Showing 51001 words to 54000 words out of 274760 words

Chapter 18 - KYAUTAR ALLAH

10 Sep 2025

14650

da sosai. Dayar motar kuma ta Farhan ce, farhan kyakyawane Ajin farko shidin kalar chocolate ne ynada matsakaicin tsawo, ga gayu, sannan ynada jiki normal norml Ga shiga ta Alfarma handsome neshi na qarshe.

Dmn ansan da zuwan nasu, dan hk dya dga cikin securitys din dake Aiki a gidan , shi yy musu zagora zuwa babban falon gidan. Da sallahma suka shigo Farhan knshi kasa..duk suna zaune a falon da Annah, dake tsakiyarasu suna hira. KYAUTAR Allah dmn badon mutane takeba dan hk tna dyn falon Annah ta rafka uban tagumi sbda dad dinta be kirataba.

Amsa sallahmar tasu sukayi cikin karamci suka amshesu, kundesan katsinawa akwai karamci. Zaunawa sukayi Alhaji mu'axu ya zauna kn kushin, shi kam Farhan A kasa ya zauna.

Alhaji umar ya zubawa Alhaji mu'azu ido, dukkanninsu kallon kallo sukeyi..tin shigowar mu'azu yaga Umar kuma ya ganeshi tar nan yasha jinin jikinsa ya fara komi a hnkli a hnkli sbds kunya.

Umar ne yayi jim kna yace fuske sake "Alhaji matazo, sannu da zuwa..ashe dan na wajenkane.."

Cikeda kunya yace "Eh Wlhy Ranka ya dade..ina wuni ya harkokin.."

"Alhamdulillahi Alhaji..ya byn saduwa.." Cewar umar yynda duk yn falon suka zubo musu ido, Farhan se murna ykeyi sbda jin Alhaji umat yasan dad dinsa.

"Alhamdulillahi Alhaji..ya business"cewar mu'azu da duk ya gza natsuwa, wai danma shidin dan siyasane Akwai iya boye borin kunya.

"Alhmdllh Se Alheri Alhaji.." cewar umar

" Ashe zamu sake haduwa.." Cewar mu'azu

"Aikuwade, gashi arziki ya hadamu.." Cewar umar shi sam bb komi a rnshi. Sun tabayin wani business ne, Alhajin matazo yy alqush dalilin hkn yasa suka rabu baram-baram dominshi umar, byason me zalinci kuma shima bya zalinci.. Shikam matazk zalincine fal rnshi.

Annah farin ciki ne ya rufeta tace "Kunsan juna kenan.."

Umar yace "Eh wlhy shekaru biyu dasuka wuce mukayi business ai kafin ya fara siyasa abokin business dinane.."

Annah ta kara wangale 32 tace "Masha Allahu..shikenan ta kwana gidan sauki.."

Umar yace "gaskia kam.."

Mu"azu kam tini jikinshi ya kra sanyi guiwowinsa suka karaya dukda yasan umar mutumne beyi tunanin ze tona masa asirinsaba.

Nande Aka gaggaisa, tareda nuna ango shima ya gaidasu cikin ladabi da biyayyah,..ba bata time Aka cika musu gbnsu da kyn motsa baki..

A fannin iyayen kam hk kawai sukaji yaron be kwanta musuba musammanma umar da harun shikam musa ta fanninsa da sauki sauki. Annah kam tini ta ta kaunacesu har bangon zuciarta.

Se 10 :pm sukabar gidan suka nufa nasu gidan, tareda Alqawarin za a turo waliyinsa susa rnr biki rnr jummarh me zuwa, matazone ya roki Alfarmar hkn Annah tayi musu..dantaki Matsawa ko nan da nan..Farhan kam baki yaki rufuwa.

Byn tafiyarsu Annah ta juyo ga yyn nata suka cigaba da tattaunawa. "Bnaso asa rnr Aurennan da nisa.." Cewar Annah daketa zumudi

Harun yace "Tom Annah.. Amma anyi tuyafa An mnta da Albasa.."

Annah tace "kmr yaya kenan?"

Harun yace "zamu shiga lamarin daba namuba a kn KYAUTAR ALLAH,..bamu ya cancanta mu bada auren kyautar Allah ba Raslan ya cancanta, domin Wannan huruminsane, mun bar masa mu namu Adduarh ne.."

Musa yayi charab ya amshe dacewa "Wlhy Abinda nkeso ince kenan tin tini..waishin shi Anma sanar dashi kuwa?"

Annah tyi jim kna tace "Af kaga nama mnta,,Ai ynzu seshi ummaruru ya sanar da shi, tou bb dmwa dmnde na fara gaya mukune, Tou ynzu kenan su waliyan na yaron gun babana zasuje kou?"

Harun yace "eh.."

Annah tace "Tou babu damuwa..Burinade Allah ya tabbatr mna da Alheri.." Duk suka amsa da Ameen..nan suka cigaba da dan taba hira zuwa 10:30pm Annah ta nufa dyn falon nata don zuwa bedroom dinta, danta farajin bacci, harma ta fara gyangyadawa.

Alhaji umar yasan Aibun Alhaji matazo Amma be fadaba, sbda A ganinsa, Ai be zama lallai dan nada Halin ubanba, Ammande yasawa rnshi insha ALLAH zeyi bincike a kn dan, inhar yaji da matsala da knshi ze dauki mataki, koda zeyi bakin jini a gun Annah.

A falonta ta tadda KYAUTAR ALLAH a zaune ta rafka uban tagumi, hannunta riqe da wayarta ta zuba mata ido tyi dealing number dinsa harta gaji Amsar dyace Akece mata wyr A kashe take..nan ta dasa aikin kukan nata, kai kace mutuwa Akace uban nata yy.. Nan idanuwanta sunka kumbura sukayi suntuma suntuma dasu hatta fuskarta ta kumbura.

Ido Annah ta zuba mata, "meye kika rafka uban tagumi kou mutuwa Akayi miki...ga uban kuka kuma knsha..tin safe kike kukannan kmr wadda Akayiwa wahayin mutuwa..waishin lafiyarki kuwa.."Annah ta krshe mgnr hnkli tashe.

"Annah daddy be kiraniba yau..wlhy be kiraniba.." Ta fasheda kuka.

Uban tsuki Annah taja kna tace "mtwwwssssss!Aise ki mutu tinda be kirakiba.."

Nan ta qara fashewa da kuka harda ta wurgar da wayarta qasa, nan ta fashe Abunka da Iphone sannan bb screen guad aJiki, nan ta hau bubbuga kafa tna kuka..

Annah ta kalleta cikeda bakin ciki da haushi.. "Iska na whlr dame kyn kara.."se kuma ta maida dubanta kn dining are, dan ganin kou taci abinci tin safe btaci komiba.
Kallo dya Annah taYima gun ta fahimci bata ta isa kn dining dinba ballan tna tasa rn taci Abinci...qarasawa dining din tyi danta tabbatrda tunaninta, bubbudesu tashigayi taga komi yadda yke ba aciba. "Abincinma bakiciba...so kike ki kashe knki kuma ki mutu kafura.." Tyi mgnr tna qarasowa inda take, tna cigaba da mita "wannan wacce iriyar rayuwace, kika saka knkinewai.." Ta krshe mgnr tna zama kusa da ita tna shafo kuncinta, itakm uwar yanson jiki kmr tna jira ta fada jikinta, taci gba da kukan nata. "Baza kici Abincin ba kenan.."

"Ni ni ni..bnajin yunwa.." Tyi mgnr tna kuka still.

"Karya kikeyi..Tin safe da babuci bb sha..ke waliyiyace.."

Kukan ta kara fashewa dashi tna lafewa jikin Annah, dan bb inda za a rarrasheta inba nanba.

"Kin dameni da kukafa.." Annah ta fada cikeda takaici.



KYAUTAR ALLAH tace "Annah bnfaji daddynaba...kuma bngnshiba.."

"Dayake dashi Aka haifeki ko..in kikayi Aure magank"

Tsagaitawa KYAUTAR ALLAH tyi da kukan nata tna nazarin kalaman Annah kna tace "Annah Aurene kawai ze iya rabani da Daddyna?"

Annah tace "kwaraima kuwa..inde kna doron dunia to tabbas Aurene ze rabaku, dan bnga namijin daze yardaba kina rungume wani gardinba..Alhalin shi muharraminkine.."

Turo bki tyi kna tace "Annah in kuma bnyi Auren bafa?"

"Ai bazeyuba kinada lafiarki da danyen jininkiba kiqiyin aure..Aishe Aure sunnarh ne na ma'aikin Allah.." Cewar Annah.

Shiru kawai KYAUTAR ALLAH tyi tna tunanin ta hnyar dazatabi ta kazance da daddynta na har Abadan abidina..."inasonka daddyna, bazn iya rbwa dakaiba rabuwa dakai kmr rabuwane da rayuwata...." Ta Fada a rnta hadi da qara lafewa a jikin Annah kmr wata mage.

"Maza tashi muje in bki Abinci.." Cewar Annah

"Na qoshi.." Tyi mgnr hadi da maqale kafada.

"Tou shikenan yy kyau, bari in kira Shi daddyn nki in gya masa.."

Zumbur KYAUTAR ALLAH ta tashi tna fadin "zanci...zanci..zanci Wlhy.." Annah ta kamota suka nufa dining ita tayi serving dinta kuma tyi feeding dinta kadan taci Ammande yafi babu. Annah da knta tayi mata wanka tasa mta kyn bacci kna suka kwanta ta shige jikin Annah, tna Emerging kmr daddyntane..inhar Raslan be nan to A dakin Annah take kwana,... Da yatsanta A baki tnata tsotso sannan da tunanin dad dinta A rnta har bacci ya kwasheta, baccin nata me cikeda mafarkansa.

Gabaki dya ya rasa natsuwarsa jiama kasa bacci yy sede ya kwana yna kwantarda burarsa Amma taki kwancia, yasha tablets harya gaji, ga azabar ciwon mara daya kwana dashi, gabaki dayade komi ya rincabe masa, duniarma tyi masa zafi har wata yar rama yy na rashin kwanciar hnkli. Kwananshi biyu be leqa ko kofar wajeba. Yau tinda safe misalin 7:pm ya figi motarsa yabar gidan jikinshi sanyeda kyn bacci yynda idanuwansa suka kada zuwa kalar red, da temakon Allah yakai knsa inda ykeda muradin zuwa.

Direct gidan ummih ya nufa dan A canne ze samu sassauci. A falonta ya yade zango yna shiga ya kwanta A kn kujerarta, be gnta a falonba, yasan bta bacci inde ta tashi da asubah bta komawa seta tabbatr ta kimtsa ko ina a gidanta.

Fitowa tyi daga kiching sanye takeda rigar bacci red se dogon hijjb data dora a kn rigar baccin, daddy byanan shiyasa take jinta a sake, sannan tyi baccin dadih.

Hannunta riqe da glass cup coffe ne a ciki. Tin kafin ta kaiga krsowa cikin falon Idanuwanta suka sauka a kn dannata, dan hk cikin sassarfa ta qaraso inda yke hnkli a dan tashe. "Sweetheart lafia de kou..." Ta fada tna qare masa kallo, cikin yn daqiku ta fahimci dmwarsa dan A bayyane take ga jarumarsanan a tsaye.

Ba tare dya bata Amsaba kawai se Hawaye ya shiga bin kuncinsa me rad'adi. Hnklintane ya kra tashi ta ajiye glass cup din hannunta ta qarasa ta zauna ta dora knshi a bisa cinyarta. "My darling ...why are you crying..knasone nima kasani kuka kou..bkasan yadda blnke sonkaba kou..in bka fadamin dmwarkaba wazaka fadamawa..kouse byn na mutune zaka gayawa wanina, kuma ya zageka uhm my boy...gyamin mike damun dana tilo.."

Jawo hannunta yy ya dora kn jarumarsa.. "Ummih knji kou...kusan 2 days kenan ina fama da ita a hk..taki kwancia nyi nyi, ummih nasha tablet din ngji..pls help me kiyimi injection pls.." Yayi mgnr yna marairaicewa yynda hawaye ke kara bin kuncinsa.

Tausayinsane ya mamaye gaf ilahirin zuciarta zuwa gangar jikinta, ji tyi itama kmr ta masa kuka. "What! Almost 2 days kna a hk, kasha mgninka.." Tayi mgnr tna dauke Hannunta a kn burarsa dan tayi matukar firgita da yadda tajita A miqe ga girma, wannan ai tamafi ta daddyn nasa ta fada a rnta.

A mugun wahalce yace "Nasha UMMIH..at one time fa nasha guda goma.."

Zaro ido tyi jin yna neman halaka knsa.. "Bkada hnkline! Sha'awa haukane..Abinda akeshan kwara dya zakasha guda goma, so kke ka kashemin knka hba mna.." Ta krshe mgnr cikin tausasawa.

"Sowie ummih inajin abunne dayawa shiyasa.." Ya fadi hkn kmr ze dora hsnnu A ka ya fasa ihu.

"Kada ka kara pls.."

Daga mata kai yy alamar touh.

"Ina ihsan.." Ta tambayesa.

Dan guntun tsuki yy yace, "UMMIH na gya miki yafi a kirga bta iya Daukana nyi mata girma..tnada raki, gashi kullum inde na kusamceta se tje Anyi mata dinki..ga kuka-kuka..wlhy ummih haushinta nkeji, hknne yasa sam bnjin ddn kusantarta.."

"Sbda manhood dinka yy girmane my son..sannan kaga ihsan qaramace ykmata ka rinkayi small small pls.."

"Ayi kusan 2 month kou 3 month, karanci shine 2weekd Acemin inyi kadan kadan Ummih aini zan cutu.."

"Sowie darling.."

"Kibani injection pls ummih.." Ya marairaice

Jim tyi kna tace"ka mnta na bka injection da muna ksta, baxe yuba in bka ynzu sbda Ba ayi 3month ba kuma ka idartane se Anyi 3 months.."

"Ummih kiyimin hk kawai..pls,"

"Baze yuba.."

Kamo hannunta yy ya riqe cikin nasa yna mta magia.."dan Allah ummih, wlhy ni kadai nasan me nkeji, See abun se qara tashi yakeyi, pls ummih ki bni Abinda ze kashemin sha"awar gba daya pls.."

Zaro ido tyi,tabbas tassn bya hayyacinsa dan hk seta qara tausaya mata.

"Pls ummih ki temaka..wlhy na mnta yaushe rabon da inyi bacci pls.." Yayi mgnr hawaye na tsananta zirya a fuskarsa.

"Ya isa hk.." Ta fada cikeda tausayin dannata, yynda hawaye ya cika idonta. Miqewa tayi ta nufa wani daki, Dakine me dauke da gadon kwantar da mara lafia komi akwai a ciki , sanna ga wani show glass katoto, nan kuma pharmacy ne babbah, Abu dai-daine bb a ciki. Allura ta dauka da drib da komi dazata buqata kna ta dawo falon, kouda ta dawo taga abar tashi se qara tashi tkeyi yna numfashi sama sama. "Showie darling.." Ta fada cikeda tausayawa.

Daga mata kai kawai yy..Shap-shap tasa masa drib tareda allurorin rage sha"awa kou minti talatin ruwan beyi da fara shiga jikinsaba, ya farajin sassauci, A cikin awa daya har bacci me mugun nauyi da dadih yayi awon gaba dashi, time to time yna sauke ajiar zuciar whla..

Zaunawa tyi a seat din dazata rinka facing nashi, Tsurawa kyakyawar fuskarshi ido tayi, se ta karajin tausayinsa sbda ramar da yy tayi yawa, harga Allah dannata yna Azabtuwa. "Ya rabbih ka kawowa yaronnan mafita saboda Annabi (s.a.w)" ta fadi hkn a bayyane yynda zuciarta sam bta mata dadih,... Sadiyace ta shigo falon sanyeda doguwar rigar material rigar ta Amshi jikinta, tanada kiba madaidaiciya, tnada matsakaicin tsawo, Ammafa akwai kyau kmrta dya da ummih abinda ummih ta fita hasken fata ne, se kuma bakin lips da ummih kedsshi, ita kuma bta dashi "Ina kwana ummih.." Ta fadi hkn hadi da qarasowa, idonta ya sauka A kn Raslan, ga drib A hannunsa, nan da nan hnklinta ya tashi sbda ganin yadda yy rma.

"Lafia laj sady ina takwarata?" Diyar da sadiar ta haifa kenan babu Aure.

Sam hnklinta bemaji me ummih ke cewaba, dan sam hnklinta be gunta yna ga Raslan. "Anty meya sami my son, hk dukya rame wlhy..kou Abunne nasu na gado?"

Ummih tace "uhmn kede bari.."

xaunawa Sadiya tayi zucia fal dmwa, da tunani sbda tna mugunson Raslan hk shima ynasonta. "Ummih ynzu hk za a zuba masa ido saboda Allah, tou wai ina ita matar tasa take?"

Ummih tyi jim kna tace "Ai ihsan bazata iya dashiba, Sefa suyi 2month 3months basu kusanci junaba,...ni na rasa ina matsalar take.." Ta krshe mgnr cikeda damuwa.

Sadia ta daga girarta zuwa sama, ta bude idonta tar A kn sister din tata Kna tace "kinfasan inda matsalar take ummih, kede kawai kice bakida yadda zakiyi, tinda Yar Aminiarkice..Wlhy Son yna qoqari, indabadan ynada tsoron Allah ba Ai da tini yana neman mata, Ammashi hkn baya gabansa yafison halal dinsa, Allah na tuba yarinyardakou fasali bata dashi, samfa batada Asalin jiki.." Ta krshe mgnr cikeda takaici.

Ummih ta sauke Ajiar zucia kna tace "Ah"ah sady, yarinyarnanfa nada kyau Dai-dai nata, kumani bnganin lefinta shi dinnede yafi qarfinta,"

"Ai dmn kede Ummih bakisn lefin yarinyarnan..wlhy haushi tke bni ga iskanci iri-iri tnayi Amma sam baki gani Ummih, ga shigar bnza ga rashin sanin mutumcin kai, inba Raslan ba waze iya zama da shegiyarnan.."

Ummih tace "Bnda zagi mna hba sadia.."

"Dole a zageta Ummih se anyi mgna kice bazata iya daukarsaba, In bazata iyaba ya saketa mna, ya auro wata, Ai dunia mutane dayawa..ina Amfanin Auren nasu babu biyan buqata kullum yna yawo da Abu A miqe kawai ya tsangwami knsa yna zaman zamansa, Wannan Ai cutar da kaine, Da zalintar kai..kawai ya qara Aure, ya huta da iskncin shegiyarnan ya bawa bnza Ajiyarta.."

Ummih tace "da kiketa matsifarnan, ynzu ke a tunaninki kou yayi Auren akwai macen dazata iya daukarsane.."

"In babu ke ta yaya kika iya daukar ubansa..Ummih gaskia kiyi masa Adalci ki barshi yy Aure.." Sadia uwar yan tsiwa ta fada direct, sam ita hk tke batada munafurci.

UMMIH tace "kwata kwata nawa yke daze ajiye mata biyu..."

Sadia tace "kwara yayita fama da rashin natsuwa kenan kou?"

"Matarshima ai bazataj bataji dadihba a mata kishiya kuma knsan halin hajiya hadiza uwar yarinyarnan, itama btada kishia knsan kuwa ba yarda zatayiba yarta ta zauna da kishiyaba.."

Ido kawai Sadia ta zubawa ummih datake mgnr takaici da bakin ciki ya rufeta wato ta tabbata UMMIH tsoron hajiya hadiza takeyi, Ai biri yy kma da mutum.. "Aiko in Aure na qaddararsa se yayi ba hajia hadizaba kou uwar waye inde Allah yace se yy Aure tou se yy.."

"Allah ma ya tsare hkn..." Cewar Ummih.

Takaici da bakin ciki ya qara rufe zuciar sadia ji tkeyi kmr ta rufe yayar tata da duka, wato inde A kn hajia hadiza ne Ummih batada katafus. "Alkah ya kyauta.." Shine Abinda sadia ta fada kna ta miqe tabar falon ta nufa bedroom dintan tnaji UMMIH na tambayrta yau dame zasuyi break tyi bnza da ita... "Sadia kizo ki shiga kiching kngani yau bndama natsuwar dazansa hannu ayi abincin safen, danma Allah ya temakeni Daddy byanan.." Cewar Ummih

Batare data juyoba ta shige dakin nata, tnaji ummih na kwala mata Kira Amma tayi iskar kareda ita, sbda cike takeda takaicin UMMIH, sbda yadda tasan gaskia take taketa a qasa kuma ma a kn danta. Itakam sadia battade da rashinnji, Amma tnada son gaskia ga ibada kuma.

"Knga yarinyarman, ta rainani wlhy, gashi ba halin nyi mata fada ta tattara kynta tabar gidannan se tyi wata da watanni kuma btanan..kwara inta lallabata har Allah ya shiryamin..tou yazanyi, kowa na dunia nada kaddararsa mu tamu qaddarar kenan..sbda ita bb urin gorin da ba'ayimin..tou yazanyi..nka se nka..Allahde yasa mu Cinye jarabawa.. " UMMIH ta fada abun na cinta inside.

Da yammah da daddy ya dawo daga katsina, yaga Raslan bb lafia ya tambaya Ummih meke samunsa ta shaida masa, komi bta boyeba, Shi knshi ya shiga dmwa sabodashi yasan radadin abun. "Tou ynzu ya Akayi?"

"Nasa masa drib guda biyu duksun qare.."

"Amma shine yy rama har hk..." Daddy ya fada yna zubawa ummih ido dyake suna bedroom din daddynne...

"Ai a hknma yy qibar drib, amma dka gnshi da safe dase kyi masa kwallah.."

Tausayinsane ya qara rufesa. "Subhanallahi!" Daddy ya fada cikeda dmwa, harga Allah ynason yaronnan yayi Aure kou dan natsuwarsa.
"Koude Aure yarlnnan ze qara ne.." Cewar daddy.

Ummih tayi kicin-kicin da rai tace "Se Anyi mgna kuce yy Aure, Aurenne solution.."

Ganin tyi kicin-kicin da rai yasa daddy ya sassauta murya yace "To zainab meye solution inba aurenba.."

Shiru tyi masa dan ita sam btason yy Auren, mgnr Aurenma btaso..

"Uhm zainabuna.." Daddy ya fada da sigar rarrashi sbda kada yajawa knshi gashi, yna cikeda buqatuwa, dan kulkum sau uku Yake ci, jia beciba hk yauma kuma beciba har zuwa yammaci, Ai dole yy lalama kada a hanasa.

"Gaskia ni bnsoma yy Aure, Bakinku dya kuda sadia, aure Ai bashine solution ba, halittace Allah yy masa se hkri.." Cewar zainab.

Daddy yace "Touh shikenan ai..i miss you my love.." Ya krshe mgnr yna jawota jikinsa, ya hada bakinshi da nata yana tsotsar harshenta.. Kwace knta tyi daga nashi jin anata kiraye kirayen Sallarh magrib tace "Miss you more..Amma an kira sallahfah.."

A matukar gigice yke sbda sha'awa yace "pls ki bni ..in bnyiba bazan iya Sallarhba pls.."

UMMIH nada tausayi dan hk tausayinsa ya rufeta ta biye masa yadda yakeso ta bashi 100% dukda tnashan wlha Amma a hkn take daurewa, sbda ta biyawa Mijinta buqatarsa kada ya nemi wata. Bata fito daga side din daddyba se after isha'i ta fito byn tasha mgmin rage radadi.. da kyar take iya takawa sbda whlr datasha, tin 6:43pm aka fara abu daya se 8:pm aka sassauta mta wai a hknma ana jira dare

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login