace "kwarai ma kuwa.."
Natsuwa Mommy tyi tace "tou ya akeyi Annah.."
Annah tace "Ai gyaran dakin miji da banne, dan natsuwa kakeyi ka baje baserarka, a fannin gyara shimfida ki rinka chanza salo daban daban bawai ki a ajiye pillow yadda kowa yake ajiyewaba, Aah ki natsu ki kawo baseerarki, ki chanza ado da filolinki, ki lailaye gadonki luf luf, kmr wata halitta bata taba kwanciaba, se kiga in miji yazo yagani se yji sha'awa da shauki, yavkwanta dake..sannan yazamana, kullum dakin miji yafi kou ina kamshi sbda a nan kuke tarewa, ki bawa dakin mijinki daraja kmr yadda kike bawa knki daraja, ki sitirta dakin mijinki kmr yadda kike sitirta al'aurarki, sbda dakin miji