Showing 69001 words to 72000 words out of 274760 words

Chapter 24 - KYAUTAR ALLAH

10 Sep 2025

14657

fadi hkn yna daling num din commissioner of police...

Cikin dakiya Farhan yace "Me nyi...!" Idonshi a tsaye

Dagatawa yy da dealing din number din ya kai hannu ze cafko masa wuya se kuma ya dakata tunawa da yy dashidin ba sa ansa bne..

Farhan ya wani goge idonshi yace " Ngde Aina biya sadakinta kou..inma haushi kakeki danna taba mta hannu..nga Ai nine zan Aureta..okay maybe kai baqone bakasanniba .."

Bakin cikine ya tokarema Raslan zucia nan da nan jikinsa ya fara rawa, tabbas inhar yna tsaye a nan ze iya kashe yaronma besan ya kasheba..number din ya kara dealing bugu daya biyu ya daga suka gaisa cikin mutumta juna.. "Yallabai so nke a kawo motar yan sanda kmr guda goma hk Zuwa gidanmu dske safana. .." Raslan ya fada rai a bace..

Commisoner yace "Lafia de kou sir.."

"Kwarto na kma a gidanmu, yna qoqarin lalatamin yarinya, so, gara insa a koya masa hnkli, sbda kada ya qara..inasone a canza masa kamanni.." Yna fadar hkn ya kashe wayar hadi da barin gun cikin hnzari ya nufa hnyar dazata sadashi da falon gidan yna dealing num din masu gadin gidan yace kada subar kowa ya fita daga gidannan, sannan motar police sunzo akwai wata wani guy shi zasu kma...

Farhan da idonshi ke tsaye se fadi ykeyi " kasan kou waye babana daza kace police suzo su kmani..wlhy se nasa an koya mka hnkli a 9ja..kake fadin kai bbntane a ina ka haifi wannan, dgani bb abinda kuka hada.." Farhan keta mita shima rnshi a matujar bace.. Fatimace ta qaraso inda yke hnkli a tashe tace "Wlhy daddyntane..pls mubar gidannan dan Allah.."

Kallon mara hnkli farhan yy mata,..kamo hannunshi tayi ta shiga rokonshi pls "muje gidan..pls" Ganin yadda ta rikice yasashi maida murfin motar ya rufe.. Zagayawa tyi ta shiga Motar, farhan rai A matukar bace yaja motar suna zuwa bakin get sojoji suka hanashi fita..hmm hnklin fatima yy mumnunan tashi, Nan da nan jikinta yahau rawa.. Ba jimawa motocin yn sanda suka shigo gidan har mota goma kmr anzo kma barawo, suna zuwa basu bata lokaciba suka kma Farhan don shine sojojin suka nuna musu, Fatima tahau ihu tna kuka hnklinta a tashe.. Farhan yy musu gardama Ya fara zaginsu, yna fada musu basu san waye babanshiba tin a nan suka fara casashi, suka sashi a car.. Fatima ta fasa ihu tace dole sede su tafi da ita, Aikou da itan suka wuce, Nan sukabar layin zuwa babban headquarter din yan sanda. Farhan nata zaginsu, basu bata lokaciba, sukayi masa dukan tsiya, Fatima na ihu, suka daka mata tsawa.. Suka kai farhan suka rufe seal, nan yji wani mugun tsanar Raslan ya mamaye ransa, Nan yasawa rnshi shine ajalinsa kouda kuwa shine ubanda ya haifi KYAUTAR ALLAH a gaske.. ita kam fatima suka sata a byn knta, se lokacin ta fara nemn wyrta sbda ta kira iyayensu ta snr dasu..amma btaga wayarba can ta barta a mota, nan ta hada kai da guiwa tna kuka ...

sabar tashin hnkli kou gabansa bya gani sosai jiri kawai yke gani, zuciarsa na masa quna, da tafarfasa ji ykeyi kmr an hura masa wuta a rnssi..kmr dga sama ya fado falon bb sallahma, tna zaune a falon tna kuka, ganinshi yasata saurin tasowa ta tareshi, tna fadin "Am sorry dadd..." Bata qarasaba ya sauke mata lafiyayyun marirruka guda uku, Masu zafi tsabar azaba seda taga stars manya manya guda dari ba daya suna yawo a tsakiyar knta, zubewa tayi qasa hadi da dafe kuncinta, ta fasa ihu sbda azaba... Dai dai Annah ta kunno kai falon, a kn idonta marin ya Afku....




More comments more typing....ngde fans...yn vip adena fitarmin da book dan Annabi pls, na roqeku bnda, lokacin yin Allah ya isa A kn book..
[8/4, 16:55] +234 913 133 0334: KYAUTAR ALLAH...🅿️18

*PAID BOOK..500 NAIRA ONLY.. 08136349646..*

*YAA ARRAHAMANIRRAHIM!* 👏🏼

A matukar gigiice Annah ta karaso har zaninta na neman kufce mata, sbda tsabar firgice.... "Durun uwa kai! Kutmar jar bala'i! Me idona ke gani..Babana ka mararmin jika sbda bkasan zafin haihuwa bakou..tou gun haihuwarta uwarta ta rasu, dankajima in gya mka..bn tabbatr da lallai bkada hnkli se hau, tabbas ta tabbata kai gawurtaccen azzalumi irin wadanda ba a tashin Alqiyama dasu.." Annah ta fadi hkn tana qarasowa inda KYAUTAR ALLAH ke kwance tna kuka kmr rnta ze fita..tsugunnawa Annah tayi ta jawota jikinta tna rarrashi..Raslan kam be jira wata wataba yabar gurin sbda yadda yke ganinta tna kukan tin kafin aje ko ina se yji tausayinta ya mamaye ruhinsa, ga ramar datayi, yasan sbdashine, dafe knshi yy zucia na mugun azabtuwa hk kawai ya dasawa knshi suna Azzalumi...

"Kajimin azzalumifa, ze kashemin jika..tou wallahi ka kasheta kaima sena kasheka a Gidanan, shege dan iska azzalumi..kuma seka dawo ka gyamin ubanmi tayi mka kyi mata wannan dukan.." annah keta matsifa rnta a bace ji tkeyi kmr taje ta rama mata.. Dagota tayi nan taga shadin hannunshi, ya kwanta a lallausar fatar fuskarta, nan da nan, gu ya kumbura suntum, abunka da fatar hutu.. Annah ta qara harzuqa "Wallahi bazan yardaba, hukumace zata rabani dakai, Har gida kaxo ka dakarmin jika, sbda kai azzalumine...touko ubnda ya haifeta ya daketa bazan yafe masaba..wannan ai muguntace .insha Allahu seka hadu da dai-dai dakai..kema shigeya ke kika jawa knki Allah ya qara.." Ta kaima kyautar Allah dunkuri..

Tashi tyi tna tangal tangal, gadan gadan ta nufa hanyar dazata sadata da side dinsa.. Annah dake zaune ta fasheda kuka tna kallonta cikeda takaick,, tashi tyi cikin hnzari ta kamota tana fadin "ubanki zakije kiyi a dakinsa.. Yar iska mara zucia..sbda rashin sanin ciwon kai ya gna jibgarki kice zakije gunshi..Amma lallai bakida zucia kin yar kare ya dauka a titi..Allah wadaranki..ana tausayinki bakya tausayinkanki sbda rashin sanin Inda ke miki ciwo.." A matukar harziqe Annah ta figota zuwa bedroom dinta.. nan ta zube kn bed dinta hadi da fashewa da mahaukacin kuka, kmr rnta ze fita tna fadin "Wayyo daddyna ...wayyoo am sorry daddyna pls...wlhy jna sonka...." Ta kra fashewa da kuka me tsuma zuciar me sauraro.

Da hnzari Annah takai hannu ta bige mata baki "Kinason ubanki..Aiko sede sonshi ya kasheki dan ubanki.."

Takaici kmr ze kashe Annah ta Share hawayen datayi kna taci gba da mita, "kekamde ke kk rako mata dunia..kinsani kuka a bnza A hofi,wlhy wani lokacin se inji kmr in rufeki da duka..takaici namijin haihuwa.." Annah ta fada cikin kunar rai, tna kallon KYAUTAR ALLAH gelele, ji tkeyi kmr taje ta rufeta da duka, ita km se kra wangale baki takeyi tna ihu kai kace cire mata rai Akeyi.."Allah ya qarama dmn ya dokeki yafi haka tindake shegiyace bakisan ciwun kankiba...mara hnkli kawai!" Annah ta fada rai a bace, tsabar takaicima batabi ta kntaba taci gaba da Hidimar gabanta..

Ba shiri ya dauki phones dinsa kawai, zucia na quna ya shiga mota a daren yace se Abuja, sbda ji ykeyi kmr yaje ya lallashi bbyn tasa kuma ynasone ya nuna mata kuskurenta...9:pm dreva yajashi sukabar gidan zuwa Abuja... Tafiyar awa hudu ta kawosu garin abuja, sbda kyaun hnya ..Abun mamaki ya bawa duk ma'aikatan gidan sbda sun sanshi sam bya tafiyar dare, Amma yau se gashi cikin dare, tabbas sun san bb lafia... Dai dai shigowarshi dai dai shigowar motar ihsan wuraren 1:30am, da mamaki Raslan kebin motarta da kallo, yna tsaye dai dai kofar dazata kaishi bngarensa, jin an bude get ne yasashi jiyuwa dan ganin waye ke shigowa cikin darennan, kawai se yga ihsan, ta fito daga mota sanyeda wando three quarter se riga iya cibiya kannan yaci kitson Attachment, ta fito da mazaunin dreva qawarta nimcyluv ta fito ta mazaunin me zaman bnza, doguwace nimcy irin kirar 1 dinnan a tsaye take, kirjinnan bb komi hkma duwawun a shafe yke..

Hmm dmn da bacin rai ya shigo gidan...ido ya zuba mata hadi da harde hannaye biyu a kirji.. Tafiya daya biyu tayi,zuwa uku kawai idonta suka sauka a knshi, kuma tabbas ita yke kallo seda gabanta ya yanke ya fadi, jikinta yahau rawa..jinjina kai kawai yy bebi ta kntaba ya bude handle din daze sadashi da side dinsa ya shiga, zuciarsa kmr zata fashe, sbda dmwa da tashin hnkli...

"Nashiga uku!" Ihsan ta fada a rnta hadi da dafe kirji..nimcy da batamasan meke going ba tace "meya faru?"

"Hmmm wlhy mijina ne ya dawo.." Ta fadi hkn tna dora hannu a kai..

"Se akayi mi?" Nimcy ta tambayeta irin ko a hikinta dinnan..

Ihsan tace "Ya gannifa.."

Nimcy ta yatsina fuska tayi tsuki kna tace "And so what..danya ganki se Akayi yaya? Inya tambayeki ina kikaje kice masa knje asibitine sbda bakida lafia.."

Ihsan ta saki rnta jin shawarar nimcy tayi daidai tace "Wow! Gaskia qawata brain dinki naja..maybena da wuya ya tambayeni.."

Nimcy tayi wani far tace "Angaya miki yau muka shigo bariki..Inbe tambayekiba aishikenan.. Kindesan Abinda ya dawo damu gida, sbda muna cikeda yunwar juna ne.. Pls muje indan shasha wadannan kyn dadin.."ta fadi hkn tna shafo nonuwanta.

"Sssshhhh!...Wlhy har
gindina ya motsa, ya fara kawo ruwa.."ihsan tyi mgnr tna wani lashe baki..

Rungumota nimcy tayi tace "Muje ciki insha miki gindin..." Tajata suka shige sidi din ihsan din...

A falo ya zube sam bedama karfin krsawa bedroom dinsa, dukda kuwa ynada bukatar hkn, wani irin zafi ykeji zuciarsa nyi, nan da nan ya share dmwar Ihsan sbda dmwr bbynshi tafi ta ihsan a rnshi, tunanintane yadawo sabo fil cikin rnshi, se ynzu yke kra nadamar marinta da yayi, hannun dya mareta dashi ya dago ya kallah cikin bacin rai, yakaiwa hannun naushi da dayan hannun, ji ykeyi kmr ya ynke hannun ya wurgar...

hk yakai asubah yna tunaninta, da kyar ya iya sallarh asubah, A zaune sbda jirin da yke gani, yna idarwa ya koma ya kwanta nan kn daddumar,tunaninta da halin dya barta bebar zirya A rnshiba..

Kmr yadda ya kwana hk itama KYAUTAR ALLAH ta kwana, bambamcin dyane ita ta kwana ne tna kuka..Annah tasata a gba da fada da masifa, wuraren 1:11am tabar dakin ta nufa upstairs din, tna shiga dakin tari ya taso mata se tyi toilet a guje, Ta fara Aman jini, tnayi tna kuka, sedata gama kna ta dawo dakin dafe da kirjinta tna kuka, kasa ta silale zuciarta na mata wani irin fitinannan ciwo, wanda bakinta baze iya misaltasaba, tunanin daddyntane fal rnta ta rasa yazatayi da rayuwarta sam bta ganin lefinshi da marin da yy mata sema lefin knta datake gani, ta tabbatar ta cancanci marinne a garesa..

A bngaren su farhan kuwa nan suka kwana a byn knta, danma gun da dan tsafta ba kmr kou wanne seal ba sbda mnyan mutane Ake ajewa a gun...
Kwanan da sukayi ba kramin tayrwa da iyayensu hnkli yy ba..nan da nan sukasa cigiyarsu.., se washe gari da sasaafe fatima ta ari wayar wani police da kyar ya bata byn ya gma zaginta, ta amsa sbda marashi bya fishi..number din mommy tasaka ta kirata ta snrda ita komi daya faru kma daga jia har zuwa yau dasuke police station da kma hannun Rukayyah da Farhan yayi..Hnklin mommy ya tashi, tabbas a mgnr taga lefin Farhan daya taba yarinyar mutane, ba tareda Aureba, d'anyau ba a shaidarsa, ita tsorontama Allah yasa ba bata musu yarinya ykeso yyba.. sannan ta bawa Raslan uzurin maybe besanshi bne.. Samun alhaji mu'azu tayi ta snrdashi bayani dallah-dallah yadda ze fahimta sbda tasan mijinta da zafin rai..direct suka nufo police station din, suka nemi a basu yaransu police din sukace sede a kira commissioner sbda case din daga samane..ran alhaji mu'azu yy mummunan baci nan ya hau fada a station din yna nuna knshi yna tmbyrsu basusan wayeshiba, d.p.o ya kirashi office dinsa ya bashi hkri da bn baki yace ba lefinsu bne, sbda case din daga samane basu da ikon, sakinshi dole se ance su sakeshi,..Alhaji mu'azu ya nemi number din commissioner ya kirashi a kn case din yace shima ba lefinsa bne beda dmr sawa a sakeshi dolese in wanda ya kawo case din yace a sakeshi...hnklin mu'azu ya qara tashi, mommy ta kwantr masa da hnkli kn cewa zataje gidansu Annah a kn mgnr yace sede su tafi tare..da kyar ta lallabashi ya barta ta nufa gidansu Annah. A falo ta samu Annah na breakfast ta gaidata, cikin mutunci kna ta kora mata bayanin komi dya faru, Annah tahau salallami don ita sam bta san meke faruwaba.. hnkli a matukar tashe ta nufa dakin Raslan tna tsine masa nan taji dakin a rufe, harabar gidan ta nufa dmn tna zargin byama gidan, dubawa tyi tga bb car dinsa ta tambayi masu gadi suka tabbatr mata da tafiyarsa, tinda daddare, dawowa tayi falon ta bawa Hajia zilai hkri kna tace zata kira Ubansa ynzu ta snr dashi.. Hajia zilai tyi godia Tace zata Tafi, Annah tace zata kirata, ita ta rakota har bakin car tashiga dreva yaja sukabar gidan.

Hajiya zilai na Isa gida ta samu mijinta da fatima wadda tare suka dawo da daddyn nata, ta sanardasu yadda sukayi da Annah, kna ta tausar masa rai sbda Alhaji mu'azu duk a yaranshi yafison Farhan,but shi dyane namiji, shiyasa ya barshi ya tabarbare sbda rashin Kwab'a, hajiya zilai kam na iya bakin qoqarinta..

Annah ta kira Umar rai a bace tna kuka ta snr dashi abinda Raslan yayima Farhan, sannan da yasan yayi tsiyar seya dawo garin Abuja jia bema kwana a katsinaba, bata boye masa marin da yyma KYAUTAR ALLAH ba...Hnklin daddy ya tashi nan ya shiga bata hkri daban baki,... Suna gma wayar Direct ya nufa gidan Raslan bema tsaya kiranshiba.

Kwance yke a falonshi a kn kujerarshi wadda dmn ita dan kwanciarsa Akayita.. dagashi se singlet and boxers idonshi a rufe yyn da fuskarshi ke kallon silin,...

9:am daddy ya turo kofar
ya shigo, rai a bace.. Krsowa yy ya tsaya a knshi, kallo dya yy masa ya gane beda lafia sbda ramar da yy.

A hnkli ya bude idonshi sbda ji da yy an tsaya masa A kai.. Idanuwanshine sukayi tozali da daddynshi. "Good morning dad.." Ya fadi hkn yna kallon uban nasa lokaci knkani ya hngo bacin rai a kn fuskarshi..

Ba taredaya Amsa sallamar tashiba kawai ya rufeshi da fada kmr ze dokeshi,,,babu abinda yafi cima daddy rai kmr marin da Raslan yyma KYAUTAR ALLAH, dukdade yasan ba karamin Abu bne zesa ya mareta din.. har kasa Raslan ya tsugunna ya dafa kafafuwanshi yna bashi hkri, yy masa byanin dalilin dyasa ya kai farhan station. Tausayinsane ya rufe zuciar daddy sbda yna hngo boyyyen lamari a kn fuskarshi. "Okay son..Amma ai hukuncin yy yawa, sekace wanda yy mka Kisan kai..maza kasa a fito musu da yaro knaji ko..koba komi Ai sirikinkane shidinko..kasa a fito dashi ynzu" cewar daddy

"Okay dad.." Ya fadi hkn da kyar.

Zaunawa daddy yy a kn kujera yna karewa falon kallo "Sweetheart tashi ka zauna a kn kujera.." Daddy ya fadi hkn idonshi na kn Raslan dake zaune a kn carpet. Tashi yy ya koma kn kujerar dayake kwance da ya zauna, knshi na qasa.

"My love meke damunka.." Daddy ya tambayeshi.

"Bkm dad.." Cewar Raslan.

"Pls ka gyamin kaji my love..you are man nima hk namijine..meyasameka dukka rame hk?"

"Wlhy dad bnsan meke damunaba.." Ya fadi hkn da kyar, kai daji ksn yna cikin dmwa.

"Kaje hospital.." Daddy ya tambayeshi cikeda dmwa.

"Doctor yazo ya dubani a gidan Annah ..maleria ne kawai.." Ya boye masa BP garesa

"Okay ayyah darling sorry..Allah yasa kaffarace.."

"Ameen dad.."cewar Raslan

Miqewa daddy yy yace "ni zan wuce ka tabbatr kasa an fito musu da yaro.."

"Insha Allahu dad.." har bakin car ya rakoshi ya shiga dreva yaja motar guard dinsa na biye dashi.

Yna dawowa falon ya kira Commissioner yace a saki farhan.....ba bata lokaci Aka sakesa, Annah ta kira Hajiya zilai ta qara bta hkri, tace bkm.

Byn kwana biyu da sakin Farhan ya kulla damarar insha Allahu se yga byn Raslan, Shide babban burinshi yaga Anyi bikinsu shida KYAUTAR ALLAH sannan duk komi ze biyo bya.. Farhan ya roki mahaifinsa kn ynaso a dawo da bikinshi da KYAUTAR ALLAH kusa kusa.. Daddy ya samu Mommy da mgnr taje ta samu Annah, Annah tyi na'am da Hkn, daman itama hknne a ranta..hk ta kira Harun tace a dawo da biki sati, biyu Aikou hkn Akayi biki ya koma rnr Asabar ta sama....

KYAUTAR ALLAH kam kullum cikin kiran wayarsa take, Amma sam bata shiga hkn seya kara sata a babban tashin hnkli. Bataci batasha se Annah ta matsa mata, Bata da wani Aiki sena kuka, da tsotson yatsunta, mkrnta dmn tini Annah ta hnata zuwanta sam bb ta inda take samun sassauci, duk tayi kode kode da ita kmr ba itaba...time to time Annah ke kiran doctor tana sawa Ana kra mata ruwa, sbda rashin Abinci da bataci..

Yau kimanin kwanansa shida kenan rabonshi da Katsina zuciarsa na uzura masa, yynda A kullum jininsa kara hauhawa yakeyi, dukya rame, kullum yna kwance a bedrokm dinsa kou falo, sallahma a cikin gida ykeyi da kyar, sbda Azabar ciwon kn dake damunshi kullum da kullum... Doctor dinsa na nan abuja ya kira yasa mata ruwa sbda yadan samu karfin ikinsa,.. Yasa masa ruwan leda uku kna yy masa Allurori ya bashi magunguna na hawan jini..ba lefi yadanji karfin jikinsa harya samu yadansha tea.... 10:pm Kwance yke a kn bed dinsa yy rufda ciki bb abinda yke tunani se ita dinde bbynsa da'iman KYAUTAR ALLAH baiwar Allah, wannan sunan ya laqaba mta a rnshi.

Turo qofar dakin tyi ta shigo, snye takeda riga iya cinya, rigarma bta gna rufe mta nonuwantaba.. ido ta zubo masa, snye ykeda boxes kawai ko singlet bb a jikinsa,.. Gabantane ya ynke ya fadi se jero Addu'ur'i takeyi A rnsa Allah yasa kada yy mta mgnr ranar daya gnta ta dawo dga club cikin dare.. Zaunawa tayi gefen gadon tna shafo kafafuwanshi dasuke lullubeda suma luf luf, abunkada farin mutum se sumar tayi masa kyau..

Tsaf yji shigowar kuma yasan itace sbda kamshin perfume dinta da yji.. "Barka da hutawa..." Ta fada cikin kissa. Be amsataba, kuma tasan yanajinta "inasone muyi mgna.." Ta fadi hkn, nanma bb Amsa. Ta qara maimaita abinda tace...jin zata damesa ta qatse masa tunanin bbynshi, yasashi juyowa yy fuska bb alamar annuri, ya zuba mata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login