Showing 105001 words to 108000 words out of 274760 words
zan lalace.." Ya fadi hkn cikin ladabi..
Nan da nan ta farajin zuciarta ta sauko, sbda soyayyah..
Cikin lalama ya shiga bata hkri, yna lallabata,, nan da nan ta sauka suka fara hira,...kna yace mata ze tafi katsina, a wannan karon taji dadih sbda tasan tabbas ya isa katsina to seya saki KYAUTAR ALLAH ita kuma burinta kenan,..
Adduarh tayi masa da fatan dawowa lafia kna ya miqe ya fice a dakin yna mamakin yadda yau ta nuna farin cikinta dayace zeje kataina . ya karasa ya karawa daddy sallahma kna ya fice daga side din ya dawo side din UMMIH.suna nan zaune yadda ya barsu. Sallama yyma Anty sadia tayi masa Allah ya tsare..kna ya fice daga falon, dauke knshi yy a kn ihsan Shima yy mta irinna yan bariki.. Itakam tana shan kamshine tana jira yy mata mgna, yasha zagi. shikam bebi ta kntaba, tna ganin ya fice ta miqe zumbur daga ita se riga da wando duksun dameta, don rigarma rabin nononta a waje yake,knta bb dankwali yasha uban attachment. ta zira silifas dinta dake kasan kujerar ta bishi,..anty sadia tace "Qaramar yar iska.." Taji Amma batabi ta kntaba ta karasa ficewa daga falon, dai-dai ya karasa bakin car yana jinta tana binsa Amma ya bude handle din mota ya shiga. Tsayawa tayi qiqam bakin car din ta kwankwasa masa glass zucia kmr zata fashe.. Murmushi yy yna kallon yadda take hushi kmr garnaqaqen maciji mesa.
Seda ta dauki 5mnt tna knocking glass din kna ya saukesa kasa. Ya zuba mata ido musammanma nonuwanta da yake hango shadinsu ta sama.
Girgiza ta hauyi kmr zata fasa ihu tace "sbda bakasan darajataba,bkasan mutumcinaba, shiya hnaka kayimin mgna byn ka ganni,sbda knaso ka zubarmin da mutumci a gaban maqiyana! Maci Amana kawai!"
"Ashe knsan mutumci Aini tini kika jima kna zubarmin da mutumci..ynzu hkma ga mutumcin nan nawa kina zubarwa.." Yy mgnr a ransa hadi da kallonta up and down.
Tausai ta bashi bude car din yayi yace mata "shigo muyi mgna.."
Kmr zata fasheda kuka ta shiga cikin motar tna kwallah ,ta zauna tna facing dinsa,zafin kishi na cinta.. Kamo hannunta yy cikin nasa ta kwace "kada ka kara kamo min hannu bayan ka gama zubarmin da mutumci a kasuwa..kuma se Allah ya sakamin, kana Aurena Amma ka mayardani bnzar bazara, wlhy Akwai Allah kuma na bakka dashi.."
"A takaice Allah ya isa kikeyimin.." Yy mgnr cikin jin zafin rainin datake kawo masa.
"Allah ya isa bazan taba yafe makaba Wlhy..sbda ka munafunceni,.."
''Me nyi na munafuntanki?" Ya tambayeta yna qare mata kallo.
Ta fasheda kuka "Ashe soyayya kakeyi da yarinyarnan, kaci Amamata wlhy kaima se allah yaci Amanarka,.."
Danne zuciarsa yy dabadan hknba ze iya dora mata tafi, sannan yasan yy mata lefi dan hk be biye mataba..hannu yakai kan nononta ya shafa , nan da nan burarshi ta miqe zumbur, wani irin shan yaji yayi "sssshhhhh! Nono!!'' Ta bige masa hannu "Bnason iskanci! Nan kafi Auki gun isknci!!"
Yanajin kalamnta kuma suna masa zafi Amma ya dore, yama mnta da Alqawarin da yy na yadena cinta, shifa dazata bashi Wallahi zeci.. "Zansha nono pls..amm...zanci gindi!" Ya fadi hkn yana kaiwa nononta damka, ya wani matsatsu, da karfi, ta bige masa hannu a karo na biyu, sbda ita a ganinta rainin hnklima zeyi mata, ya gama gamawa da ita, kuma yayi Aure sannan yanzu ta bashi knta, ashema ita shegiyace.. "Karka kara tabani!" Ta daka masa tsawa
Idanuwansa masu cikeda sha'awa ya zuba mata,.. Wayarshi ya jawo qarama ta transection yace "Bani account dinki insa miki million biyu.."
Ai nan ta washe baki ta fada masa accoun dinta nan da nan ya danna mata 2 Million. Ba godia bb komi sema tahau isa, wai ita a ganinta isartace tasa ya bata.. "Tinda ba bani komi zakiyiba, fitarmin a car..''
Tabe baki tayi tace "nida in baka komi aiseka saki yarinyarnan.."
Smiling yy yace "okay fine..get out of my car.." Ya canza mata Ainihin color dinsa.
Ficewa tayi daga motar tna tabe baki.. Dreva da yusuf suka shigo cikin hnzari ya fara qoqarin saita knsa,.. Tada motar sukayi, nan suka fice a gidan sukahau hnyar zuwa katsina, bakaramin sharara gudu sukeyi a kn titinba.. Shikam gogan duk a birkice yake, sha'awarsa ta motsa, indama yadan samu ya lallatsa nonon nata ne seya rage zafi Amma ba daya kanwar biyu...Allah Allah ya shigayi su isa katsina da wuri yasawa rnshi inde suka isa 9:pm to sede da safe ze fara qoqarin yadda zeyi ya ganta.
Kouda suka isa gidan bikin nan akahau kallon Annah, sbda tasa kaya abaibai itakam ko a jikinta batamasan anayiba,...zuwanta da awa biyu ta zagi mutane sunfi goma, sede su kalleta su kyaleta saboda sunga tsohuwace, wasu kam ramawa sukeyi, sede su kacame se an rabasu. Gashi duk inda KYAUTAR ALLAH tayi tna biyeda ita,ta rasa yaza tayi da ita, taje ta zauna cikin yara qanana ta zauna rad'e rad'e da ita.. Farhan kam tinda yazo zeyiwa fatima mgna yaga kyautar Allah ya kara gigicewa harda lashe baki, sbda yadda yaga komi ya nuna ci kawai suke jira, a nan take yaji kmr yaje yayi reaping dinta.. Ba a fara kauye day dinba se around 7:pm sbda gwanja suka gayyata be samu isowa da wuriba se 6;pm .. Wani Tamfatsetsen hall suka kama a cikin babban hotel din Da ake ji dashi a garin katsina dama Nigeria baki daya (katsinafa garice gud'a sede in baka shigetaba)
An kayata gun ya kayatu ya hadu iya haduwa tako ina akwai haske fayau kai kacema ranace, Amarya tasha ado, Ango farhan beso zuwaba sbda kyautar Allah yazo duk inda tayi idonshi na knta.. Na'ima dataga KYAUTAR ALLAH ta yaba da kyaunta lallai dole, Farhan ya rude, nan da nan jininsu ya hadu da Na'ima da KYAUTAR ALLAH, suka kulla qawance.. Duk hidimar da Akeyi Jariri mu"azu na gun me rainonsa.
Seat aka bawa Annah ta zauna ta zuba ido tna kallon yammata nata raye raye kowacce taci adonta na yan kauye, gwanja nata wakarsa yna wasasu. KYAUTAR ALLAH duk soyayyarta da rawa Amma bata shigaba, tana nan zaune gefen Annah, ita kadaice tsohuwa a gun ko yar 40yrs bb inba Annah ba ta zauna ta kure ido ta saki baki tanata girgiza kai sbda kid'a yy dadih, Annah ji takeyi kmr ta tashi tahau tika rawa amma babu kafa... KYAUTAR ALLAH de ta zuba mata ido, .. Hk mutane da dama suka zubo mata ido suna kallon ikon Allah.. Shagalifa Aka shigayi kai kace ranace.. Se liki akewa gwanja, fatma tazo tajawo KYAUTAR ALLAH cikin filin, jakarta ta bude ta shiga liqama gwanja yan dari biyar biyar, ba tare datayi rawaba, nan tna gama masa likin ta koma ta zauna...
9:11 pm suka isa katsina direct hotel aka nufa dashi. Tin daga harabar hotel din yke jiyo hayania... Yusuf ne ya fita ya kama masa daki kna ya dawo hannunshi riqeda key din dakin "lafia nake jiyo hayania?" Raslan ya tambayesa.
"Wlhy sir na tambaya aka cemin biki Akeyi.."
"Okay.." Raslan yace, kana ya fito yusuf na biye dashi zuwa cikin hotel din,babban daki Aka kma masa, a hawa na biyu, yusuf ya bude masa dakin suka shigo tare. hannun yusuf riqe da wayoyinsa... Ajiye masa wayoyin yy a side drower... "Jeka car ka daukomin kyn dazan chanza in nyi wanka.." Raslan yaceda yusuf.
"Okay sir.." Yusuf ya fada hadi da ficewa daga dakin.
Bathroom ya fada yy wanka ya fito daureda Alwala, yaga kyn da Yusuf ya kawo masa kala hudune, biyu kyn bacci se daya jallabia se riga da wando kana nan kya.. Riga da wando yasa kayan bacci, kalar milk sun Amshi jikinsa sosai. Dmn sun tsaya sunyi sallar magrib dan hk Sallar isha'i yayi ya zauna yna lazimi a kn ya dadduma, kna ya shafa' adduarh.. Wayarahi ya jawo ya kira yy yace a kawo masa abinda zesa a bakin salati, nan aka cika masa dining da abinci iri iri beef shawarma yaci ya kora da hollondia juice... Tunawa yy da system dinsa dake cikin car, silifas dinsa ya saka na yan hutu, ya fice daga dakin..
Kanwar hajiya zilai hajiya zuwairat tazo wucewa batasan da kafar Annah ba ta dan taka mata dan yatsa nan Annah ta fasa ihu kai kacema kasheta Akayi, tahau zazzagawa zuwaira matsifa, da zagi iri daban daban.. Jiki na rawa zuwaira tahau bawa Annah hkri Amma Annah taki hkra ta inda take shiga batanan take fitaba harda cewa zuwairar karuwace sbda tasa matsatstsen kya.. Zuwairat bata kulataba sbda tasan irin wannan tsoffin se a hnkli.. KYAUTAR ALLAH ta gajida matsalar Annah.. Da kyar ta lallabata dansu wuce gida, nan tace ba inda zata, se an tashi,, da kyar KYAUTAR ALLAH ta samu ta yarda suka iso inda car dinsu take dmn dan liti na nan shima yana kallon shagali.
Har dan liti ya tada motar KYAUTAR ALLAH ta manta tabar bag dinta a kan table din da suka tashi hnklintane ya tashi, tacewa dan liti ya tsaya taje ta dauko bag dinta, Nan Annah ta rufeta da fada "Ai gashinan garin hauka kin baro jakar taki can, sbda rashin sanin ciwonkai.."
"To bake kika jaminba na barota can, garin rigimarki.." Cewar KYAUTAR ALLAH, dake qoqarin bude handle din motar.
Annah tace "Karya kikeyi, kinadecan kna tsotson yatsa, kekam knji kunya, har kya haihu baki dena tsotson hannuba.."
Batabi ta kntaba ta fice daga motar cikin sassarfa ta qarasa inda suka tashi bataga bag dintaba, nan hnklinta ya tashi sbda wayarta dake ciki.. Fatimace ta qaraso tna tmbyrta "baku tafiba.."
"Eh wlhy na bar bag dita a nan ne kuma bngntaba.."
"Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un! Garin yaya Qawah? Allah de yasa a gani,knsan abu na jama"arh" Fatima ta fada hadi da dafe kirji ... Nan suka hau dudduba ko ina basuga bag dinba.. A karshe KYAUTAR ALLAH tace ta hkra in an gani fatima ta kawo mata.. Fatima tazo rakata anty sajida knwar mamansuce itama tazo ta jata, zuwa wani guri,.. Tayi rabin zuwa bakin car dinsu sbda Akwai yar nisa Farhan yazo yasha gabanta, da bag dinta a hannunsa Amma ya boye ta baya ta yadda bata ganiba, dmn tin tashinta yaga bag din yaje ya dauke ynzu hk ya labe yna kallonta tnata nema. Ido ya zuba mata, "Beautiful girl.." Ya fadi hkn yana bin duk sassan jikinta da kallo..
Dai-dai Raslan ya kusan krasawa bakin car dinsa idonshi ya sauka a knsu...runtse idonshi yy ya kara budewa a knsu,..gani ykeyi kmr KYAUTAR ALLAH Amma kuma ta qara kyau,.. Tunawa yy da tace masa zata fita, "Amma ai nace kada ta fita.." Ya fada a ranshi.. kara matsawa yy dan tabbatr abinda idonshi ke gani, tabbas itace, sbda yadda zuciarsa ke beating da karfi da karfi..
"Lafia zaka taremin gaba.." KYAUTAR ALLAH ta fadi hkn rai a bace sbda ta tsaneshi.
Murmushi yy yace "lafia lau kaunace kawai kyakyawata, kin qara kyau." Ya fado hkn yana lasar baki.
KYAUTAR ALLAH ta galla masa harara, tace "Jayemin a hanya in wucewata.." Ta fadi hkn rai baci bb alamar wasa a tareda ita.
Murmushi yy yace "Ga bag dinki da kika mnta da ita.." Ya miqa mata fisgewa tayi rai a bace.. "Meya hadaka da jakata.." Ta fadi hkn rai a bace.
''Nima tsinta nayi a inda kk manta da ita.." Yy mgnr ynabin hannunta da kallo lallen ya daukar masa hnkli.. Guntun tsuki KYAUTAR ALLAH tayi,..murmushi yy yace "Kunshinki yy kyau,dmnde ke me kyauce.." Dai-dai raslan ya qaraso inda suke rai a matukar bace sbda ya gama tabbatrwa KYAUTAR ALLAH ce kuma da Farhan, watoma tad'i takeyi.. Juyowa Farhan yy dan ganin Ana tinkarosa, idonshine ya sauka kn Raslan, be bata lokaciba ya sa gudu, but be mnta Abinda yy masaba.. KYAUTAR ALLAH bata kula dame ke faruwaba, sede taga mutum na gudu, kmr daga sama taji an figo mata hannu,.. Juyowa tayi taga daddyntane, amma ranshi a matukar bace yake, runtse ido tayi ta bude dan tabbatrdashi dinne.."Daddy dmn ka dawone?" Shine tambayr dataketa masa,.. Sbda bacin rai ko Abinda take cewa bejiba direct room dinsa ya nufa da ita, yna shiga dakin ya juyota ya sharara mata mari, ya kara juyo dayan side dinta ya sharara mata wani uban marin, ta fadi kasan dakin dafe da kuncinta kawai seta fasheda kuka, hadi da fasa ihu.. "da Aurena kike tsayuwa da wani..sbda ke bakida hnkli bakisan inda ke miki ciwoba.." Ya fadi hkn yana huci, kmr Namijin zaki.
*Group 2 inasonku nidaku mutuka raba ana tare, Love you Alls my guys...*
[8/4, 16:56] Sa'adatu Bintu Abdullahi: KYAUTAR ALLAH...🅿️25
*PAID BOOK..500 NAIRA ONLY.. 08136349646..*
*Masu fitarmin da book ngde Allah ya qara lafia, sam bazan muku Allah ya isaba, kunfi karfin hkn..masu karantawa aji tausayin typing din da nkeyi a biya pls..*
*ARRAHAMANIRRAHIM!* 👏🏼
Cikin bacin rai yaci gabada mgna "wallahi dana samu dan iskan naki dase na kasheshi yau! daya gane cewar matar waye ya tsaya da ita.."
Kara fashewa tayi da kuka tna fadin "wallahi daddy ba Komi muke cewaba..bag dina na manta das..."
"Ki rufe min baki! Kou inyi boll dake.." Ya daka mata tsawa, hadi da dafe knsa zuciarsa na tafarfasa sbda tsabar jarabar kishi, daya tuna yadda yaga Farhan na kallonta se yaji bakin ciki ya turniqesa harma yna barazanar kashesa, sam besan ynada kishi hkba se a knta..
tsawar daya daka mata ta qara firgitata, nan ta kara fashewa da wani uban Kukan tana shushura kafa a kasa, gani takeyi tinda ya gane tana sonshi shikenan yasamu dmr dora yatsunsa a kn fuskarta.
Zuba mata ido yy se ynzu ya lura da matsatstsun kayan datasa a jikinta, ana ganin komi da komi, "lalle yarinyarnan batada hnkli.."ya fadi hkn a ranshi..Ga zafin kishi ga zafin kukanta se Abun ya zamar masa biyu, nan da nan yaji zuciarsa na masa barazanar tarwatsewa... A daddafe ya karasa ya zauna gefen gadon ya tura hannunshi na dama cikin sumarsa, kamo lips dinsa na qasa yayi ya ciza,ko ze samu sassauci sbda azabar da zuciarsa ke masa daya tuna yadda ya ganta da Farhan se yaji kmr ya kamata da duka, ko ze huce sannan ga shigar datayi, se rnshi ya qara quna, yanada tabbacin mazan dasuka kalleta sunfi dari hudu..
"Two times kenan kana marina daddy..the first time kace inyi hkri bazaka qaraba kuma ka qara againt, ..mun bata tinda dukana kakeyi.." Ta fadi hkn tana qara fashewa da kuka tna birgima a kasa..
Zuba mata ido yayi yadda tayi mgnr seta bashi tausayi, sam be iya mata hukunci se yaji daga baya zuciarsa ta karaya, sannan fushinsa bya tasiri a knsa,.nan ya tuna da tanada Heart attack,, hankalinsane ya tashi tunawa da yy da irin wuyar datasha last time. Tasowa yy daga inda yake jikinsa na rawa ya qarasa inda take sbda yasan ciwonta beson bacin rai,..
Tsugunnawa yy ya kamota jikinsa yana qoqarin rungumarta, Ta kwace daga jikinsa ta koma can gefe ta rakube jikin bango, ta hada kai da guiwa tana me cigaba Da kukan, sekace me waqa.. Gigicewa yayi ya rude hadi da dimaucewa, ya shiga jahilin tashin hnkli a kid'ime ya fara mgna "hba bbyn Daddynta,knsan bakida lafia kike kuka hk..bar kukan ya isa haka, dan Allah knji Mahmahn daddynta.." Ya shiga lallaba.
Ai kmr ya zugata ta kara fashewa da kuka, tana ihu tin can karfinta tareda buga kafa, a kasa, kai kace tahau iskokaine..
Matsowa yy daf da ita ya dora hannu a ta gurin wuyanta, se yaji wani shock sbda yadda hannunsa yayi touching ainihin skin dinta, se yaji wani irin laushi,me kashe jiki.. Kwantarda murya yayi yace "Banace kiyi shiruba.. Am sorry againt pls.." Ya bata hkri dukya dimauce ba a taba macen da yake bawa hkriba se ita, kuma qarama da ita.
"Naki din.." Ta fada cikin tsiwa tana me kara fashewa da kuka.
"Haba my jewel haba my strawberry, hba my shawarma... Am sorry pls, kimsan bakida lafia, am sorry bazan qaraba pls,knji hba jewel din daddynta.." Ya jawota jikinsa ya rungume, ta kara lafewa a kirjinsa daman tayi missn, masaukinta wato kirjinsa,..
Jinta jikinsa se yaji wani kwanciar hnkli na ziyartarsa a hnkli ya furta mata "I love you my fineness.."
Yatsanta tasa a baki ta fara tsotsa tana cigaba da kukanta mara sauti..
"Kiyi shoru pls kicemin i love you two pls...." Ya fada cikin laushin murya
Daga masa kafada tayi alamar no ...
"Bakiyi hkrinba?" Ya tambaye ta
Cikin tsiwa Ta daga masa kai Alamar eh..
Dago fuskarta yayi ya zuba mata ido, nan ya hango shadin yatsunsa daya kwanta a kn lallausar fatar fuskarta seta qara basa tausai.. "Am sorry my fineness.."
Bude idonta dake rufe tayi ta sauke a kansa.. Kallon kwayar idon juna sukayi nan da nan taji bacin ran marin da yayi mata ya gushi a ranta.. "I miss you sweet daddy, shine ka dawo baka gayaminba.." Tama mnta daya maretan.
"Am sorry darling bbyna, so nake nayi surprised naki.." Ya bata Amsa yna me zubawa dan karamin bakinta me kmada gidan tsutsa ido.
"Da slap kou?" Tayi mgnr cikin shagwaba.
Murmushi yy yace "Ai lefi kikayimin Amma na yafe miki..shine Baki haquraba kou?"
Daga masa kai tayi Alamar Eh bta hkraba...
"Me zanyi ki haqura?" Ya fadi hkn kmr wani sakarai.
"Kada ka kara tafia ka barni.."ta bashi Amsa tna tabe dan mitsitsin bakinta.
Seta qara driving dinsa crazy "Okay fineness i promise.." Ya zuba ma lallen dake hannunta ido, ya kamo hannun nata me mugun laushi da tsantsi da tafshi yace "Darling kunshinnan yayimin kyau, pls ki qarayin wani in wannan ya fita.."
Zaro ido tayi tace "Aida wahalafa daddy.."
Lakatar hancinta yayi kna yy daria yace "me raki kawai.."
Tunawa tayida Annah na can tna jiranta zumbur ta miqe har dankwalint
Knta na faduwa nan ya samu damar ganin kitson dake knta,, mikewa tsaye shima yy hadi da zubawa kitson ido.. "Wow!" Ya fadi hkn yna kurawa knta ido zuwa surar jikinta.."kitsonki yy kyau darling..i like! Wow!" Ya kai hannu ya shafi kitson nata..
Tsugunnawa tayi ta dauki dankwalin nata tace "tnks
Daddynarh.. zan tafi Annah na car tna jirana.."
"Ynzu ta wuce pls ki kwana gobe in maidaki gidan pls.."ya kamo hannayenta, yna mata magiya..
Zaro ido tayi tace "Annah zatayita nemata, Ai bata saniba..zatayimin fada gaskia!" Ta krahe mgnr tna turo baki.
"Bakiyi missn dina ba ko? Ya