Showing 234001 words to 237000 words out of 274760 words
bleaching kyau, a kullum da kyar take iya zuwa makaranta ta dawo da kyar ko tace makarantarma rabi karatu rabi bacci ta koma kamar kasa, data jingina ko a class ne se bacci ya kwasheta. A yau suka kai azumi na goma da kyar KYAUTAR ALLAH takai azumin yau a matukar wahalce, anashan ruwa tasha ruwa roba daya, aiko karasa shanye ruwan beyiba taji cikinta ya hargitse mata nan ta fara gyala uban Amai, bayan ta gama ta goge inda tayi aman ta nufa bathroom a matukar galabaice tayi wanka ta fito taga jummai ta kawo mata abincin shan ruwa a trea ta ajiye mata side drower, doguwar rigar mara nauyi tasaka daman tayi alwala tayi sallar magrib a daddafe ta idar da sallarh saboda zafin dataji ya rufeta har tana zufa dukda sanyin a.c dake dakin, cire hijjabin datayi sallarh tayi ta nufa inda remote din a.c yake ta dauki remote din ta karawa a.c gudu Ta mayar da remote din a.c a mazauninsa ta dawo gefen gadon ta zauna, tana fara bude kulolin abincin da jummai ta kawo mata, kular farko ta faracin karo da kosai, a ido taji ya mata tana sha'awar cinsa, amma ina! kamshinshi ya daki hancinta kawai setaji amai, saboda kamshin kosan be mataba, wani irin amai ya yunkuro mata ta dannesa amma ta kasa nan ta fara kakarin aman da babu komi a cikinta se idanuwanta dake hawaye kamar me kuka kukanma na wahala ta kai hannu ta damqa cikinta saboda yamutsawar da yake mata ta wani yunkura tayi wani kakarin wahala wanda babu komi a acikinsa se zazzafar wahala, ji takeyi kamar yauce ranar mutuwarta... Dai-dai ta turo kofar dakin ta shigo da yar sandarta, idanuwanta suka yi saukar mikiya a kanta se kakarin aman takeyi kamar me shirin amayar da duk komi na cikinta...
*Akwai gumbar jallar madara magunguna irin na matan niger da matsi iri daban daban, akwai na ni'ima, munada garirrikan magani daban daban hajiya ki garzayo kise matsin gamd'is wannan matsn da banne ko a suna ke knsan ya hadu..munada kayan mata na fitar hayyaci, siyan na gari maida kudi gida.! Kede garzayo ki siya naki kada ki bari a baki labari 08136349646,munada turarruka na chard suma duk na mallakane, akwai man gashi, da sabulun gyaran jiki akwai mesa haske da marasa haske, akwai creams daban daban mesa haske da mesa laushin jiki da kyaun fata...akwai butar tsarki ta mutanen damagaran, hajiya wannan butar ba irin wadda kika sani bace, kede garzayo ki siya kayan M little kisha shagalinki hajiyatar, komi namu ingantaccene...."*
[8/24, 19:43] Sa'adatu Bintu Abdullahi: 🅿️54
*PAID BOOK...500 ONLY...08136349646.*
SAADATU BINTU ABDULLAHI✍🏽
Dudduba jikinta tashigayi ta rasa dalilin dayasa ake cewa ta rame, ita sam bata ganin ramarta, jummaima jiyannan ta gama mata magana a kan ta rame sosai, hk Abbanta ma ya datazo ya ganta dazu, seda yayi mata mgnr ramar da tayi, harma cewa yayi kode bata da lafia ne, tace masa lafiarta lau, alhalin ita kadai tasan abinda ke damunta a cikin jikinta. "Kode bakicin abinci ne KYAUTAR?" Anty Rukayya ta kara jefo mata tambaya Jin tayi shiru, fuska dauke da damuwa. KYAUTAR ALLAH tace "Inaci sosai ma Mommy,..." Anty Rukayya tace "Banga alamaba gaskia..to ko baki da lafia ne?" Tayi maganar tana kare mata kallo. KYAUTAR ALLAH tace "Lafia ta lau mommy..." Da mamaki a kan fuskar anty Rukayya tace "To meyasa kikayi wannan rama har haka...ko daddy ne ke takura miki?" Cikin rashin fahimta KYAUTAR ALLAH tace "ah'ah mommy baya takuramin..." Anty Rukayya tace "Karya ne, gashinan na gani da idona, ynzu ya gama takura mikin Ai..." Kunyace ta rufe KYAUTAR ALLAH se yanzu ta gane me Anty rukayya ke nufi da takura, dan takura kam yana takura mata sosai, hkri de kawai takeyi. Miqewa tayi saboda kishin dataji tanaji ta nufa frij ta dauko bottle water me Sanyi ta dawo ta zauna, tinda ta miqe Anty Rukayya ke bita da ido har tadawo ta zauna, ta zuba mata ido sosai, gabanta ya yanke ya fadi, saboda wani kala dataga jikinta yayi, duk tabi ta canza... Bude bottle water din me mugun sanyi tayi ta kafa kai ta farasha, seda tasha rabin ruwan kana ta Ajiye robar ruwan tana sauke ajiyar zuciya, ta koma ta kwanta saboda ji tayi ruwan na neman taso mata. Anty Rukayya ta bita da ido cikin tashin hankali, hadi da mamakin yaushene kwallo ya afka a raga. "Rukayya ruwan sanyi kike sha yanzu? Anty Rukayya ta tambaya cike da rud'ani, saboda tasan KYAUTAR ALLAH ada bata shan ruwan sanyi kwata kwata, inde tasha abu me sanyi to ice cream ne. "Wallahi mommy nafijin dadinshi ne,...kwata kwata banajin jikina yanamin dadih, .." Ta fada kmr zata fashe da kuka,tayi narai narai da fuska. Tausanta ya rufe Anty Rukayya saboda tana tunanin ciki ne da ita, ga karancin shekaru ga ciki, ga kuma miji me naci, sosai taji tausayinta dande kana naka me ALLAH na nashi Amma sam bataso KYAUTAR ALLAH ta samu ciki ba a wannan karamcin shekarun nata, abubuwan zasuyi mata yawa. "Baki da lafia kawai zakice, Amma na tambayeki kikace min lafiarki lau, why?'' Kyautar Allah tace "Saboda ba kullum ba ciwan ke damuna mommy, wata rana se inji sauki..." Ta fada da muryarta me cike da tausai. Cike da tausayawa Anty Rukayya tace "Annah ta sani?" KYAUTAR ALLAH tace "Eah! Kwanaki de ta sani, datazo ta ganni ina amai, na gaya mata ulcer ce ke damuna..." Gaban Anty Rukayya ya yanke ya fadi tace "kunje asibiti?" Girgiza mata kai KYAUTAR ALLAH tayi alamar ah'ah. Ajiyar zuciya anty rukayya ta sauke kana tace ''amma har yanzu bata gane daddynki na lallabowa ba Da daddare ba kou?" Kara girgiza mata kai KYAUTAR ALLAH tayi alamar eh. "To dade asiri a kulle yake Amma yanzu ya tonu..." Anty Rukayya ta fada a ranta. "Kinsha Azumin ramadan?" Ta tambayeta. Jim KYAUTAR ALLAH tayi kana tace "Ah'ah ban sha ba mommy..." Hannu ta kai ta dafe kirjinta saboda mummunar harbawar da yayi. "Tinda kikayi period dinnan baki kara waniba?" Ta kara tambayarta dan gaskata tunaninta. KYAUTAR ALLAH tace "Eah!" Ajiyar zuciya Anty Rukayya tayi "tabdijan!" A bayyane tayi maganar. KYAUTAR ALLAH dake facing dinta tace "Meya faru Anty?" Anty rukayya tace "Ba komi....Yanzu kinci abinci ne? Dannaga cikinki lakal lakal,bbu komi a ciki..." Ta karashe mgnr tana kai hannunta cikinta ta dan matsa, KYAUTAR ALLAH ta fasa Ihu hadi da dan zabura ta tashi zaune, dmn Anty Rukayya tayi hakan ne danta kara gaska tunaninda ... "Wayyo!!" Ta fada da karfi hadi da marairaicewa, ta zubawa Anty Rukayya ido. Ajiyar zucia me karfi Anty Rukayya ta sauke saboda ta gama tabbatrwa yarinyarnan ciki gareta, ta wani fannin taji dadih kuma tayi murna amma ta wani Fannin ba hakan tasoba dande kana nakane ALLAH yana nashi."me kikeso kici?" Yatsina fuska tayi tace "Ba komi Mommy, kwata kwata nadena jin dadin abinci, ko nasamu naci banjin dadinsa a bakina.." Ta karashe mgnr tana komawa ta kwanta sosai ta bawa Anty Rukayya tausayi ji takeyi daman ana amsa ta amsar mata riqon laulayin abinda ta jima tana nema Allah be bataba lallai ubangiji me kyauta ne ga wanda yaso kuma a lokacin dayaso. "Yanzu yau kina nufin baki ci komi ba?" Anty Rukayya ta tambayeta. "Nasha tea, dazu da safe daddy ne ya matsamin nasha, but banason tea din,.." Anty rukayya tace "Tea ne a cikinki tin safe?" Daga mata kai tayi alamar Eah... ''Ki rinka daurewa kinacin abinci ko babu dadih knji my love, saboda condition dinki kinada bukatar abincin, ko in kaiki asibiti asa miki drib kiji karfi ne?" Girgiza mata kai tayi alamar ah'ah, Murmushi anty rukayya tayi kana tace "Abu fa ya samu ma iya..." Murmushi KYAUTAR ALLAH tayi ba tare data fahimci komiba, ita de harga ALLAH tanaso ta samu sauki ta koma normal kamar yadda take ada....tashi Anty Rukayya tayi ta nemo mata riga mara nauyi ta taimaka mata ta saka, ta dauko perfume dinta (humra) zata shafa mata, ta kauda kanta gefe tin kafinma ta kaiga bude kwalbar humrar ta kai hannu ta toshe hancinta tana girgiza mata kai alamar batason kamshinshi, da anty Rukayya ta fahimci hakan juyawa tayi ta mayar da kwalbar humrar zuciya fal tausanta saboda daga gani ba karamin wahala cikin nan ze bata ba, jrin cikin nan ne me laulayin tsiya...dawowa Anty Rukayya tayi ta zauna a bakin bed din ta rafka uban tagumi ta zuba mata ido, ita de tinda take a rayuwarta bata taba ganin me 13yrs ba da ciki se a kan KYAUTAR ALLAH, gashi cikin ma me mugun wahalarwa.... "Haka kike ta fama?" Anty Rukayya ta tambayeta cike da kulawa. KYAUTAR ALLAH ta daga mata kai alamar eah, kana tace "Ulcer ce ke damuna..." Anty Rukayya tayi Murmushi tace "wannan kakan k'anin baban ulcer ne..." KYAUTAR ALLAH ta zuba mata ido cikin rashin fahimta... Shigowa yayi dakin bakinsa dauke da sallah ma, yana sanye da wasu mahaukatan kyawawan kayan bacci masu tsantsi da laushi sosai kayan suka amshi jikinsa abinka da farin mutum again ga hutu ya ratsashi. Hannayensa duka biyu riqe suke da manya manyan ledoji guda uku, idanuwansa suka sauka a kan Anty Rukayya dake zaune gefen bed din ita kuma KYAUTAR ALLAH tana kwance sanye da rigar bacci red ta amshi jikinta sosai, kallo daya ya mata yaji jarabarshi ta tashi. Karasowa yayi ya zauna kusa da anty Rukayya cikin sakin fuska yace "Sannu Mommy..." Cikin fara'arh Anty Rukayya ta amsa da "Yauwa kakah...ashe KYAUTAR bataji dadih ba..." RASLAN yace "Eah wallahi mommy nace mata muje asibiti Amma taki yarda, ulcer ce ke damunta kinsan batason cin abinci kwata-kwata..." Anty rukayya ta zuba masa ido harya gama maganar, a kalamansa ta gano be ganema kunshin daya kunsa mata ba kenan. "Gaskia wannan Ulcer Kam babba ce, ya kamata kuje asibiti.." RASLAN yace "Ai nima na gaya mata, bakiga yadda duk tabi ta rame ba, ss tayi ubab fari..." Anty Rukayya de ta zuba masa ido kana tace "Son harda kai kake ramar da ita, dannaga alamar ba bu wasa a lamarinka.." Tsaf ya fahimci me take nufi sosa keya yayi hadi da yin murmushi ya zubawa KYAUTAR ALLAH ido, itama shi din ta zubawa idon tin shigowarshi taji kamshin wani abu a cikin ledojin daya shigo dashi kamshin yayi mata dadih sosai dukta kagu taga ko meyeshi abunnan me kamshin dadih. "Ba haka bane mommy..." Ya fada still yana sosa keyarsa. Anty rukayya tayi Murmushi tace "in ba haka bane to yaya ne? Ya kamata ka rinka daga mata kafa plx da wanne zataji..., ga nauyinka ga kuma ulcer dake damunta..." Sosa keya yayi kmr muna fuki yace "tou mommy zan daure inyi yadda Kikace....kin desan ba lefina bane, bazan boye miki ba mommy yarinyarnan nada mugun dadih ne Wallahi.." Maganar setaso ta bama anty Rukayya daria da kunya ma baki daya, Shiru tayi bata kara Magana ba gudun kada ya fadi mgnr datafi karfin lissafinta, dan tasan halin RASLAN sarai ba kunya bace a idonsa. Taso da ita yayi ya tasa mata ledojin a gabanta ai kamar tana jira tashiga bubbude ledojin dukta kagara taga menene wanda kamshin shi keta kaiwa hancinta ziyara. Kayan makulashe ne da tande tande da ice cream dasu kaji e.t.c kwata kwata ko ganin ice cream ma batason yi a halin yanzu. Duk ta gama dube dubenta bataga abinda taji kamshin nashiba, komi ma ji tayi bata sonshi kawai ta fashe da kuka saboda ga abinci tana son taci Amma babu halin taci infect ma ko ganinsu batason yi.... Ba karamin rikicewa RASLAN yayiba ganin ta fashe da kuka kamar zararriya ya shiga tambayarta meya faru, babu amsa se kukan kawai...itama anty rukayya hankalinta ya tashi ta shiga tambayarta meya faru, duk bata tanka musuba haushima taji suna bata... RASLAN kamar wani zararre haka ya koma se bata hakuri yakeyi kmr ze zare shima, da kyar aka samu ta sassauta da kukanta, tace batama son ganin abinda RASLAN din ya siyo mata, jiki na rawa ya kwashi komi yasa a frij, se tambayarta yakeyi me takeso tayi bnza dashi ta koma ta kwanta tana ajiyar zucia se jero mata sannu sukeyi shida Anty Rukayya, batafi 10mnt da kwancia ba bacci me nauyi yayi awon gaba da Ita se ajiyar zucia kawai take saukewa a wahalce....RASLAN ya jima a dakin yana jira Anty Rukayya ta fita, Amma taki fita dole seshi ya gaji ya tashi ya fice a dakin bayan ya mata seda safe, da kewar matarsa ya nufa bedroom dinsa, zucia babu dadih, saboda yanada tabbacin yau baze rintsaba tinda babu gindin daza ayita caccaka.
Washe gari su Anty Fahima da fatima sukazo gidan, suna ganin KYAUTAR ALLAH seda duk sukayi mgnr ramarta amsarde dayace ulcer ce ke damunta, ...Anty Sadia ma datazo taga ramar da tayi seda tayima RASLAN magana yace mata ulcer ce ke damunta, Anty sadia ta shiga kare masa kallo tace "Ba wani ulcer son, kana takura wa yarinyar nan ne da sex gaskia, ya kamata ka rinka daga mata kafa, haba son bakaga karancin shekarun ta bane..." RASLAN ya sosa keya kawai ya amsa mata da to, domin shi kanshi yasan yana matukar takura mata, danma tanada juriya Sosai a kam jima'i. Ummih kam sam batama gantaba.
Sosai anty rukayya ke bata kulawa komi tace tanaso ita ke dafa mata wani taci wani kam tace bata iyaci,.. Anty rukayya ta kira dr hannatu ta tambayeta wani mgni mace me ciki ya kamata tasha wanda zataji karfin jikinta. Ba jimawa ta turo mata da sunan magungunan ta message . ta Kira Jummai ta aiketa ta siyo ta bata tasha, tin a ranar ta dan farajin karfin jikinta... Duk abubuwan nan dake gudana Annah bata saniba kullum cikin yin baki take tanaso ta hayo saman taga KYAUTAR ALLAH amma hakan beyuba ga ciwon kafarta daya sata a gaba, dan haka sede tasa jummai taje taganin mata ita, seta aiketa saman fin so goma tace aje a ganin mata lafiarta, sede jummai ta dawo tace mata lafiayarta lau, haka ma inta tambayi Anty Rukayya take ce mata lafia lau, a tunanin Annah ko tafison zama ne a nan saman shiyasa ta barta ba tare data takurata kan dole seta sauko kasanba. Kwana biyu sukayi kowa ya watse. Amma banda Anty Rukayya, wadda ta takurawa RASLAN ta hanashi rawar gaban hantsi ta kulle ko wacce kafa daze kadaice da ita, dan Anty Rukayya ta fara tunanin beda hankali ne, shi a hakan datakema da zata bashi gindin hayewa zeyi yayita ci. Duk yadda ya kaiga kwad'ayinta dole yayi haquri yasawa ranshi salama kullum cikin shan coffee yake kamar dan buzaye.
ganin Anty Rukayya kullum tana tare da kyautar Allah shiyasa Annah bata damuba dan tasan zata bata kulawa Tana nan de Ankare dasu but ba wani yadda ta bawa anty Rukayyarba 100%. Sosai Anty Rukayya ke bata kulawa har wani murmurewa tayi ta danyi yar qiba ta samu sassaucin laulayin sosai se abinda baza a rasaba sosai magungunan datakesha suke temaka mata, Tsakaninta Da RASLAN de ido... Satin Anty Rukayya daya a garin ta koma gidanta ta bar KYAUTAR ALLAH da kewarta, sam bata sanar da RASLAN cikine a jikin KYAUTAR ALLAH ba, ta bari cikin ya bayya knsa da kansa garesu tindashi bame boyuwa bane, sosai tayima RASLAN natsiha kan kada ya rinka takurawa KYAUTAR ALLAH da yawan sex, Amma ina ai tana tafiya, daren ranar ya lallabo yaci gaba da lafta mata bura, be bartaba seda Asubah aiko ta galabaita kwana biyu dabeyiba harta huta amma yanzu kam tasan ta shiga uku, inda abinda yafi uku ma ta shiga, gashi gabanta ya kara rufewa. Bayan Tafiyar Anty Rukayya da sati daya ya koma garin katsina da kewarta bayan ya barta da gajiyarsa, but a satin sam be daga mata kafa ba se yaje gareta sau uku a rana, daya dan faki ido shikenanfa seya nufa upstairs, ya dangana da gindi.. Washe garin ranar daya tafi taci gaba da zuwa isilamiyyarta da boko, daman an koma ita cede bata komaba. yanzu kullum se sun hadu da Annah, sede kullum cikin hijjabi take ganinta saboda Anty Rukayya ta mata wannan hudubar nasa hijjabi in zata sauka kasan, saboda inhar babu hijjabi a jikinta dole Annah Inta ganta ta gane akwai shigar sabon ciki jikinta, kullum cikin waya suke da RASLAN da Anty Rukayya ma wadda ke bata shawarwarin yadda zata kula da kanta.
Bayan tafiyarshi da kwana biyu ya kara dawowa yaci gaba da lafta mata bura, duk abinda yakeyi sam be bar kofar da Annah zata gane komiba... Wasu lokutan tana bukatarsa Amma wasu lokutan kawai yana cinta ne ba ason rantaba, inko bataso ta rinka masa bakin rai kenan ko yagama ranar wuni zeyi yana rarrashinta,... Kwana biyunnan kafar Annah ke matsa mata da ciwo dan haka sam batama wani cika zama a faloba doctor na zuwa yana dubata, kullum tana daki,.. Hakan ya bawa Raslan damar cin gindinta yadda ranshi keso, babu daga kafa, daomin ta kara masa dadih in yana cinta kmr zararre ko mahaukaci....satinshi daya a garin ya koma garin Abuja yaci gaba da aiyukansa , a halin yanzu bama su cika haduwa da ihsan ba, ta dawo da shegen yawon nata ita da qawatenta aminanta nimcyluv da maryam, sam RASLAN bema cika bi ta kantaba. Hajiya hadiza kam kullum cikin kawo mata kulle kulle takeyi wai tayi amfani dashi danta mallake mijinta, a tafin hannunta ta yadda baze auri wataba, tinda sun samu ya rabu da KYAUTAR ALLAH, a tunaninsu kenan,... A yan kwana kinnan nema take zuwa side dinsa saboda tanada bukatar kudi, sede yayi romancing dinta kawai ya barta ba tare da yayi sex da ita, romancing dinma dan jarabar tasa ta shahara ne, inde zega duwawu da kayan ruwa nonuwa bashi iya hakuri seya latsa,