Showing 3001 words to 6000 words out of 274760 words
tabbatr dacewar Raslan nason KYAUTAR ALLAH fiyeda tunaninta. Tin daga rnr inde knaso kaga hawayen raslan tou KYAUTAR ALLAH na kuka nanne shima zakaga nasa kukan.
KYAUTAR ALLAH ta taso batasan kowaba se Raslan, da bakinta ya fara budewa da sunansa ya bude yayin datake kiransa da Abbah. Hartakai shekara daya batabar tsotson hannuba, amma ita nata tsotson hannun kyau yake kara mata ainun. Yayin da tana girma tana kara kyau kamanninta da mahaifiyarta nata kara bayyana a tare da ita.
Hajiya Rukayyat amaryar alhaji musa wadda bata haihuwa, allah ya dora mata son KYAUTAR ALLAH,don hk duk inda taga kyale kyale seta siya, ta kaima KYAUTAR ALLAH ji takeyi, daman Annah ta bata KYAUTAR ALLAH, Amma so ba samu bane, sede da soyayyar kyautar allah a zuciyarta. Hknne yasa suke shiri ita da raslan. KYAUTAR ALLAH ma tana kaunar takwarar tata.
Wannan tarewar da raslan yayi a gidan Annah abin naciwa Hajiya zainab tuwo a kwarya,
musammanma data lura da jarabar son dayakewa KYAUTAR ALLAH, ita bawai tana bakin ciki bane, amma jikinta na bata wani abu i mean something bad. Duba da yadda Annah ta tsaneta, aikou ba dadinta bane ita kuma jininta yaje ya manne da jinin wadda ta tsaneta, dukdade bata da yadda zatayi ta raba hanta da jini.
Kwanci tashi ba wuya, game rai da lafia. Yayinda kyautar allah takai shekara biyqr, ga kyau gata bulbul da ita sam maraici be tabataba, ragamar rayuwarta na hannun raslan, hatta kitso shi yakeyi mata, a knta ya koyi kitso, dayakema ita kyautar allah akwai gashi domin kuwa sumarta har baya, jefi jefi yake mata kitso, wata rana yakaita, gun saloon. Komi da komi shi yakeyi mata hatta pant shi yake siya mata, kuma sam batasa kayan nigeria sede na Dubai.
Shaguwa daso da kaunar raslan dashi KYAUTAR ALLAH ke girma batasan komiba se raslan ita duk a tunaninta da yadda ta daukeshi shine mahaifinta.
Duk bayan kwana biyu se safana family's na nesa dana kusa sunzo ganin KYAUTAR ALLAH, allah yasa sonta a zuciyoyin duk wani dan safana family.
Haka mahaifintama duk byn kwana daya yna hnyar zirya domin ya dobu diyar tasa har zuwa lokacin, ya gazayin aure don gani yakeyi baze taba samun kmr marigayiyyar matarsaba.
KYAUTAR ALLAH nada 7yrs mahaifiyar raslan ta matsa dole ya dawo gida ya kama tasa sana"arh dukda lokacinmashi yna business dinsa don be yadda ya zauna se an basaba. Tinda hajiya zainab ta matsa dole raslan ya koma abuja yacigaba da kasuwancinsa yayin dayakeda hannun jari a kasace daban da ban a hnklifa ya zamana duk safana family babu me arzikinsa, alhmdllh arziki kullum kara habbaka yakeyi. Dukda raslan ya koma garin abuja amma duk byn kwana biyu yna hnyar zirya zuwa katsina don duba farin cikin rayuwarsa KYAUTAR ALLAH. Inkou byanan kullum suna manne a waya, ta video call, raslan ne yase mata iphone 12.
KYAUTAR ALLAH tnada miskilanci donse ta wuni batayi mgnaba, daga uhm se okay se tom, don ita Akwai miskilanci fiyeda tunanin me karatu, da ita da raslan bnsan wanda yafi wani miskilanciba.
Dukkanin companonin Raslan sunan KYAUTAR ALLAH ne, itace kan gaba a komi nasa, hajiya zainab wani lokaci sede ta zubawa sarautar allah ido, don lamarin na nemar fin karfin tunaninta.
Hajiya zainab tnada kawa daya tilo hajiya hadiza, hajiya hadiza shu'umar macece, domin kalarta kalan yan bariki, itacema ta zuga zainab kan ta matsawa raslan ya dawo gida, sbda kada ya gagareta, duk wasu abubuwa bad, ita ke dorata a knsu domin ita sam batada mugun hali. Hajiya hadiza, tnada diya daya datake mugunso a yaranta, sunanta Halimatu amma ihsan ake kiranta dashi. Tin tasowar ihsan allah ya dora mata son raslan, yayin dashi sam mata basa gabansa bemasan tanayiba. Ihsan gajerace, bakace tnada matsakaicin kyau. Tana aikine a gidan redion freedom a kalla zatakai 25yrs. Nan hajiya hadiza ta fara tura yar tata ta fannin hajiya zainab. Hajiya zainab ita ta tirsasawa raslan dole ya auri ihsan dominshi baya iya ketarewa umarnin mahaifiyar tasa,. Bikine akayi na alfarma, komi yaji acan acan yayinda babban aminin raslan Saif ya taka babbar muhimmiyar rawa a gun biki. Hajiya Annah ai rnr lace tasha na alfarma, KYAUTAR ALLAH ma hk se murna takeyi Abbanta zeyi aure.
Raslan ya auri ihsan ne badan yana sontaba, itakou ihsan sonsa takeyi kmr zata kashe knta a knshi. Seda sukayi sati biyu raslan be kusancetaba. Raslan mutumne me matukar sha'awa da bukatuwa, ynada bukatar mace, domin zan iya cewa yna daya daga cikin maza harijai, kou incema yafi hariji. Rnr daya kusanci ihsan kam a asibiti ta kwana, domin kuwa ta dandani kudarta dukdade ba virgin bace, amma seda jikinta ya gaya mata. Seda tayi sati a asibiti kna aka sallameta. Ihsanfa taga shiga uku kullum raslan seya kusanceta ita kuwa kullum setayi ruwan zafi, domin raslan ynada girman al'aura. Don hk ihsan ta fara gudunsa, se yayi da kyar yake samu ya kusanceta dukda byajin dadih yadda ya kmata amma hk yake hkri yna manage.
Ihsan kam a duniya ta tsani raslan ya kusanceta domin duk rnr da akayi hkn se tyi kwana biyu tna jinya, da kyar take iya zuwa aiki, se tyi da gaske take zuwa aiki. Kuma kullum seta gayawa mamanta, hajiya hadiza sede tace ta daure, donsu kudin raslan din kawai sukeso, aikou sun samu, don duk sati, se raslan yasa an kwashe motocin gidan,an kawo sabbi, domin ynada companyn motoci. Raslan yna iya kokarinsa a kn ihsan.
Shikam raslan ganinta yakeyi a raguwa ita sam bata iya jurewa bukatar mijinta. Kullum tna hnyar zuwa aiki, bata iya dauke kou cokali a gidanta, sede komi masu aikine keyi hatta gyaran dakin raslan masu aikine keyi. Abun ba karamin bama raslan Haushi yakeyiba, shikam da haka ake auren wallahi, daya sani da beyiba, takou ina bejin dadih, ta gun bukatarsaba ta gaza, wata ranama inya nemeta kiri-kiri zatace itafa bazata iya dashiba gaskia. Ga ihsan da danbanzan kishin tsiya, duk wanda ya rabeshi seta tsaneshi. Shiyasa ba karamin tsana tayima KYAUTAR ALLAH ba, ganin yadda mijinta ke rawar kai a kn KYAUTAR ALLAH ji takeyi da ranta a hannunta yake da tuni ta kasheta kowa ya huta. Qawayen ihsan duksun zugata kan kada tayi ciki, don hk family planing takeyi.
Shikam gogan kouda yayi aure komi tsakaninsa da KYAUTAR ALLAH be canzaba, domin a kullum se kara dumbin kaunarta yakeyi.
A ynzu hk KYAUTAR ALLAH tnada 12yrs tna matakin jss3 ne a makarantar gabada primary saboda hazakartane, yasa hartakai zuwa jss3 din dukda be isa ace takai jss3 dnba.
*wannan kenan sauran semun tsunduma cikin labarin zakuji*
A hnkli ya shigo da tsaleliyar motarsa cikin harabar gidan, ....
Tin shigowar motar tasa kyautar allah taji, har cikin rnta, mikewa tayi zumbur daga kn cinyar annah. "Bi sannu mana karki fadi wannan irin zabura haka.." Annah ta fada don hartama fara gyangyadawa bataji karar shigowar motar raslan ba.
Murmushi KYAUTAR ALLAH tayi ta nufi hnyar fita falon a guje, tana fadin "Oyoyo abbanarh..." Ta fada tna tsalle kmr karamar yarinya.
Dai dai lokacin ya bude murfin car dinsa ya fito ta mazaunin ddreva lallausar kafafuwanshi na yan hutu ya ajiye a kasa, yayin daya fito gabaki dayanshi, seda na razana, dan ganin kyaunshi, dogone sambal amma ynada jiki dan madaidaici, ynada faffadan kirji irinna jaruman maza, yayinda komi nashi ya tsaru, kyakyawane ajin farko, ynada dara daran idanuwa, ynada gashin gira mayalwaci, yanada gashin ido masu baki da sheki, yayin da dogon hancinsa ya karawa face dinsa kyau, ynada baki dan tsut me shegen kyau, ga wani saje da yayima fuskar tashi kawanya, dimples dinsa na lotsawa gefe da gefe kouda ba dariya yakeyiba, a gaskia na rude da kyaunshi. Kirarshi irin kirar nan ne na lafiyayyun maza, ta yadda duk lafiyayyiyar macen data ganshi, setaso su shiga daga ciki,..🙈
Se wani Walkiya yakeyi tamkar dawisu, me haske Da walkiya kou ince tamkar zarah a cikin wata,.
Sanye yakeda kana nan kaya wanda suka amsa jikinsa, yayinda kyaun fuskarsa da haibarsa suka bayyana karara, ya fito a namiji me cikar zati da haiba. Murmushi ya saki na murnar ganinta. Cikin siririyar murya yace "oyoyo jaririyata..." Jin muryarshi kmr zan tsume dan dadih, iya muryarshi kawai tayarda hnklin yammata takeyi, hknne yasa mata ke biyarsa kmr rakumi da akala amma ina sam shi bayata ita.
A guje tazo ta fado jikinsa cikeda murna...daukarta yy yna juyi da ita a hannunsa kmr ya dauki yar takadda dukda batada rma amma batayi masa nauyi kou kadan. Dagata sama yayi yna shillata yayinda takeya kyalkyala dariya, bakinta kmr gonar audiga. Dukkanin ma aikatan gidan labewa sukayi suna kallonsu, dukda ba sabon lamari bne garesu. Kawai hkn na mugun burgesu ne, kou ince yna basu sha'awah.
Annah ce ta doddogaro sandarta ta fito tana kwalawa kyautar allah kira, yayindatake kara gyara glashin idonta dan ganin me idonta ke shirin gani Raslan ne mutumin daya bar gidan jiya, shine ya dawo yau," Annah ta fada a ranta. "Tab! Ynzu ubana kaine yau kuma.."
Murmushi yy yace, "eh nine hajiya annah, yau ai senayi sati daya zan koma gida..."
Jin hkn yasa KYAUTAR ALLAH yin farin ciki kmr me ta kara lafewa a jikinsa..
Annah ta zaro ido.."Wai rabani da zainab, wadda ba kaunata takeyiba ballan tanama jikata KYAUTAR ALLAH, tab! Ai mugun halin zainab shize hanata shiga aljannarh wallahi..." Cewar annah.
Inda sabo raslan ya saba, dukda bayajin dadin kalamannata, amma hk yake dannewa..
KYAUTAR ALLAH tace,"Abbanarh da gaske zakayi 1week?"
Murmushi raslan yayi ya dagota,ya manna mata kiss a kumatunta masu shegen laushi...Annah tayi carab tace "Hmm, yaushefa wannan shegiyar matar tasa me kamada guntun kashi zata barshi yy sati..uhm ga kuma uwarsa zainab a gefe.."
KYAUTAR ALLAH ta juyo ta kalli Annah tace, "Kai annah ba kyau abinda kikeyi.."
Raslan yace, "Battade Fineness, tsohuwarnan tanada matsala.."
Annah tace, "Hmm, a barni in fadi gaskia, hmm bakar tukunya me fidda farin tuwo,.."
Tsaf Raslan ya gane manufar hausar tata, amma ya basar..KYAUTAR ALLAH na jikinsa,suka dungumo zuwa falon, annah na biye dasu tna mitar zancenta...
Cikakken sunan KYAUTAR ALLAH *rukayyat *Sabreen* *KYAUTAR ALLAH* raslan ne yasa mata sunan *Sabreen* sbda haqurinta, ammashi yna kiranta da *Fineness*.
Comment's and share.
[8/4, 19:30] +234 913 133 0334: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🌺🌺🌺🌺🌺
*KYAUTAR ALLAH*
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🌺🌺🌺🌺🌺
SAADATU BINTU ABDULLAHI✍🏽 (Marubuciyar boyeyyen al'amari)
Dedicated to hauwa'u mmn little saudiya and mom amatullahi.
*Inama kowa barkada allah allah yasa ibadarmu karbabbiyace, allah ya maimaita mana.*
Page2
Dai dai lokacin dasuka shigo falon, agogon dake manne A bango ya buga karfe sha biyun rana dai-dai.. A kan 3sttr ya zube yayinda KYAUTAR ALLAH ta bisa ta zube bisa cinyoyinsa, se kara lafewa takeyi a jikinsa, kmr wata mage.
Annah kam a kan lallausar carfet ta yada zango idonta tar a kn tvn dake manne a falon.
Wani irin kallo yakeyi ma kyautar allah daya kasa fassara me kallon yake nufi, harga allah inhar zeji kyautar allah a jikinsa, a halin yanzu yakanji wani iri a game da jikinsa, sede yna saurin kauda hknne a ranshi, dan ganin ita a matsayin uba ta daukeshi, shi kuma a matsayin diya take garesa, yasan sontane silar komi... Baze iya misalta wani irin so yakewa KYAUTAR ALLAH ba,Kawaide abinda yasani be tabason wataba kmr ita.
"Abbarnarh Tunanin me kakeyi.."cewar KYAUTAR ALLAH data dago taga idonshi na knta, yayinda ya zurfafa a duniyar tunani.
Firgigit ya dawo daga duniyar tunanin daya afka. Ya zuba mata ido, yayin da duk a jikinta babu abinda yafi burgeshi kmr dan karamin bakinta. "Kinci abinci..." Ya tambayeta cikeda kulawa tareda kokarin kauda tambayar da tayi masa .
Annah dake jinsu tayi carab tace, "inafa taci,aini wannan tabi'arh tana bani haushi, ace bazakaci abincin kumalloba, sena rana ya shigo kayita zamada yunwa, kna fama da ciki makal-makal a shafe sekace baya..."
Raslan ya zubawa KYAUTAR ALLAH ido cikeda so yace, "jaririyata bakici abinciba.."
Daga masa kai tayi..
Yace "why?"
"Banajin yunwa..inata tunaninkane Abbanarh..." Ta fada tana shafo sajensa da duk hannayenta biyu.
Smiling yy yayinda Dimple's dinsa suka kara lotsawa. "Bana hanaki tunaninaba.."
Zaro ido tayi tace, "Hmm Abbanarh tunaninka ya zama jini da bargon jikina..bazan iya rayuwa babu tunaninkaba.."
Wani lokaci kalamanta na gigita lissafin raslan, yayin dayake shiga dimauta, wani lokaci kalamanta na kama dana yar 25yrs bawai me 12yrs ba.
"I love youh Abbanarh..." Ta fada cikin siririyar muryarta me rikita kunnen me sauraro..
Wannan kalmar ita tafima raslan komi dadih a bakin KYAUTAR ALLAH, ynajin dadin yadda kullum in har zasu hadu seta fada masa i love you abbanarh kullum a wayama seta gya masa hkn in yna abuja.
Murmushin dake kan fuskarshi ya kara yalwata, yayinda fuskarshi ta zama kmr gonar audiga dan haske.. "Love youh more Fineness.."
Kissn dinsa tayi a gefen kumatu...yynda a tare suka saki murmushi...
Annah tace "Oh kude baku gajiya da wannan yaren nikou me kukecewa oho...se kuyita cewa juna i lounido,..i lounido..."
Dariya duk suka kwashe dashi, KYAUTAR ALLAH tace, "Annah baki iya fadaba ai.."
Annah tace "Tou aide ba yarena bane..adade da KYAUTAR ALLAH na, marigayiyya tanada rai nima tana gayamin irin wannan kalmar da kuke cewa, ammani nama mnta ma"anarsa.."
Raslan da KYAUTAR ALLAH suka kwasheda daria..
Raslan mikewa yy da KYAUTAR ALLAH a jikinsa. "My fineness muje inyi feeding dinki..." Dmn dabi'arsace inhar yna nan shike feeding dinta, wanka nema ya denayi mata ynzu saboda ta fara girma, harta fara kirgar dangi, Don nonuwa sun fito a kirjinta ba lefi.
Amma ita kam KYAUTAR ALLAH, tnaso yayi mata wankan, don ita har ynzu ganinta takeyi, a karamar yarinya kmr yar 2yrs.
Daman tini ma aikata suka tanadar mata komi suka ajiye a dining.
Kai tsaye dining din raslan ya nufa da ita, arish da kwai ya bata taci ta koshi, tnaci suna hira, har tadanci dayawa, domin ita bata cika ciba dayawa. Nan ya fara gabatar mata da uban dumbin tsarabar da yayi mata, aminu me gyaran flower shi ya rinka shigowa da kyn tsarabar Daga motar raslan din...murna kmr zata kashe KYAUTAR ALLAH, babu KYAUTAR datafi komi daukar hnklinta a tsarabar kmr teddy din daya siyo mata katuwa, fara sol da red a jikinta, yayinda ajikin red din aka rubuta i love you a jiki...tnada teddy sunkai guda Ashirin, a kan bed dinta, domin kuwa duk teddy ne suka cika gadonta taf...ganin wannan teddy din yasa duk taji tafi kaunarta a kn sauran teddy's dinnata.
Cikeda murna da farin ciki ta rungume teddy din. Tna fadin. "Tnks alot Abbanarh..." Tsabar farin ciki kmr zuciyarta zata fito fili.
Sauran tsarabar kayan makulashene da tande tande, da kyn amfaninta na yau da kullum irin kyn kwalliya e.t.c.raslan baya gajiya da hidimtawa KYAUTAR ALLAH, kullum in zezo seyazo mata da abubuwan burgewa wanda yasan ze burgeta.
Da rana aka hada musu dinner sukaci byn sunyi sallarh azahar, Raslan yanada bukatar hutu, da kyar yasamu kyautar allah ta shafa masa lafia ya nufa dakin daya zama shine mallakinsa dan yayi wanka ya kwanta ya huta...
Wow! Dakin ya hadu iya haduwa, yayinda komi na dakin ash and white ne, royal bed ne a dakin me mugun kyau da tsada, gaban mirrow dinsa kmr na mace, kyn shafane na alfarma, bawai na kananun kudi bane. Harda dan karamin falo, ga katoton plasma wanda ya kusan mamaye bango guda na dakin. Ga dining Area, me matukar kyau da tsaruwa, harda gun da aka tanada donyin sallah.a gaskia tsayawa fadar kyaun dakin bata lokacine komi yaji a dakin. Kou ina tsaf tsaf domin KYAUTAR ALLAH kullum cikin gyara dakin takeyi, dukda akwai ma'aikata har biyu masu gyaran gidan,amma sam KYAUTAR ALLAH bata taba yarda su gyara ma Abbannata daki, ita ke jigilar gyaran dakin kullum sau biyu a yini take gyara dakin... Kamshine ke tashi takou ina a dakin, yayinda komi tsaf tsaf kmr a tande dan kyau. Shakar kamshin dakin yy hadi da sanyin ac lumshe ido yayi, ya jingina bynshi da kofar dakin, yna sakin wani murmushi, a duk lokacin dayake cikin gidan se yajishi a farin ciki mara misaltuwa, tareda dumbin natsuwa.
..seda ya dauki mintuna goma a hk kna Direct ya fada bathroom dominyin wanka,zuciarsa fal tunanin KYAUTAR ALLAH dmn hknne sana'arhsa, A kullum. Seda ya dauki 1awa a bathroom yna wanka, kna ya fito daure da towel se qarami a hannunsa yna tsane sumar kansa. Se naga ya qara kyau yayinda sumar knshi ta kwanta luf. Direct drower ya bude, wow! Nan kallo ya koma sama, drower din gari gudace, cike take taf da kynshi na alfarma, kaya na nera na gugar nera, kayafa nake nufi fans ba tsummo karaba, kunsan akwai kaya na alfarma akwai kuma kaya tsummo kara.😜
Riga da wando marasa nauyi irinna hutawa kalar blue ya dauko ya saka, sun amshi jikinshi, fadawa yy kn lallausae katifar gadonshi, ajiyar zuciya ya saki, a yayinda yakejin wani irin bukatuwa da mace,
dominshi babban burinshi daya jishi a kn gado, tou ynada bukatar ace akwai mace a gefenshi, wadda zedan lallatsa, kou ince ya shashafarh.
lumshe ido yy ynajin wani abu na yawo a brain dinshi, tinawa yayi da yau kusan sati biyu kenan rabonshi da mace, yayi yayi, da ihsan amma fir taki yarda wai ita batada lafia, tin yna binta har yayi fushi ya haqura... Dan guntun tsuki yayi, bakaramin haushi ihsan ke bashiba, gashi tayita masa kwalele, tnayin sexy dressing, donya gani ya rude ya gigice, amma ita kou a jikinta, indade tafi kwarewa gun sexy dressing dinne, inba nanba bata iya komiba, bama wani dadinta yakejiba, kawaide dan halaq dinka yafiye maka kwanciyar hnkline, kwata kwata bayada sha'awar zina, dukda ynada matukar sha'awa amma be taba kunsantar maceba inba ihsanba. Akwai wata yarinya sakatariyarsa ta compan dinsa na shinkafa, me suna hafsat ta nace masa, ammashi sam bata gabansa, itakam sonshi takeyi kmr zata kashe knta a knshi, kuma ta dauki Aniyar seya zama nata.
Hannunshi ya luntsuma a cikin sumar knshi, ynadan yamutsa sumar knshi, yayin daya kamo lefenshi na kasa yana tsotso.. Ta wani bangaren kuwa hnklinshi a hargitse Yake,..yayin daya rufe idanuwanshi... Gazayin baccin yayi har zuwa karfe hudu ya tashi ya sake wanka na tsarki, domin zuwa lokacin abubuwa sun fita ta azzakarinsa,. alwala ya dauro ya dawo ya nufa gun da aka tanada don sallah. ya gabatarda sallarh la"asar