Showing 246001 words to 249000 words out of 274760 words
ya fuskanceshi. "Cikinane Wallahi daddy! Ni nayi mata ciki! Dan Allah ka gayawa Annah ciki nane ! Ni da kaina na mata cikinnan ba wani ba! Ina son matata daddy! Inason cikin dake jikinta! " yayi mgnr kamar ze fashe da kuka. Alhaji umar ya zuba masa ido kai daganin yadda yake magana kasan yanason KYAUTAR ALLAH ko ba a fadaba. "Ta yaya ya zama cikin ka bayan kun rabu?" Alhaji umar ya jefo masa tambayar shima cike da rudani a zuciyarsa se addu'arh yakeyi Allah yasa bata hanyar zina aka samu cikinnanba danyasan halin danshi sarai ze iya abindama yafi haka, saboda yanada rawar kai. "Wallahi ciki nane daddy! A bincika a gani ciki nane!" Cewar RASLAN dayake a gigice tsoron ALLAH tsoronshi kada Annah tace ya saki KYAUTAR ALLAH dan yasan zata aikata abinda yafi hakan, da besan inda zesa kanshi ba a wannan karon. "Karya kakeyi dan ubanka! Kana juya, a gidan ubanwa zaka samu kwayar haihuwar daza kayi mata ciki!" Annah ta dakawa RASLAN tsawa. Kowa na dakin bin Annah yy da kallo, dr zilai abunma daure mata kai yayi tace "hajiya dakin bari yayi bayani tinda yace cikin shine aita kwana gidan sauki,..." Annah ta dakawa dr zilai tsawa. "Ubanwa ya sako bakinki a nan sarah! Uwar shishigi mage me kwanciyar daukar rai! " dr zilai taja bakinta tayi shiru tana kallon ikon ALLAH. "Kaima inka kara magana a dakinnan sena kwashi k'ashin bura ubaka!" Annah tayi mgnr idonta na kan RASLAN,shima kyar ya tsayar da kwayar idonsa a kanta. "Dan bura ubaki ki bude baki kiyi magana cikin dake jikinki na uban waye?" Ta juya akalar maganarta ga KYAUTAR ALLAH wadda keta kuka har zuwa lokacin...kasa tayi da kanta still tana kuka kmr ranta ze fita. "Wallahi cikinane, gatanan ku tambayeta cikinane,..." Cewar RASLAN. Annah tayi jim tana hango kamshin gaskia a maganarshi "ta yaya ciki ya zama naka kana juya... Wai banace karka kara maga a dakinnanba!!" Ta karashe maganar tana daka masa tsawa. RASLAN ya dafa kafafuwan alhaji umar wanda ya zuba masa ido yama rasa ta ina ze bullowa al'amarin. "Daddy ma gaya maka cikinane, na riga dana maida matata tin tini cikin dake jikinta ni nayi matashi, ta fada muku da bakinta gatanan, tsakaninki da ALLAH cikin dake jikinki ba nawa bane?" Ya karashe mgnr idonshi na kn KYAUTAR ALLAH kasa ta karayi da kanta still kwalla na zirya a kan fuskarta. "Gaskia koni shaidace cikinnan na Alhaji karamine, Annah aide kinsan tarbiyar da Kikayima KYAUTAR ALLAH inba tsautsayiba bazata iya bawa wani d'ana miji jikintaba inba shi Alhaji karamiba dayake matsayin mijinta....dan ALLAH Annah kiyi hakuri ki barshi da matarshi tinda yace ya maidata sannan Allah yasa da rabo, kinga ko wannan ma isharace ALLAH ya nuna a nan, tinda kinsa ya saketa kuma ya maidata ga rabo ya samu dukda karancin shekarunta,..." Annah tayi shiru tana sauraren kalaman dake fitowa daga bakin Jummai, taso dakatar da ita ta zabga,mata rashin mutumci Amma batayi hakanba Haka kawai taji jikinta yayi sanyi. Ganin hakan yasa RASLAN fara magana cikin sanyin muryar "Allah ma shaidata ne, na maida iyalina, seda ta zama halak dina kana na fara kusantarta , cikin jikinta nawa ne halak malak, dan Allah Annah kiyi haquri karkice zaki rabamu.." Ya karashe maganar kmr me shirin fashewa da kuka, Annah ta zuba masa idanuwanta dake cikin glass bata taba ganin jikinsa yayi sanyiba irin na yau. Haka kawai taji ta amince jikinta yayi sanyi xuciyarta ta cika da farin ciki ta sauke ajiyar zucia. "To shikenan, Allah ya rabata da cikin jikin nata lafia..." Sosai kowa yaji dadin kalaman Annah cikin sanyin murya, babu wanda beyi mamakin sanyin datayiba a wannan karon. "Amma de RASLAN kai macucine, kema KYAUTAR ALLAH macuciyace ashe muna gida daya, yana zagayewa yana miki abubuwa, Amma dan munafunci baku taba gayaminba, munafuka kawai, ashe haka kike bansaniba! To gashi ynzu ALLAH ya toni asirinku..." Annah ta fada cikin tsiwa, kowa ya zubo mata ido zucia fal wani mamaki yanzufa ta gama mgnr arziki kuma ta dawo ta tsiya, "me hali baya barin halinsa!" RASLAN ya fada a ranshi . "Shikenande tinda me faruwa ya riga ya faru A kawo fatiha kafa dari da hamsin ALLAH ya raba jikata da cikinnan lafia..." Kowa dake dakin seda daria taso subuce masa wai fatiha kafa dari da hamsin, Amma duk suka hadiye dariyarsu, gudun kada su jawa knsu zagi. "Tsufa labari" alhaji umar ya fada a ranshi,ada ko an gaya mishi mahaifiyarsu zata zama hakan baze taba yaddaba, sude duk yadda zata zama suna sonta a matsayinta na mahaifiyarsu, uwa uwace koda ace tana yawo a kan bola ne. Addu'ah suka shiga jerowa Ammafa ba fatiha dari da hamsin ba. Kowa dake dakin seda ya tsinci kansa a farin ciki hadda Dan liti daya tsinci wasu abubuwan dasuke cewa. Aka shafa addu'arh da fatan ALLAH ya sauki KYAUTAR ALLAH lafia. Annah ta nisa kana ta kai dubanta kan raslan tace "mashahurin maci amana, data haihu zaka saketa dan kutmar ubanka, tinda ba kanwar babarka bace..." RASLAN ya yatsina fuska yace "meze hana kice insha maganin kwari in kashe kaina kawai kowa ya huta..." Annah ta gallara masa harara tace "Nan kafi auki gun rashin kunya, rasa kunya beran tanka!, dan k'ashi da tsoka kawai... Kayima danka katangar dalma da gidana, harse KYAUTAR ta haihu se yazo ya ga yarsa ya hado da takaddar saki kuma.." RASLAN da baki ya bude yace "Wasa kenan..." Annah tace "kanwar uwarka tsohuwar karuwar nan itace take wasan!" RASLAN yayi murmushi halin Annah se hakuri. "Wait! Hajiya Annah wai naji da kika shigo kina mgnr nace zan kasheki ne! Sharrin da kika kullamin kenan?" Cewar RASLAN da mgnr ta fado masa rai yanzu. Annah tace "Ai zaka aikatane shiyasa nayi gaggawar tarar abun, saboda kai dinnan babu abinda bazaka aikataba, tinda ka lallaba ka narkawa jikata narkeken ciki, ina gidan, kai nimade se a hnkli!... " duk yan dakin Seda suka kwashe da daria inka cire umar da KYAUTAR, wadda kanta ke kasa, se dan liti da besan komiba ... Annah ta mulmulo wani zagi dukta mulmula musu, tini sukaja bakinsu sukayi shiru... Tasowa Annah tayi daga kasan tiles din datake zaune zaman dirshen, ta dauko sandarta ta dogara ta karasa bakin bed din da KYAUTAR ALLAH ke kwance ta hau jero mata sannu tana nadamar dukan data mata jiya. "Sannu kyautar, An munafunceni, anci dadih gashi yanzu ana gurzar wahala to ALLAH ya raba lafia...." KYAUTAR ALLAH tayi kasa da kanta cikin kunya... "Zuwa anjima za ayi miki scanning..." Cewar dr zilai Annah tace "tou tou shikenan likita, to shi cikin na jikinta watanshi nawa?" Ta karashe maganar tana murmushin farin ciki. Dr zilai tace "Wata biyu ne hajiya..." "To Alhandulillahi..ashe zanga jinin jikarnan tawa, Kai ALLAH na gode maka..." Ta karashe mgnr tana daga hannayenta sama cike da godiyar ubangiji. Kowa na dakin seda farin ciki ya rufesa, musammanma RASLAN.
Da yammaci akayi mata scanning din kmr yadda dr zilai tace,,, dr zilai ta jawo RASLAN office dinsa ta masa gargadi kan bnda sex saboda in aka cika matsa mata cikin ze iya zubewa. Jim RASLAN yayi zucia babu Dadih Amma dole yayi hakuri. "Dr dan ALLAH ko kadan kadan bazan iya yiba..." Yayi mgnr hadi da marairaicewa. Dr zilai ta zuba masa ido kana tace "Ai daka cika matsawa cikinka ze zube, kuma kaga yarinyarnan tayi karama da daukar ciki, kaga ai abar a tausaya ce....plx kada ayi making love da ita se in cikin yayi kwari dan ALLAH, sannan banda aikin wahala..."_ RASLAN yace "To dr kamar yaushe ne cikin zeyi kwari?" Dr zilai tace "Kamar nan da 2 month to 3 month haka..." RASLAN ya zaro duk idanuwansa waje yace "What! Habade!" Dr zilai ta daga masa kai alamar tabbatrwa. "Yayi yawa mana dr, Dan Allah babu wani abu daza a dan iyayi..." Yayi mgnr hadi da marairaicewa. Dr zilai ta zuba masa ido tana karantarshi ko be fadiba ta gano shi mayen sex ne. " kuskure kadan inyasa ka shiga yarinyarnan zaka fito da cikinka waje..." Jim RASLAN yayi kwayar idonsa na yawo a kan dr zilai, tabbas yanason cikinnan na jikin jewel dinsa fiye da yadda yakeson rayuwarsa, a halin yanzu komi nasa ya tattara ya daurawa cikinnan na jikin KYAUTAR ALLAH, du burin duniya inyazo ranshi to a kan cikin nan ne na jikinta. "To zan kiyaye..." Ya fada jiki a sanyaye. Accout din dr din ya amsa nan take ya tura mata makudan kudi, tukuicin fadar kyautar Allah nada ciki, sosai dr zilai taji Dadih saboda kudaden sun so gigita mata lissafi, nan ta shiga jero masa godia, Yace mata ba komi ta cancanci mafiyin hakan, daga haka ya tashi yabar dakin.
Washe garin ranar Alhaji umar ya koma garin abuja, shima bayan ya cika dr zilai da goron albishi. koda ya isa abuja be sabar da ummih komiba.
Nan Annah da Jummai ke kwana dashi kanshi gogan, ko Annah ta korehi be tafiya, kullum cikin siye siye yake siya wancan siya wannan, duk KYAUTAR ALLAH bataci, itade zuciyarta naga black plum dinnan, gashi RASLAN ya bincika ta ko ina babu, sede an samu wanda be gama nunaba a jeji aka kawo mata hakanan tayita shanshi, RASLAN yayi gudun ya mata wani abu ko ya illata masa cikin dame jikinta, Annah tace baze mata komiba,...... Wannan danyan black plum din shine kawai take iya sha a halin yanzu,... Taraira da kulawa da soyayya sosai RASLAN ke nuna mata a gaban kowa, ... Annah ma sosai take tarairayarta da bata kulawa data ce ehen! Annah, zata tambayeta menene dalilin ta na cewar aehen..Bayan kwana biyu Annah ta shiga kiran yan uwa da abokanayen arziki duk ta sanar dasu KYAUTAR ALLAH nada ciki, babu wanda bata gaya mawaba ba a family harda hajiya zainab wato mahaifiyar RASLAN, ita abunma mamaki ya bata, tunaninta a yaushe RASLAN ya tafkawa yar mutane ciki oho! amma harga Allah da zuciyarta taji dadih ainun, ranar ma seda tayi sadaka, ta shiga addu"ah ALLAH ya bawa ihsan itama. Ta dauki wayarta ta kira hajiya saude ta kd ta sanar da ita wannan albishirin, aiko itama tayi murna tayi fatan ALLAH ya raba lafia. Again ta sanar da sadia, seda ta rangada guda cike da jin dadih...
Kwanansu hudu a asibitin Anty Rukayya tazo garin katsinar saboda hadda itama Annah ta kira ta sanar da ita, sosai tayi farin cikin da ALLAH ya kawo abun da sauki , jan RASLAN tayi gefe fa tambayeshi ya Annah tayi dataga al'amarih! Raslan yayi dariya ya kwashe komi ya sanar da ita, tace wai! Ashe ansha gumurzu kafin lamari ya dan fara dai-daita RASLAN yace kwarai sosai ma kuwa Anty na.... Yan'uwa da abokanayen arziki duk sunzo sun duba jikin KYAUTAR ALLAH se murna sukeyi, ummih de batazoba, amma anty sadia tazo kwananta daya ta koma garin abuja. Satinsu biyu a asibitin ana bata taimako saboda laulayinta se karuwa yakeyi se a yan kwanakinnan ne ma tadanji damar jikin nata, mango danye, da d'inya sune abincinta se ruwa me sanyi datakesha, shima se in Raslan da Annah basu ankaraba se tasa jummai ta kawo mata tasha se taji dadih a zuciyarya. RASLAN nata murna za a sallamesu saboda duk a matse yake, koda romancing ne seta dan masa ya rahe zafi......
Suna komawa gidan Annah tasa jummai da Anty Rukayya dan har zuwa lokacin bata koma kd ba da ita ake jigilar KYAUTAR ALLAH. Sawa tayi suka kwaso duk kayan KYAUTAR ALLAH dake saman suka dawo dasu dakin Annah dan Annah tace bata kara kwana a samanma harta haihu, a gaban RASLAN ta fadi maganar yasan danshi tayi hakan, saboda daza a sallamesu daga asibitin dr zilai ta sanar da Annah banda kusanta (banda cin gindi) yana tunanin shiyasa Annah tasa aka dawo da komi na KYAUTAR ALLAH dakinta Saboda tasan inhar tana saman kota halin yayane seya dan kai ziyara, ko beci gindiba tasha masa burarsa, ai ya rage zafi.
Matukar kulawa Annah da Anty Rukayya ke bawa KYAUTAR ALLAH datace tanason abu! Har suna rige rige gun yi mata, wani taci wani ta gaza ci. RASLAN ma kullum cikin siyayya yake , shida KYAUTAR ALLAH de se gani se hange. Dawowarsu gida da sati daya Anty Rukayya ta koma garin kaduna zucia fal kewar KYAUTAR ALLAH, haka itama ta barta dakewar.
Bayan sati daya RASLAN ma ya bar garin zuwa abuja saboda ayyukan dake gabansa dayawa suke... Yana isowa garin ya nufa side din ihsan saboda yana cikin tsananin bukatuwa, a falo ya sameta, be jira wata wata ba ya hau romancing dinta, duk yadda yaso ya kawo ruwan maniyinsa abu yaci tura, ya tunkari yin sex da ita har ya kai burarsa saitin gindinta yaji sha'awarta ta fita kwata-kwata a knsa, ta koma kan KYAUTAR ALLAH. Janye jikinshi yayi rai a bace ya maida kayan jikinsa yanajin kansa ya dauki matukar chargi ya nufa side dinsa kawai rai a matukar bace,... Tin daga wannan ranar be kuma kusantarma inda takeba, kullum cikin shan tablet yake yana bawa burarsa dake a miqe kullum hakuri... Haka yaci gaba da zuwa office dinsa, suka hadu da saif ya shafa masa abin farin cikin daya samesa, sosai shima ya tayashi farin ciki, ya shiga tsokalarsa se wani babbasarwa yakeyi wai shima a dole ya kusa zama baban wasu....kwananshi biyu da dawowa garin abuja yaje gidan Ummih suka gaisa cikin Aminci sam batayi masa mgnr cikin KYAUTAR ALLAH ba tade tambayeshi yame jiki ya amsa da dasauki, tace in ze koma ya gaya mata zata bashi sako ya kaima KYAUTAR ALLAH sosai yaji dadih yace to, cikin murna da farin yabar gidan.... Satinshi daya a garin abuja yaji duk hankalinsa ya koma kan yaje katsina ya ganta da babynsa, ko waya basa samunyi yasan saboda Annah ne. 7:am ya shirya cikin shirinsa na zuwa katsina, ya shiga car dreva da yusuf suka shiga, sukabar gidan, direct gidan ummih suka nufa, ta bashi manyan ledoji masu kyau farare sol masu tambarin compan dinta guda uku masu dauke da kayan makulashe irin wanda me ciki zata bukata, ya amsa cikin jin dadih ya shiga jero mata godiya, anty sadia ma ta basa nata ledar babba me cike da kayan ciye ciye tace a kaima KYAUTAR ALLAH sannan a gaidata, sosai RASLAN yaji dadih ya amsa ya shiga jero musu albarka. Sukayi masa fatan dawowa lafia ya fice a gidan zucia fal farin ciki tinda yake a rayuwarsa ummih bata taba faranta masaba irin na yau... Ya shiga car dinsa zucia fal farin ciki dreva yaja suka hau hanyar zuwa katsina ta dikko dakin kara....
[8/24, 19:53] Sa'adatu Bintu Abdullahi: 🅿️57
*PAID BOOK....500 ONLY.... 08136349656*
SAADATU BINTU ABDULLAHI✍🏽
Sosai sukayita shiga hadararriya da dama, suna kaucewa , dagani kasan hari ake kawo musu, karshede RASLAN ya dakatar da dreva yace ya fito ya bashi motar shi yaja, yadda ya bukata din hakan akayi, shi ya amshi motar da addu'ur'i da temakon ubangiji suka isa garin katsina around 6:3pm yayi packing motarshi a harabar gidan, cikin hanzari yusuf ya fita ya bude masa fannin dreva ya fito, ya mikama yusuf din key din motar, imran ya dauko masa ledojin a gidan baya, ya amsa yayi masa godia. Kan kace kwabo ma'aikatan gidan duk suka karaso garesa a guje, suka fara jero masa gaisuwa, amsawa yayi a mutumce yasa yusuf ya dauko masa kudi a motar ya miqa musu yace su raba, har suna rige rigen amsa suka shiga jero masa godiya cike da jin dadih da farin ciki. Da ledojin hannunsa ya nufa falon Annah fuskarsa dauke da farin ciki zega annurin rayuwarsa. Da sallamah ya shigo falon idanuwanshi suka sauka a kanta, ji yayi kamar yaje ya rungumeta saboda tsabar tsananin son da yake mata, idanuwanshi ya shiga yawo dasu a duk sassan jikinta, zaune take a kan kujerar 2sttr ta mikar da kafafuwanta a kan center table, se plt a kan cinyarta wanda ke dauke da magarya (jujube) idanuwanta na kan t.v jefi jefi ta kan dauki magaryar ta jefa a baki, gefenta kuma akwai wani dan karamin bowl datake zuba kwallon magaryar a ciki. Ta kara cika sosai kirjinnan nata kmr ze faso riga ya fito fili daman ita ba gwanar sa brezia bace, ta kara haske ainun sanye take da riga da wando marasa nauyi tini tayi hannun riga da kaya masu nauyi saboda jin zafi gareta, yanzu haka rigar dake jikinta ma hannun shimi gareta, sosai riga da wandon suka amshi jikinta ainun, ita kadaice a falon Annah ta shiga bedroom yanzu ba jimawa,...kyar ya tsayar da kwayar idonsa a kan nononta . Jin sallahmarshi yasata juyowa ta zuba masa ido kmr yadda shima ya zubo mata ido kmr ze lasheta, sanye yake da kananan kaya wadanda suka amshi kirar jikinsa ainun, se taga yadan mata rama tasan abinda ya ramar dashi baya wuce rashin cin gindinta da beyiba, yanzu ta riga ta gama karantarshi tas! A wssu lokutanma ta kan tambayi kanta wai haka yake matsawa ihsan kamar yadda yake matsa mata! Ta rasa wacce amsa zata bawa kanta. Karasowa yayi ya zauna gefenta still yum-yum eyes dinsa na kanta. Ita kam tini ta dauke kwayar idonta a Kansa. "Sannu me dad'ih narh, yaya jikinki? Ya babynarh?" Ya karashe mgnr yana kai hannu saman cikinta wanda yake a shafe kamar babu komi a ciki, ko alamar tasawa ma beyiba. "Da sauki..." Ta bashi amsa. Kissn dan karamin bakinta yayi yana sauke ajiyar zuciya. "Sweetheart ko na miki lefi ne?" Yayi maganar hadi da marairaicewa. ido ta zuba masa kamar yadda shima ya gaza dauke idonshi a kanta. "ni bakamin komi ba.." Ta bashi amsa. Ajiyar zucia ya sauke hadi da lumshe ido ya kara budesu a kanta kmr wani mayen dake shirin lasheta. "Nasha nayi miki lefi ne...tinda naga ko