Showing 18001 words to 21000 words out of 274760 words
to cry.."
Cikim kuka tace, "no.."
"Oya to gayamin waya tabamin bebina..wanda ya tabaminke besan cewa you are my baby bane kou?.."
Ta kara fashewa da kuka wannan karan harda shasheqa hknne ya bashi dmr gano cewar ta jima tna kukan.
Hnklinshine ya kara tashi, ji ykeyi kmr yy tsuntsu ya gnshi a garin katsina.. "babby me...knason zuciata ta fashe ne kou.." Yy mgnr yna lumtse ido.
Annah dake gefenta ta fisge wayar ta kara A kunne. Kou sallahma babu ta fara mgna, "Tou gashinanfa tin shekaran jia har zuwa wunin yau, ta mayarda kuka aikinta, takici takisha, na tambayeta meye taki bani amsa, nasande baze wuce kaiba..wannan wacce irin matsiface ni A"ee yarinya tabi ta dorawa knta jaraba, inde bakanan tou ita kwanciar hnklinta ya kare mata, da kyar take zuwa mkrnta, wannan kukan kwana takeyi tnayinsa,..Oh ni yar katsinawa! Allah ka mana mgnin mutsiba..Allah ka raba A"ee da mugunji da mugun gani.." Cewar Annah.
Lumtshe ido yy nan da nan, damuwa ta baibayeshi, badan komiba sedan kukan da bbynshi keyi. "Annah kou tea batashaba..hba Annah hk tayi kwana biyu babuci babusha..shiyasa nke jina bnjin dadin rayuwata kwata kwata."
Annah tace "Kwarai..ai inajin rabonta da Abinci tin wanda ka bata, dazaka tafi, tofa bata karasa komi a cikinta..gatanan ta tsunduma knta a sararin whla.."
A fusace yace "Haba Annah! ke kuma kna nan Amma take nemar kashemin knta kuma baki lallabataba taci Abinci..hba dan Allah!"
"Kajimin mara kunyar yaro! Ya kakeso inyi, nyi juyin dunia takici, duk dunia akwai wanda ya kaini sontane.." Cewar Annah cikin fada.
Raslan ya sauke hucin zucia. "Pls bata wayar.."
Miqawa KYAUTAR ALLAH wayar tyi wadda ke kwance knta bisa cinyar Annah se kuka takeyi, "kiyi ta kukan bnza har hawayenki su kare,..ki rasa na kukan Amarci.." Annah ke fadawa KYAUTAR ALLAH.
Itakam KYAUTAR ALLAH batabi ta kntaba, ta kara wayar A kunne, Raslan daya kasa kunne ynajin me Annah ke cewa, girgiza kai kawai yayi. "Daddy.." Ta furta cikin muryar kuka.
Ji yy shima kmr ze fasa kukan. Ya amsa da "Na'am my bby, why Uhmn? Why now? Meyasa zakiyimin hk? Meyasa pls? Wai saboda ni kike kuka.."
Da sauri ta daga masa kai kuma ta amsa da "yeah.." am
"Why?"
Cikin muryar kuka hadi da shagwaba, tace "Ba kaine baka zoba, ka tafi ka barni byn kasan i can't live without you.."
Lumshe ido yy kaunarta na jini na kara ratsa kaf lungu da sako na jikinta. "Am sowie, Am very sowie mah baby, aiyukane sukayimin yawa, nima ina kewarki bbyna bazan iya rayuwa babukeba, knjikou? "
Ajiyar zucia ta sauke, "tnks daddyna..when zakazo kayi feeding dina.."
"Knaso inzo?
Cikin hnzari tace "Yeah daddy pls.."
"Okay okay..sekinyimin Promise zakici Abinci.."
Cikin hnzari ta amsa da "zanci..dayawa kakeso inci kou kadan.."
"Kici da yawa sosai ki cinye kmr cup 2 na tea da manyan bread 2..in kuma tuwone kiyi malmala 4"
Daria tayi kmr ba itace ke kukaba, Annah ta hau salati tana salallami.
Jin dariar tata ta sashi a farin ciki se yji nashi dmwr ta yaye, dmn ai saboda ita yashiga dmwr.
"Daddy ai cikina ze fashe.. "
"Nop bbyna, Cikinki baze fasheba, Aike bbynace.."
Daria ta fashe dashi, yynda wushiryarta ta bayyana. "Tom zanci..yaushe zakazo?"
"Next tomorrow.."
Nan duk fara'arh dake face dinta ta dauke, ta fasheda kuka, dan ita sam batada wuyar kuka.
Dafe knshi yy ynajin suyar kukanta a rnshi, "Baby why now? Bakisan kukanki na damun rywatabane?"
"Nasani..but..." Seta kra fashewa da kukan.
"Zan kashe phone dinafa inde kinamin kuka.."
Cikin sauri ta sassauta da kukan tace, "Sowie daddy.."
"Tou oya tell me meye na kukn again?"
"Ni ni ni, bakace se next tomorrow zakazoba.."
"Yeah bby me..kou yaushe kkeso inzo.."
"Tomorrow morning pls..don't say no pls daddy..in bakazo tomorrow ba wlhy zan mutu!.."
Cikin hnzari yace "Bnace ki dena mgnr mutuwar nanba!.." Ya fada cikin daga murya.
Kame bakinta tyi da sauri tace "Am sowie daddy..bazan kraba i swear.."
"Yauwa good girl😍.."
"Zakazo din?"
"Insha Allah, Ai babu abinda bazan iya mikiba in my life..ballantnama harkin kawo zancen mutuwa Tab, Insha ALLAH gobe zaki ganni A katsinna ta dikko dakin kara.."
Farin cikine ya rufe zuciarta taf.. "Ngde daddy, gobende zakazo kou.."
"Yeah inde kinci abinci.."
"Zanci ynzu insha ALLAH.."
"Okay dauko system dinki kiyi connected with ur phone, se muyi video call kou ingani yadda kkecin abincin inkinci dyawa tou zanzo.."
Jiki na rawa tace tou, ta katse wyr ta tashi ta dauko system dinta ta nufa dining ta zauna Annah tazo ta fara serving dinta, da tea kna ta fara bata tuwo, tna amsa sosai...
Duk raslan na kallo ta video call din ta nashi system din, yna farin cikin yadda yaga taci tuwon shinkafar miyar kuka, taci sosai, se yji dadih ya rufesa, harta koshi ta koma falo, kna sukayi sallahmah.
Tin suna wayar Ihsan ta shigo, tna gani suna wayar ynata daria, bakin ciki kmr ze kasheta Ji takeyi kmr ta shiga system din ta dannawa KYAUTAR ALLAH wuqa ta mutu kowa ya huta, Amma ina dole ta danne rnta jinma yace zeje katsina gobe kuma tnada bukatar in tayi rawar kai, itama zataga rawar kai dan tasan halin Raslan farin sani.
Tsaf yaji shigowarta Amma yy kmr besan da mutumba a zaune a gefen seat dinsa.
Itakam gimbiar ta dora kafa daya kan daya, Kafarta sanyeda wani shegen takalmi ne tsini, se girgiza takeyi kmr wata yar sarki, sanye takeda riga da skeet din atamfa me kyau da tsada, dinkin ya dameta sosai, Ya bayyana duk surar jikinta yynda nonuwanta suka bullo ta sama.
"Baka ganni bne.." Ta fada a kufle dmn ga haushin tna zaune yna waya da shegiyar yarinyarnan datakeji kmr zata kashe tsinanniar. Sannan kuma ga haushin yna kallonta Amma yy kmr be gntaba a karshema ya juya mata baya.
Yi yy kmr bejitaba, dan kou kallonta bayaso yy gudun kada ya tayarwa da knshi hnkli, Sannan kuma ba kwantar masa da hnklin za"ayiba, inma yasamu da wuya ya samu 30%.
"Mgnafa nkeyi..wai meyasa kakeyimin hkne hubbieh, ynzufa ka gma waya da tsinanniyar nan, har kna daria, Ammani zan iya rantsewa, ban taba ganin dariarkaba, tinda mukayi Aure.." Ta fada rai a bace.
Juyowa yy rai a bace jin ta kira Bbynshi da tsinanniya. "Wai meyasa bakida hnkline? Ke sam bakida manners wlhy in kika kara zagin yarinyarnan sena fasa miki bakinki yy jini.."
Table baki tayi ta yatsina fuska in the same time tace, "tab! A kn wannan shegiyar, la'ananniar mayyar mazan, zaka fasawa matarka ta auren sunnah baki,.."
A hassle yace, "Bakiji kou! Look karki kara, don yarinyarnan kanwatace ta jini, dan hk ki kiyayeni.." Ya fada cikin daga murya, seda Ihsan ta razana, ajiar zucia ta sauke tna qoqarin danne bacin rnta.
"Ke in ana mgnr auren sunnah har knada bakin mgna me kk sani gameda aure? Da knsan darajar Aure zakisa wannan yan iskan kayan na jikinki ki fita.." Yy mgnr yna nunata da yatsa up and down
Kwantarda murya tyi ganin ya hasala. "Hmmm hubbieh kenan..hba my man.." Ta fada da sanyin voice.
Yasan inhar tazo da sanyin murya tou wani Abu take nema a gareji, Abinda kawai tafi karfin tace masa in tyi lefi, shine yi hkri, bata taba ce masa hknba.
"Alhajin Allah kenan, dan Allah temako nke nema.." Ta fada cikin dadin rai.
Ba tare dya tanka mataba, Amma idonshi na kn nonuwanta, dasuketa tsole masa ido, Se yji sha'awar ya latsasu yadanji dadih.
Ci gaba tyi da mgna dukda ta fuskanci inda yasa gaba. "Daman car dinnan da kayo other last week nkeso..wannan wadda bb me irinta a 9ja"
Yatsina fuska yy yace cikin snyin murya "Bakida hankali kou? Knsan nawane kudin car din dazakice in baki..tou kudinta zesaya billah da abinda ke cikinta.."
Daman hk takeso dan hk ta kara Marairaicewa kmr ba itace me idanu a tsayeba. " dubawa zakayi, nga Ai kafi karfin car dinnan a Nigeria.."
"Ah'ah ni bnfi karfintaba, rayuwa Ai juyi juyine in kaine yau ba kaine gobe ba.."
"Touh ynzude zaka bni car din pls..rnr saturday nefa bikin kuma yau Wednesday day ne, kumafa bikin yar mataimakin shugaban kasa, kagani? Kuma qawar qawace ga kawar qawar kawarmu, ta can cikin garin kno ynzu hkma ita tna saudia.."
Yatsina face yy jin uban kalan dangin datayi, wato bama qawarta bace,ba qawar qawartaba, can wani lissafim hauka take masa, amma ya fahimta, wato ita qawar me Aurenma tna saudia sesu yan karere. "Allah wadaran nkaya lalace..Ya fada a rnshi. Amma a fili yace . "Okay,.."
Murnace ta rufeta. "Ka bani?"
"Tukunnade.." Ya fada cikin isa.
Nan murna ta koma ciki, "tukunna kuma? Meyasa pls?"
"Zoki zauna a kn cikina se muyi mgna..Maybe infi gne me kk fadamin.." Yy mgnr yna nuna mata saman cikinsa, nan ta kasan wandonsa ta hango burarshi a miqe kmr mucia.
Hba ai tasan tatsuniar gizo bata wuce qoqi. Dabadan tnason car dinba wlhy da juyawa ztyi ta tafi, dan tasan me yakeso.
Kmr yasan me take tunani, yace "Okay fine in bazakizoba, tashi ki fitarmin a falona.."
Jiki na rawa tace "Ah'ah zanzo..." A zuciarta tace, tinda inaso, ai dole inzo..duk a tsorace take sbda bata gama warkewaba daga dnkin da akayi mataba. "Wannan wace iriyar matsiface.." Ta fada a rnta.
Krsowa tyi ta zauna bisa cikinsa shikou idonshi na knta.. Yadda ta dora duwawunta a kn cikinshi, seda yaji wani abu zir yafi dukkanin sassan jikinsa, yynda tsigar jikinta ya tashi a lokaci qanqani.. Lumtshe ido yy ynajin sha"awarsa na qara tashi. Jawota yy ta fada jikinsa, ya tura hannayensa duka biyu cikin rigarta, kou wanne hannunsa daya ya dora a kn nonuwanta, A hnkli ya fara matsatsu, duk sunbi sunyi laushi Amma hk yake manage, danma tnada nonon dayawa, dan kibar sama gareta duwawun a shafe.. A hnkli yayi zipping rigar dake jikinta ya wurgar da ita can gefe, ya Dora hannunsa kan nipple dinta, ya fara matsatsu a hnkli a hnkli...
Gabaki dya tji jikinta yadau charji batasan sanda ta rigice masaba. "Sssshhhhhhh! Wassshhh!" Ta fada a rikice, Ya kware A wasa da nono....gashi tna mugunjin taji Ana mata wasa da nononta, shine wick point dinta...tna mugunjin dadin romancing dinsa, Ammafa da anzo fagen sex nan ido ke raina fata.
More comments more typing.
[8/4, 19:30] +234 913 133 0334: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🌺🌺🌺🌺🌺
*KYAUTAR ALLAH*
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🌺🌺🌺🌺🌺
SAADATU BINTU ABDULLAHI✍🏽 (Marubuciyar boyeyyen al'amari)
Wattpad BABYNMIJINTA
Free Page8
Duk abinda Annah ke fada Raslan da KYAUTAR ALLAH suna jnta. KYAUTAR ALLAH ce tji gabanta ya ynke ya fadi, dan tasan Aurene kawai ze iya rabata da ddynta. Nan da nan saitin zuciarta ya fara mta wani irin kuna... "Assshh daddy taba kaji nan na min ciwo.." Ta fada tna jawo hannun Raslan ta kaishi saitin zuciarta.
Daura hannun nasa keda wuya nan da nan yaji yadda zuciarta ke mugun harbawa pas-pas.. "Bby why zuciarki ke bugawa da sauri da sauri hk.."
Kara fashewa tyi da matsanancin kuka tace, "bnsaniba daddy..ni bnsan meyasaba! Tin last year take yimin hkn Amma na yau ya tsananta..daddy mutuwa zanyi kou!"
Raslan da tausayinta ya cika masa zucia yna shirin bude baki yy mgna, Annah tyi carab ta amshe mgnr dcewa, "Ai dole kiji mafiyin hkn a zuciarki! Eh da knki mna zaki kashe knki!...tinda knsawa rnki whla wlhy kwara tin wuri ki cire,,,inma baki cireba, can kyasan yadda zakiyi, tinda nide bazan yaddaba inaji ina gani ki kashemin knki a bnzaba..kwara kiyi Aure kawai.."
KYAUTAR ALLAH da mgnr Annah tasha mata kai sannan ta bata mata rai ..kra fashewa da kuka tayi.."Wallahi ni bazanyi wani Aureba ina yar 12yrs..." Tna fadar hkn ta juke tabar gun a guj ta nufa cikin gidan, idonta na zubda kwallah yynda wani ynayi ke ziyartar kaf sassan jikinta.
"Aikou kya mutu a bnza..tinda knsawa ranki tsananin so.." Cewar Annah, dake mgna a hasale, zuciarta fall haushin raslan, dan ita a ganinta, duk shine silah.
Raslan ya dafe kai rai a bace "hba Annah meyasa kk irin wannan wasanne..knsanfa ita yarinyace seta dauka kou gaskene.."
Dakuwa Annah ta miqo masa kna tce, "Kaci kan kundun duduwar uwarka kaida wasan..dan kutmar ubanka, ni saarh wasar ubankace ballan tna kai dazanyi wasa daku.. Se tyi Aure ko taki ko taso, tin batafi karfinaba, kwara insan yadda zanyi, in nema mta mafita..Dan wannan in tafi hkn toufa ni nasan tamafi karfina..ni kaina bnso tyi Aure kwata kwata, ada Amma wannan Aurenne yafi mata Alheri..gaskia kwara in samu wana, muyi mgna.."
Baki galala Raslan ya tsaya kallonta, gani ykeyi byn hawan jini dake damun Annah, tou Akwai kuma ciwon hauka,, "wannan jaririyarce za awa aure, dyake a garin gaba-gaba muke..." Cewar Raslan.
"Eh Auren za a mata in kuma kai ka haifota seka hna..shege da fari kmr zabia, hanci sekace karas, ido sekace na dangin mayu...uhm kouda yake Ai inajin ka gaji maita ta fannin uwarka Amma.."
Cikeda takaici raslan ya girgiza kai.. "A gunki na gaji maita...kajimin tsohuwa, gaskia ki gyara halinki, kada ki kashe yarinyarnan gaskia.." Yna mgnr ya juya yabar gun.
Annah taci gba da mita. "Allah ya rabani da maita..jeka tambaya kaji bamu da maita bamu da mazinaci gaf a zuri'arhmu har zuwa tawa zuriarh..shege dan kan babbar bura uba..dan buta da murfi kawai..Aure kuma dole a mata,"
Cikin sauri ya isa bedroom dinta, A hnkli ya tura kofar ya shiga ya sameta kwance hannunta na kn kirjinta, tna hawaye. Krsowa yy ya zauna ya jawota jikinshi, ai kmr tna jira ta kara makalkalesa a jikinta. "Bbyna.." Ya kirata cikin sanyin murya.
Cigaba tyida kukan ba tare data amsa masaba..
"Sweetheart..knaso ki kasheni ne?"
Girgiza masa kai tyi..
"Meye na kukan kuma again?"
Cikin kuka da muryarta me cike da shagwaba tace "daddy, kaga Annah kou wai aure zatayimin.."
Raslan ya dan bubbuga bynta, yace "nop wasa takeyi..knji kou, aike small ce baki isa aureba.."
"Daddy nifa, bazan iya aureba..infact bazan taba yin Aureba A rayuwata.."
"Why my fineness.."
"Saboda Ai innayi aure zamu rabo kou.."
Raslan yace "dole...sbda time din kn zama matar wani.."
Ajiar zucia ta sauke tace, "Ni daddy banason duk wani Abu ya kusanceni inhar ze zama silar rabuwata dakai.."
"My bby Ai Aure ya zama dole..nima bakiga inada Aureba.."
Nan ta qarajin haushi a rnta, sbda Raslan ya kira kalmar ynada Aure, seta tunada Ihsan, A dunia inda wanda ta tsana Tou Ihsan ce, kmr yadda itama Ihsan din ta tsaneta. "Daddy ni bazan taba Aureba sbda kai...kaima ka rabu da Anty Ihsan, se muyi zamanmu, dannasan saboda ita kake zuwa abuja.."
Murmushi ne ya kwacewa Raslan yynda duk dimples dinsa suka lotsa. "Kuruci dangin hauka.." Ya fadi hkn yynda daria ta kwace masa. "Tashi muje kici abinci inyi feeding dinki kou mah baby.." Ya goyota kmr qaramar yarinya, a hkn suka sakko qasan, Raslan na bawa KYAUTAR ALLAH lbri tna kyakyatawa, kmr ba ita ke kukaba. Annah na zaune a falon, sukazo suka wuceta direct dining suka nufa. Kame baki Annah tyi cikeda takaici tahau tafa hannu tna salallami "oh ni a'ee...Aikou kina cikin whla ..." Annah ta fada a hasale.
Raslan yace "Allah ya rabata da wahala.."
KYAUTAR ALLAH tace, "wai Annah meyasa kikemin hkne? Kin dena sona ne?"
Annah tayi carab tace, "Ban dena sonkiba, halinkine bnaso, daman ai tin tini..wannan hnya dakika biyo bame bullewa bace.."
KYAUTAR ALLAH ta turo baki, yynda yatsunta ke bakinta tna tsotso. Raslan da knshi yy feeding dinta da tea first kadan tasha sbda cikinta dukya cunkushe. "Daddy banni hk amai nakeji.." Ta fadi hkn tna yatsina fuska, sbda yadda takeji, cikinta na yamutsawa.
Raslan da cup ke hannunsa ya debo tea din a spoon yace, "kara 1 spoon pls..."
"Ama..." Kafin ta karasa tini ta wankeshi da amai, kmr zata Amayarda hanjin cikinta..
Annah na ganin hkn ta taso jiki na rawa ta qaraso tna fadin, "sannu kngani kou..oh ni nashiga uku! Kngani zaki kashe knki kou..dmn yaza ayi abinci ya zauna a cikinki,,,"
Nan tyita Amai kmr zata Amayar da duk hanjin cikinta.. Ita ke Aman Amma Raslan har zuciarsa yakeji...ganin yadda taketa aman tna hawaye nan da nan yaji shima hawaye na taruwa a cikin kwayar idonshi.. Cikin hnzari yayi saurin myr da hawayen nashi wadanda tini suke qoqarin zubowa...
Tna gma Aman ta fada jikinsa, tna hawayen whla nan da nan jikinta ya saki, zazzabi ya rufeta jikinta ya fara rawa...abunka da jikin yan hutu,badu saba whlaba.
Matsowa Annah tyi jikinta na rawa yynda tini Annahr ta fara shasheqar kuka tna fyatar majina. Tna kai hannunta kn jikinta, taji rau rau, jikinta ya dauki zafi kmr wuta. "Innalillahi wa'inna ilaihirraju"un! Wayyo nashiga uku...tashi ka hanzarta A kaita asibiti...kou a kira doctor..sannu knji uwata..kngani zaki kashe knki..wlhy kna mutuwa nima mutuwa zanyi...ke kadai nke gni inji dadin rayuwata.." Cewar Annah tna fadi tna kuka.
Raslan da duk jikinsa yy sanyi ya miqe da ita a hannunshi, Annah na biye dasu a baya, tnata hawaye tna fyace majina. direct ya nufa bedroom dinsa da ita, Annah na biye dasu A bya tna tokaro sandarta.. Direct bathroom suka afka , nan ya tsaftace mata jikinta, da ruwan sanyi, sbda zazzabin dake jikinta. Bb abinda take saukewa se ajiyar zucia, yynda jikinta keta rawar sanyi. "Am sorry my love, am so sorry dan Allah ki yafemin nasan nine sanadin saki a damuwa har hkn ya jawo kika kasa cin Abinci,.." Raslan ya fada cikin sanyin muryarsa me cikeda damuwa yake mgnr. Shi knshi besan ya isa sanyin muryaba, se inhar yna gaban KYAUTAR ALLAH. Hk y daukota kmr ya dauko jariria ya ajiyeta a kn gadonshi, ya lullubeta da bargo mara nauyi, idonta a rintse yayinda hannunta ke cikin bakinta tna tsotso. Annah na biye dasu tna mitar cewar duk Sanadin Raslan ne, gashinan ze kashe mata jikarta.
Cikin hnzari ya koma bathroom din ya cire kyn jikinshi wanda ta bata da aman. Cikin hnzari ya tsaftace knsa, ya dawo Dakin ya bude drower ya dauki jallabia ash color yasaka, be tsaya bata lokaciba ya daukowa KYAUTAR ALLAH jallabia yasa mata, Annah na zaune a gefe tayi tagumi, Raslan yy mata rolling knta, da dann kwalin jallabiar, nan fuskarta ta fito fayau da ita har zuwa lokacin idonta a rufe suke, yatsunnan nan gado suna baki tna tsotso. Daukota yy kmr jaririyarsa itakam se kara lafewa takeyi a faffadan kirjinsa, tn qara tsotson yatsunta hnklinta a kwance, sede jikinta da duk ya canza mata.
"Nace mka Kawai a kira doctor a waya..." Cewar Annah, dake biyeda Raslan, harma sun fito compound din gidan, Annah sanyeda hijjb, yynda hijjb din ya karkace, can ya kalli gabas da yammah. Ma aikatan gidan se kallonsu sukeyi, ganin