Showing 66001 words to 69000 words out of 274760 words

Chapter 23 - KYAUTAR ALLAH

10 Sep 2025

14644

da har za ace shi zewa wata..Kawaide kulle kullene, na yarannan, watoma da raina Amma se An zagaye Anyi gulmata, kuma ma wai yayan cikina..." Takaici ya rufeta..

Raslan kam tinda ya shiga dakin ya kulle knshi be kra fitowaba...

KYAUTAR ALLAH kam tnacan kwance tna Aikin kukanta inta gaji ta cigaba da tsotson hannunta ....


Da daddare after isha'i hajiya zilai ta Kira Annah ta snr da Ita Abinda Raslan ya snr da masu neman Auren ..hnklin Annah ne ya tashi, nan ta shiga bawa hajia zilai haquri tace gobe zata kirata kou mi ake ciki.. Direct Annah ta nufo dakin raslan tna jaraba da matsifa, murda kofar dakin tyi tajita a kulle nan tahau mita da karfi ta yadda kowama dake gidan seyaji.. "amma lallai yaronnan ka tabbata babban dan iskane kai, in bnda isknci, Ace azo nemn Aure a gunka, byn kasan da mgna sbda wulaknci kace bkasan da mgnrba..tou in btayi Aureba kai zaka Aureta.., kou kuwade kafiso ta zauna kuna yan rungume rungume na isknci, kuna kwana daki dya, kmr mata da miji..wama yasan kou mi kukeyi..kajimin Dan Iskn yarofa..Tou Aure ztyi insha Allahu.." Ta hau bubbuga kofar dakinsa, time din yna kn dadduma yna lazimi yna jinta yy bnza da ita harta gaji ta bar kofar dakin nasa tnata dura masa zagi.. Tna shiga bedroom dinta ta kira lambar Alhaji umar tna kuka, ta snr dashi abinda Raslsn yywa bakin..Hankalin daddyne Ya tashi, jin mahaifiyar tasa tna kuka, hkri ya shiga bta da tafshin murya, Sannan yace ze kira Raslan din.. Kiran dunia yywa wayarsa Amma bata shiga, ...washe gari 11:11am Alhaji umar ya iso garin katsina.

Kwance yke amma ba bacci ykeyiba, tunani ya Addabi rayuwarsa.. Daddy ne ya krso ya masa knocking cikin fada, jjn muryar uban nasa yasashi dole ya budo kofar yna tangadi.. Shigowa dakin daddy yayi, kallo dya ya masa ya gne wani abu na damunsa.. nan daddy ga rufeshi da fada, a kn meyasa zecewa baki besan da zuwansuba.. Rasalan yace "sbda yarinyar tace batasonshi..infect ma batasan da mgnr Aurenba, Daddy ai ba a auren dole ynzu.." Nan daddy yace ina ruwansa, yy masa tass tass Annah na tsaye itama tna nata matsifar,..daddy be bar garin katsinaba, seda ya tabbtr da iyayen Farhan sunzo An tsaida rnr biki wata daya, da sati daya. sun bayar da kudade masu yawa daddy yace baza a amsaba sede ya Amshi dubu dari da Hamsin kawai a matsayin sadaqi, Raslan de na zaune bece komiba, daddy ne yaja ragamar komi..be bar garin katsinaba se washe gari.

Hmm murna kam gun Annah bata faduwa, ta samu KYAUTAR ALLAH a daki ta wurga mata goro tace "ga goron sa ranarki, kou zaki mutu se kinyi Aurennan, Ki shirya wata daya da sati dya insha Allahu.."

KYAUTAR ALLAH dake kwance ta fasheda kuka, yatsunta na baki tana tsotso.. "Annah wlhy bakya sona.." Ta fada cikin kuka.

"Son kenan ayi miki Aure da budulcinki, kada kijamin mgna..sbda ke dinnan, wlhy ina tsoron Allah ina tsoronki..dan nan kika qara wata dya a hk sekin bawa wani budulcin nki, nikou kijamin matsifa.." Annah ta fada tna nunata..

Fashewa da kuka ta karayi, dunia tyi mta zafi gashi Daddynta, sam baya kulata ta rasa ina zatasa rayuwarta taji dadih..ficewa Annah tyi daga dakin tna matsifa da mita "Ni bn taba ganin inda Akayi irin wannan rayuwarba, daga mgnr Aure se kusa knku a kunci keda Wannan yaron, Tou wlhy inma kunason juna ne ku bari , sbda ko byn ba raina, ban yardaba Kuma Allah ya isa tsakanina da duk wanda ya hada Auren Rukayya da muhammadu..sbda bn tabajin inda Akayi wannan hadin gambizanfa, yoooh! Ni a garenima Ai Aurensu ya haramta, Allah ya sittira ma jikata, Auren sauran wata, kuma juya, nida nke fatan In samu yan kawayena muyita shagalinmu.." Annah keta zazzaga fada tna karkata baki, tna farr da idanuwa,Harta dawo falonta tnata mitarnan.

A bangaren Ango farhan kam ji ykeyi kmr yy hauka dan tsabar farin ciki, hkma a bangaren mahaifinsa, sosai yaji ddh sbda A zatonshi Alhaji umar ya mance wayeshi,, Hajiya zilai km harda sadaqa tyi kn Allah ya tabbtrda Alheri, hmm fatima kam Ai tafi kowa murna Aminiya zata zama matar yaya.


A bangaren gogan nku Raslan kam dukya rasa uwar ubansa, dukya rame, ya lalace kmr bashiba, Becin Abinci sede ruwa kawai yake iyasha,..sam bb Alamar kwanciar hnkli a tare dashi, Ashema dyake famada sha'awa kwanciar hnkline, ynzukam sam bejin sha'awarma sbda Abinda ke knsa yafi karfin tunaninsa,ya rasa dalilin dyasa ya shiga damuwa hk kawai dan zatayi Aure... 9:pm na dare kwance yke A kn makeken gadonshi italian bed, me mugun kyau da tsaruwa, sanye ykeda kynsa na bacci masu mugun tsantsi da laushi kalarsu kalar milk ce, bb inda idonshi ke kallo se saman siling, Wayarshi kirar iphone, dabe jima da kunnawa, amma an kirashi yafi sau talatin be daukaba..da sauri yakai hannu da dauko wayar jin wannan ringing tone da ya bambamta dana sauran kiran dagawa yy ya kara a kunne..

Daga dyn bngaren tnajin ya daga ta fara fada "Wainishin minene yke damunkanewai..wani irin wulakncine kakeyinewai..seka tashi ka kashe waya se ayita kiranka ba asamunka, meyasa kk hk newai,.."

"Sorry ummih.." Ya fadi hkn cikin muryarshi me mugun sanyi.

Hnklintane ya tashi, jin yadda yke mgnr da muryarsa very cool ba yadda tasaba jiba,nan da nan taji zuciarta babu ddh cikin dadin rai ta fara mgna "Sweetheart meya faru..kou jikinne?"

"Bkm ummih.." Ya bta Amsa da kyar don mgnrma da kyar yakeyi.

"Why are you lien my love..inajin muryarka bb ddh kna cemin ba komai..knaso hnklina ya tashine ko? Abunne har ynzu be kwantaba kou.." Ta fada nurya cikeda damuwa.

"Yeah.." Yace mata kawai sbda surutunma byaso.

"Showie my bby boy..yi hkri, kaji, time ne wata rna se lbri.."

"Tou ummih tnks.." Yy mgnr yana sakar mata murmushin dole.

"Kunyi waya da ihsan.."ta tambayesa...

"Nop...bamuyiba.." Ya bta Amsa

"Okay..When are you coming back? Inaso na gnka darling..And zamuyi mgna a kn ihsan.." Ta fada cikedaso da kauna

Bakin cikine ya rufeshi jin ta kira sunan ihsan yace "Okay UMMIH when kkeso na dawo din."

Murmushi tyi cikedajin ddn yadda danta ke mata biyayya ''ynzu.."

"Okay..insha Allahu gani nan zuwa.." Yy mgnr yna kallon agogo daidai ya buga 9:10pm

Yar daria tyi sbda tnaso taji shima yy mta dariar.."wasa nke mka..inde ka samu dawowa seka dawo din kji swry,sbda nasan kana nan knata, shirye shiryen Aurar da diyarka, inka Aurarda itan Aika huta sekazo ka zauna ka natsu ka huta byn bikin..."

Hk kawai yji klmn Ummih sun bashi Haushi, ji yy kmr ya kashe wayar, Shiru yy ba tre daya bata Amsaba.. "Insha Allah zan dawo Next tomorrow.." Ya fadi hkn zucia taf kunci.

"Okay mah love take care.."

"Tnks dearie.." Yna qoqarin ajiye wayar tace "Af na mntana bn gya mkaba.. "

Dawo da wayr yy kunnensa yace "Tom UMMIH inajnki.."

"Jia ina kallon tashan USA nga wata car tayimin kyau, shine na turawa yaronka yacemin kunadashi, wai sune kukayi other last week,nasa a kawomin zanyi kyauta da itane.."

Tinda yaji ta fadi hkn ya gane wacce mota take nufi,hk kawai ya tsinci knsa dason sanin wazata bawa wannan motar me jahilin Tsadar tsiya "okay Ummih duk yadda kikayi daidaine bkm,...Ummih wazaki bawa car din pls.."

Murmushi tyi najin ddh kna tace "Aminiyata zan bamawa, kuma sirikarka hajia hadiza.."

Dmn yasan tatsuniar gizo bata wuce koqi"Okay ummih bkm..yaushe za a kawo miki car din?"

"Suleim yace ze kawomin yau.."

"Okay sweetheart..ita kadai kkeso?"

"Yeah ngde Allah yy Albarka Allah ya qarawa dukia Albarka, Allah ysa A gma da dunia lafia, ubngiji yy tsari da dukkan Abun cutarwa.."

Cikeda farin cikin addu'arta gareshi ya amsada "ameen ameen darling angel..i love you my life.."

"Love you 2 my boy.." Nan sukayi Sallahma cikeda soyayyar junansu.


"Sis wai hk za ayi Aure bna ganinta..gaskia ni bazan jureba.." Farhan ke gyawa Fatima hnkli A tashe sbda ynada yunwar ganinta.

Jim fatima tayi wadda ke zaune a falonta, nan yazo ya sameya "kyi hkri bross tinda aka Amince za a aura mka ita Ai An gma me wuyan.."

Farhan yace "Gaskia bazan iya hkriba. Hk mom ma tace wai inyi hkri..hba gani dyafa nyi mta pls ki tashi muje dan Allah nide kou yayane inaso in gntane.." Ya marirakce

Fatima ta zaro ido tace "Aah bross tinda mom tace kada kaje why North kyi hkri.."

"Bazan iya bne bloody, muje azin na rakaki guntane pls seta fito nadan gnta..pls"ya cikata da magiya..

"Tom, shikenan bross tinda ka matsa, se muje..bari insa mayafina.." Cewar fatima.

Miqewa yy yna murna yace "Yess my dear ..inkin shirya ina car ina jiranki,.."

"Mommy fa mezamu ce mata.." Cewar fatima

"Bb dmwa ni znji da ita..nide burina in gnta dana gnta shikenan.."

Fatima tayi murmushi tace "tou shikenan bross ganinan" ta fadi hkn tana nufar hnyar dazata sadata da bedroom dinta. Farhan kam direct car dinsa ya nufa dan a shirye yke cikin kna nan kya masu kyau kuma sun amsheshi. Car dinsa yashiga ya zauna zmn jiranta..ba jimawa ta fito sanyeda doguwar rigar Shadda kalar green sosai shaddar ta Amshi jikinta, Anyi mata dinkin zamani, doguwar riga, ta yafa mayafi me kyau, fari, sbda kalarne Aikin dake jikin shaddar, se hannunta riqeda hand bag shima fari, hatta shoe din kafarta farine, tyi kyau ba yabo bb fallasa. Krsowa tyi ta shiga farhan yaja sukabar harabar gidan.

Kwance take a kn bed dinta byn taci kuka ta gaji, ga ciwon kirji dya Addabeta gashi babuci bb sha, ga kewar dad dinta dya Addabi ruhinta..

Fatimace da farhan suka turo kofa suka shigo, sosai Annah tyi maraba dasu suka gaisa cikin mutumci farhan ya koma mota byn sun gama gaisawar...

Byn fitarsa Fatima ta tambayi Annah KYAUTAR ALLAH, , Annah tace mata KYAUTAR ALLAH na bedroom dinta tna Aikin koke koke kmr an mata mutuwa, fatima ta tambayi meyasa take kukan Annah tace wai btason Auren daza ayi matane..

Da hnzari fatima ta nufa upstairs din direct bedroom dinta ta nufa.. Kallo dya tyi mta tji tausayinta ya rufe zuciarta, harga Allah ta tausayawa qawar tata..qarasowa tyi kan gadon nata inda take kwance, kmr marainia, zaunawa tayi ta juyo da ita zuwa ga facing Dnta, nan da nan ta krajin tausayinta sbda yadda duk tabi ta rame kmr ba Sobreen ba me kyau da Ado .. KYAUTAR ALLAH na ganinta ta rungumeta ta fasheda kuka,.. Rarrashinta ihsan ta shigayi, tareda ban baki "hba frnd knasone ki kashe knki knga yadda kk koma.."

KYAUTAR ALLAH ta qara fashewa da kuka, tna fadin "wai auren dole xa ayimin kumani bnason kouma waye.. Aikou knga dole in koma hk frnd..Gashi daddynama yadena kulani.." Ta krshe mgnr muryarta na sarqewa sbda kuka..

Sosai tausayinta ya kwanta a zuciar fatima "yi hkri pls sweetheart..Aurenma mutumcine kndesan mutumcin ya mace aure..nima nan dazan samu mesona wlhy Auren zanyi, sbda nide inadason Aure, inganni gani ga mijina..sannan dad dinki dake fushi dake ze dena insha ALLAH maybe Akwai abinda kikayi masane, Amma kada ki damu kiyita, adduarh Allah ya isar mna komi, kuma shi yasan dalilin komi na rayuwarmu, wata qilan Aurenne Alherine a gareki qawatah.."fatima tahau rarrashinta da sanyin murya tana kwantar mtada hnkli...sosai KYAUTAR ALLAH taji tasamu sassauci,da sauki a rayuwarta..fatima da knta taje kiching ta hadowa KYAUTAR ALLAH tea me kauri da farfesun naman kaza,tazo tasa KYAUTAR ALLAH a gaba hknan badan dadihba ta danci kadan fatima ta bata paracetamol tasha seta danji sassauci ta wani bangaren.. Fatima dasukazo 6:10pm sune har har zuwa sallarh isha'i, farhan nata kiranta tace masa gatanan zuwa, seda tasa KYAUTAR ALLAH tyi wanka tasa doguwar riga ta material fari me flower red dinkin A shape abinka dame Shape din rigar ta amsheta sosai, Tasa hula red me kyau, wadda ta fito da sumar dake gaban knta me kyau, tyi kyau Ainun dukda ramar da tyi se fuskarta tayi fayau da ita,... Fatima ta zuba mata ido tna emerging yayantanefa ze mallaki kynnan, wai A hknma dan tna qarama ina maga ta girma hmm ai Abun ba a mgna, fatima ta fada a rnta. "Knyi kyau, my qawa.." Ta fadi hkn a fili..

KYAUTAR ALLAH dake zaube a kn stool din mirrow tayi murmushi tace ngde frnd.."

Miqewa fatima tyi tace, "nifa zan wucene.."

"Hbade tin ynzu ki kwana mna.." Cewar KYAUTAR ALLAH.

Fatima ta zaro ido kna tace "tab! Ai bn gyawa mom ba, kumafa da Yah farhan mukazo, tashima muje ki rakani seku gaisa, dmn baku taba ganin junaba, Aide zaki iya tafia kou.."

Zumbur KYAUTAR ALLAH ta miqe da dan sauran kuzarinta tace "Zan iya mna dmn inaso na gnshi. " ta fadi hkn kmr ba abinda ke dmnta, nankou yna can yna cinta a qasan zuciarta. Mayafi ta dauko ta yafa red color se ta qara kyau, tasa plat shoe dinta red color tyi kyau Ainun. Tareda fatiman suka jero , a falo suka tadda Annah na zaune tnacin Abincin dare tuwon semovita ne miyar vegetables wadda taji kifi da nama da ganta.. Annah na ganinsu sun jero se tji sanyi a ranta.. "Oh anaso ana kaiwa kasuwa..kou kefa ynzu gakinan kin fito ras dake.."_ cewar Annah.. KYAUTAR ALLAH ta gallarawa Annah harara..

"Kya gma harare hararenki, kou dukana zakiyi se Anyi miki Aure..wadda batasan ciwon kntaba kawai.."cewar Annah.

Fatima tayiwa Annah sallahma, Annah tyita sa mata Albarka tace ta gaida ummnta, fatima tace ztji..Krsa ficewa sukayi daga falon Fatima ta farawa kyautar Allah fada, a kn ta dena hararar Annah tace " tom nadena frnd ngde..

Krsowa sukayi inda Farhan ke zaune a motar yna jiran krsowarsu , Murfin motar a bude yke, kafafuwanshi duka biyu suna waje..tin daga nesa ya zuba ma KYAUTAR ALLAH ido, bb inda yafi daukar hnklinshi a jikinta kmr hips dinta da suke rawa, ji ykeyi dmn a kn burarshi duwawunnan nata ke rawa..zubawa kafafuwanta, ido yy, shape dinsu yna burgeshi, sannan ynada tabbacin itadin harijace, "Allah yakai damo ga harawa,..dannasan zanci dadih a gunnan.." Ya fadi hkn a rnshi yna qara zubo mata ido, ga hasken lantarki ta ko ina hkn ya qara bashi dmr kallonta tsaf yadda yaso, ji ykeyi kmr ya qarasa yje ya rungumeta, ya saba haduwa da mata iri iri, yaci durin mata daban daban Amma be taba haduwa da mace kmr taba, komi daidai Ita sam batada makusa, komi yji a jikinta wai a hknma dan ba a wawuke gindintaba, ba asa mata maniyiba,..tabbas ynada tabbacin wani namijima be taba taba hannuntaba, tsabar cin mata da Farhan ya iya ko ince ya riga ya saba , yna gane mace virging a ynayin tafia ....krsowa sukayi be masan sun krsoba sbda ya riga daya shagala da kallonta. Be ankareba yji daddadan muryarsa nace masa "Ina wuni.." Ta fadi hkn tna rissinawa.

Firgigit ya dawo daga dunia kallon nata yace "lafia lau Yammatarh..ykk?"

Murmushi KYAUTAR ALLAH tayi kna tace "Lafa lau,yaya farhan, An dawo lafia.."

Kra narkewa yy sbda murmushin data sakar masa seda yji wani abu har tsakitar knshi, burarshi ta wani Amsa.."Lafia lau dear..ya krtu.."

"Alhmdllh..." Ta bashi Amsa

Yatsun hannunta yashiga bi da kallo kmr maye, zoben gold din dake Hannunta na hagu, ya zubawa ido bkrmin krama yatsanta kyau yyba .. "Zan bawa blood tsarabarki ta kawo miki kouni inzo gobe in kawo miki.."

Murmushinta me tsada ta sakar masa tace "Tou yayah ngde.."

"Knada kyau.." Ya fadi hkn cikeda begenta, kou ince dimauta..

Bata kawo komi a rantaba tace "ngde yayana kaima knada kyau,.."

Daria yy kna yace "Ai bn kaikiba sweetheart.."

Murmushi ta sakar masa tace "Ka fini.."

"Hkde kkce my ngde sosai.."cewar Farhan da idanuwanshi keta yawo a jikinta, har zuwa nonuwanta da bb brezia, kn ya fito kato dashi, har seda farhan ya lashi lafensa na qasa.."Ai wannan Ana daurawa zan danne Abuna...taf kwana znyi ina mata zubi...dgni ztyi zurfi.." Ya fada a rnshi..

"Nice da godia.." Cewar KYAUTAR ALLAH

Murmushi Farhan yy kna yace " zoben yatsanki na hagunnan yymin kyau.."

Bin zoben tyi da kallo tace "ngde..kou in bkane.."

Yar daria yy cikeda shu'umanci yace "Dakin gma min komi..bari in kra ganinsa.." Ya fadi hkn yna kmo hannunta na hagu, wani irin mugun laushi yji a hannun Nata, musammanma tafin hannunta dabadan kada ace yy karyaba dase yace be taba taba hannu me mugun tafshiba kmr nata, ze iya rantsewa hannunta yafi audiga laushi, musamnanma tafin hannunta..Liliyar hannun nata yashigayi cikin nasa, yana wasa da da yatsan da zoben ke kai, wani irin ddh ykeji, yna dan zagewa knshi zafi..

Dai dai raslan Ya danno kai cikin gidan sanye ykeda jallabia milk color wadda ta Amshi kirar jikinsa , tyi masa kyau Ainun, kmr danshi Aka yita, dawowarshi daga masallaci kenan tin fitarsa sallarh magrib shine ya tsaya yy isha'i. Hannunshi riqe da wani counter me mugun kyau wansa Aka yishi Da azirfa me kyau, se wani wal wal ykeyi, lallatsawa kawai yakeyi yna lazimi..shigowarshi yy dai dai da saukar idanuwanshi a knsu,.. Gabanshine ya yanke yy mummunar faduwa ganinsu da yy a wannan ynayin..ranshine yy matsifar baci yynda idanuwansa suka rufe cikin hnzari ya qarasa inda suke, zucia na beating da karfi da karfi,..

Tin shigowarshi gidan taji a jikinta, sannan kamshin turarensa ya kra tabbatr mata dashi dinne, juyawa tyi ta gnshi, ynayin data gnshi se gabanta yy mummunan faduwa, nan ta shiga qoqarin kwace hannunta daga hannun Farhan, Amma ina tam ya matse mata Hannunta cikin nasa., be ankara da zuwan nasaba..gabantane ya shiga dukan uku uku, sbda ganin yna tinkarosu gadan gadan.. "Wuce gida!" Ya fadi hkn cikin tsawa.. Jikinta na rawa ta kwace hannunta da karfin tsiya daga hannun Farhan ta wuce gida a guje.. Fatima kam dake gefe tini jikinta ya fara rawa,..

Farhan da tini burarsa ta fara miqewa tna fidda wani ruwa small small, sbda sha'awar yarinyar.. , gashi kana nan kyane a jikinsa dan hk duk wanda ya zuba ido ze iya hango burar tasa wadda ta dago saman wandonsa, duk sanadin laushin hannuntane yaja masa shiga wannan halin.

Wani irin mugun kallo Raslan yashiga binsa dashi, tsaf ya hango burar tashi dake miqe wani irin bakin cikine yazo masa wuya, ji ykeyi kmr ya danne Farhan ya hau duka nan take..

Shi knshi farhan ya firgice da ynayin kallon dayakeyimasa..

"Irinkune yan iska masu bata yaran mutane kou..insha Allahu daga kn wannan ka dena.. " ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login