Showing 264001 words to 267000 words out of 274760 words

Chapter 89 - KYAUTAR ALLAH

10 Sep 2025

14602

ayi matarsa ta tare a gidansaba zuwa ynzu tini tayi arba'in Anty Rukayya ta koma gidanta bayan ta cika kyautar Allah da wasu sabbin magungunan gyaran jiki hadi da yan dabaru na yadda zata gyara jikinta, da shawarwari yadda zata kula da diyanta zuwa ynzu ma an sama mata Nanny dazata rinka kula mata da yaran nata Annah ma kullum cikin kulawa take da Yaran da KYAUTAR ALLAH ma, sosai take daurata a kan dabadu irin nasu na tsoffih. Kwanan nan ciwon kafar Annah ya matsa mata dr dinta yazo ya dubata ya bata magunguna. Kwana biyu jikin na Annah yaki dadih, hnklin KYAUTAR ALLAH ya tashi, ta kira Alhaji musa ta sanar dashi dan da Annah tace kada a gaya musu. Washe gari Alhaji musa da Anty Rukayya da harun da umar da Abdullahi suka iso garin katsina, dan ganin jikin uwarsu. Nan sukaga jikin ya rikice matuka hnklinsu ya tashi tini suka nemi visa zuwa kasar saudia daman a can dr dinta yake. RASLAN ma ya iso garin kallo daya kyautar Allah ta masa ta gane akwai wani abu a tattare dashi, dukda bata samu dmr masa kallon kwakwaf ba saboda hnkli be kwance. Dangi da yan uwa duk sun hallara hadda ummih da Anty sadia dasu na'im Wannan karon Annah sa musu albarka ta rinkayi tana neman gafararsu hkn yasa kowa kuka a family musammanma KYAUTAR ALLAH kmr hawayenta zasu kare saboda jikinta ya fara sarewa, Anty Rukayya da RASLAN ne suka shiga bata hkri... Hnklin KYAUTAR ALLAH yafi na kowa tashi da kyarma take samun damar shayar da yaranta saboda hnklinta baya kwance, abincima se an matsa mata takeci duk tabi ta fara karewa. Koda Annah ke ciwoh kullum tana manne dasu Meead da hannaah tanasa musu albarka, zuwa ynzu babu hannu babu kafa sede kallo da baki da Allah ya batta dashi. Kwana biyu suka kara suka daga zuwa saudia Da RASLAN se Alhaji umar da alhaji abdullahi da musa da harun da na'im, Sosai KYAUTAR ALLAH taso ta bisu Amma aka bata hkri da zumar nan da 2 days se suzo suda anty Rukayya. Anty Rukayya se kuka kuka takeyi KYAUTAR ALLAH ta rasa dalilin hakan (dalilin dayasata kuka har Annah tabar kasar tana jadda da amanar KYAUTAR ALLAH a hannun anty Rukayya,)


Ko a jirginm Annah ta rinka jadda da amanar KYAUTAR ALLAH a hannun RASLAN, gaf yaran nata duk jikinsu ya sare, saboda bata taba ciwo me matukar zafi har haka ba. Suna isa kasar kafinma su kaiga karasawa asibitin Allah yayima Annah cikawa, mutuwar data girgizasu matukar girgiza, duk seda suka zubda hawaye, suka juyo nigeria dan ayima Annah sallah a kaita makwancinta na asalih. Tin kafin su iso suka shiga kiran yan uwa da abokanayen arziki suna sanar dasu.


Suna isowa gidan da gawar Annah tin kafin KYAUTAR ALLAH taji mutuwar Annah a bakinsu jikinta ya bata daman kwana tayi bata rintsaba, dan haka ta zube kasa sumammiya, RASLAN yayo kanta shida Anty Rukayya dasu anty Sadia da ummih, aka shiga yayyafa mata ruwa seta farfado seta kara sumewa, RASLAN ya cincibeta suka nufa asibiti....


Aka yima marigayiya Annah wanka aka kaita makwancinta na gaskia, Allah yasa mu cika da kyau da imani. Nan dangi da yan uwa suka shiga amsar gaisuwarta har lokacin Anty Rukayya bata bar kuka ba danma anata bata baki, babu wanda beji rasuwar Annah ba hatta wanda be santaba yaji rasuwarta sede fatan ALLAH yasa can yafiye mata nan salama, ihsan ma tazo tin rnr da akayi rasuwar sosai jikinta yayi sanyi ta kara tabbatr dacewa dunia ba komi bace, bace gidan kashe ahu. Fatima ma da mamanta duk sunzo suma sunci kuka, da Anty fahima itama taci kuka. (Nima nayi kuka) har rana irin ta yau ma'aikatan gidan basu dena kukaba rashin Annah ba, musammanma jummai da laraba. Haka suma yaranta na cikinta basu dena kukan rashintaba farin cikinsu daya bata gusheba seda ta rinka sa musu albarka sannan tace ta yafesu kome sukayi mata dunia da lahira, aiko Insha Allah sunasa ran zasu gama da dunia lafia.

Har akayi sadakar uku KYAUTAR ALLAH batasan inda takeba data farfado ta tambayi RASLAN ina Annah tin kafin ya bata amsa seta koma ta kara sumewa, ba karmin tashin hnkli RASLAN ya shigaba, yaranshi kuwa dole aka shiga basu madara saboda uwarsu batama hayyacin ballan tana ta basu nono, bama ruwan nonon gabaki daya ya kafe. Yaran na gun ummih ita ke kulawa dasu ta goya waccan ta sauke waccan ta dauki waccan ji takeyi kmr ta maidasu ciki saboda soyayya duk son data kewa danta ya dawo knsu, bata bari nanny dinsu ta daukesu se ita daya keta jigilarsu se Anty Sadia. Hatta ihsan dataga yaran seda taji sun shigar mata rai matukar shiga rai saboda kyaunsu taji a ranta itama tanaso ta daukesu amma ba dama, dan ummih bata bawa kowa su. Hajiya hadiza ma tazo gaisuwa itama duk jikinta yayi sanyi. Jikin ihsan be kara sanyiba seda taji labarin mutuwar wulakancin da nimcy tayi sanadiyar hadarin mota, namanta ma tsintarsa aka rinkayi a kan kwalta, har video aka tura mata ta wayarta taji ta kara sarewa da dunia ta nunama mahaifitarta itama jikinta yayi sanyi. Rnr ihsan tayi wankan tsarki ta fara sallarh.

Saif da matarshima sunzo gaisuwah.

Satin Annah daya da rasuwa aka samu kan KYAUTAR ALLAH da kyar, saboda ciwon na zucia seda ya tashi, da kyar de aka samota, da temakon ubangiji. RASLAN ya shiga amso mata addu'arh dangana a gun malamai, tanasha har aka samu ta sakko da natsihohi kuma wanda kullum se mahaifinta yazo ya mata da daukacin al-ummar fam din. Bayan sati daya jikinta yayi sauki sosai suka koma gidan Annah, da ita aka cigaba da amsar gaisuwa amma bata bar kukaba a kullum gani takeyi kmr zataga Annah ne, kullum se ta tasa picture din Annah a gaba tayita kallo tana kuka, ta kwanta a kan gadonta ta rasa ina zatasa rayuwarta taji dadih, tabbas tana cike da kaunar Annah da kewarta, sede tayi fatan su iddata da Alheri, duk family din babu wanda zece baya kewar Annah, ji sukeyi daman ana dawowa dunia ta dawo taci gaba da zabga musu Halin nata.... Da aka gama arba'in aka rarraba kayan Annah ga mabukata KYAUTAR ALLAH ta dauki wannan tsohuwar jakar ta Annah wadda Annah keso ta adana, bayan taci kuka ta koshi a kullum tanajin mutuwar Annah kmr sabuwa ga zuciyarta. Bayan gama sadakar arba'in da kwana goma KYAUTAR ALLAH da yaranta suka tare a tamfatsetsen gidan da RASLAN ya tanadar mata a abuja aka kulle gidan Annah ma'aikatan gidan duk suka koma karkashi kyautar Allah ciki hadda su jummai da laraba dasu dan liti. Anty Rukayya ita takai kyautar Allah har dakinta ta mata natsihohi masu ratsa zucia ta kara bude mata kai a kan dana miji. "Kar inji kar in gani Rukayya , kiyi hakuri da mijinki da duk abinda ze miki, me kyau da mara kyau, ko wacce mace da kike gani a wannan zamanin in zaki bincika gidan aurenta hakuri takeyi, duk munada irin kaddararmu ta aure, zaman aure hakuri ne KYAUTAR ALLAH, namiji da kike gani wasu lokutan gabansu farine bayansu baki, se hakuri ki rike ibadarki bawai ki tare a kan mijiba danshi namiji beda abin kunya in zaki tare a kansa ma so yakeyi, ki kula da tarbiyar abinda Allah ya baki KYAUTAR ALLAH, ki zama me tsoron ALLAH kada ki kuskura dunia ta rufe miki ido ki manta da ubangijinki, ki kasance me tashi keda mijinki ku bautawa Allah cikin tsakiyar dare, a lokacin da ubangiji ke cewa ina masu buka gareni in biya musu. ba komi ne zakiyi magana ba inkin gani a tattare da mijinki ki zama me kauda kai da kawaici a kan mijinki, kinada kishiya da uwar miji ki kyautata musu, duk bayan yan kwanaki ki shirya kije ki gaida uwar mijinki a mutumce kise abubuwan arziki ki Kai mata kar kiyi la'akari da uwar mijinki nadashi, ah'ah ki kyautata mata da duk majibincin mijinki , haka shima uban mijinki ki kyautata masa kise abubuwan arziki ki basa karki kuskura kiyi la'akari da yana dashi ah'ah kiyi masa zucia nason me kyautata mata. Sannan ma'aikatan dake kasanki ki kyautata musu kisa mijinki ya kyautata musu, wallahi rukayya hannun dake bayarwa ubangiji baya hanashi sede jarabawa kuma ko manzanninmu Allah ya jarabcesu. ki matsa hannu gun neman gafara ga ubangijinki haka ki rinka nemama mijinki gafara ga mahaliccinmu, ki yawaita hailalah da salatin annabi wallahi baki taba tabewa, ki kasance mewa iyayenki adduarh da kakannin a kullum da dukkanin al'ummar musulmi, ubangiji ya jibanci lamarinmu, rukayya duniar nan ba komi bace..." Babu abinda KYAUTAR ALLAH keyi se kuka wa'azin anty rukayya na ratsata. "Bari in dawo fannin kishiyarki, dan ALLAH Dan Annabi rukayya ki kyautata mata, koda ita bata kyautata mikiba dadin zaman dunia karka cuci wani, karki kuskura kishi ya rufe miki ido ki bar koyarwar ubangijinmu, dunia ba komi bace bazan fasa fada mikiba Rukayya, in kinga mjjinki ze kauce jawoshi hanya wallahi namiji kamar karamin yaro yake shiyasa akeso ya dace mace ta gari dole se kinayi kina nuna masa wasu abubuwan shima yana nuna miki. Ki kware a fannin kwancia tinda na kula abinda mijinki yafi so kenan, ki zamana cikin tsafta kullum lungo da sakonki ya zamana kamshi suke fitarwa a ko da yaushe, ga turarruka nan na mallaka duk na hado miki ki rinka turare gabanki dashi beda side effect, ki zama me kwarkwasa dasa kananan kaya dan jawo hnklin mijinki mazanmu na yanzu ba kmr na da bane, mazan ynzu seka hada da addu'arh sannan kayi iya yinka yadda be sabawa ALLAH subhanahu wata'alaba, Dan ALLAH dan Annabi ki kware a fannin nan ki tabbatr kin gano abinda mijinki yafiso da abinda bayaso ki dena, abinda yakeso ki matsa gun masa shi, ki kula inda yafiso a jikinki ki rinka gyara gun sosai, haka ki kula da inda yafiso a taba masa in kuna saduwar Aure ta nan zaki kara riqeshi sannan ya zamana kullum zakizo masa da sabbin salo iri daban daban. Ki kula da jikinki wallahi jiki seda gyara inhar bakisan knkiba kn zama jaka babu ta yadda za ayi kiyi daraja a gun dana miji, ki zama da ban da sauran mata tafiyarki ta banbamta da ballagazayen mata, ki tuna a kullum ke macece me daraja da sanin kanta, ki kasance a natse ki amsa sunanki mace, wadda mijinki zeyi alfahari da ita, in akace ina mace mijinki ze daka tsalle yace matata tafi duk matan dunia... Ta yaya zaki samu wannan yabon a garesa? Sefa kin kasance a cikin abubuwannan dana miki natsiha a kai,...karki dau zugar kawaye, nasankima bakida kawaye to ki kasance hakan har abadan kawayen ynzu na bariki ne da babu Allah ga zuciarsu se muggan abubuwa ki raba kanki dasu,... Tsafta, iya girki, iya kula da miji, wallahi kin cire tuta, namiji yarone yanasln tarairaya, kada ki sawa ranki wai shi be miki, ah'ah ke kula dashi ai kece kasanshi, sannan mata da yawa na ynzu sun sawa knsu wani jahilci wanda yafi hauka wuyar magani, Mata na ynzu sun sawa kansu wai ai da da iyayensu basu iya sex styles ba sunyi zaman aure lafia lau, to bari kiji wallahi tallahi mazan d'a dana yanzu ba daya bane madam, ki kwanta miji shike juyaki kiga inane makomarki, ko yayane ki iya styles, zan tura miki styles na cartoon da yawa, ki koya kuma kiyi hadda, kiyiwa mijinki wallahi in be yarje mikiba baki shiga aljannarh in baki faranta masaba baki taba shiga aljannarh kinaji kina gani ze afka harkokin bnza ya barki a banza, rukayya ko ba komi ka kyautatawa mejinka saboda ka samu mafificiyar aljannarh, karki kuskura ki zauna kanki ya kulle kmr jahilan farko, ki zama kwararriyar YAR DAND'IH a kan shimfidar me gidanki. Ki iya salo daban daban mata da yawa sun iya rawar gwatso a gidan biki in ana buga kalangu amma basu iya gwatso da burar mijinsuba a gabansu, karki kuskura ki zama jakar mace, ki zama mace me daraja, kamar yadda ubangiji ya bamu daraja, ki riqe abarki hannu biyu biyu, ki kware gun rawar gwatso ma mijinki maza na matukar son wannan abin, inhar kin kware, sannan ki zama me imani da kaddara iri daban-daban shine cikar mumini, karki manta da sitirta jikinki a gaban wasu , Amma a gaban mijinki ki baje masa hajarki ya dagargaji kayan more rayuwa, karki masa rowar abinda Allah ya basa halak malak , kisa bra kisa pant ki masa rawa ki girgiza masa bom-bom dinki wallahi ba isknci bane aurene kuma ta silar hkn zaki shiga aljannarh. Yaranku tasowa sukeyi karki kuskura kiyi abu mara kyau a gabansu, sannan kiyi taka tsantsan kada su ganki da mijinki, Dan wannan mijin naki ALLAH ya masa tsaurin ido, ki kula da tarbiyar yaranki, saboda shi dana miji in d'a yana na kirkine yake nasa, inko na banza ne to ba nasa bane naki ne ke uwa, to ki kula da tarbiyar yaranki matuka Wallahi sune ke, ke ce su, in kika musu tarbiyar arziki Allah na sama yana gani kuma shi ze miki sakayyar arziki in kikayi da kyau inko kikayi akasin hakan zaki tsinci abinki tin a dunia ynzu mutum ke kwasar abinda ya aikata, ki yawaita karatun alqur'ani sannan ki yawaita sa karatun alqur'ani a gidanki, dan ALLAH ki kula da cin mijinki da shanshi, karki sakarwa yan aiki ragamar rayuwarki, suyita kwashe miki lada,kema daure ki kwashi ladarki, kinganni nan a shekaruna nikewa mijina wanki da hannuna dukda kuwa munada abin wanki kuma munada masu wanki, Amma nike masa wanki da hannayena in goge masa kayansa in gyara makwancinsa in tsabtaceshi, sannan nike masa askin gashin gabansa dana hammatarsa , kuma ince ya askemin nawa, dan Allah Rukayya ki kula da gabanki da hammatarki karki kuskura ki rinka barin musu gashi alamomin kazantace, salloli biyar dinnan ki tsayar dasu a farillah dan ALLAH kiyisu a kan lokaci, azkar karkiyi wasa dashi safe rana dare, munyi magana da RASLAN ze sama miki isilamiyya da bokonki zaki cigaba da zuwa insha Allahu ubagiji ya tsare gabanki da bayanki, ALLAH ya miki albarka dake da duk abinda kika haifa da daukacin al'ummar mu baki daya. Sannan dan ALLAH dan Annabi Rukayya kisawa ranki hkrin rashin Annah me rai mamacine muma nan ita muke jira, ALLAH yasa mu cika da imani ..." KYAUTAR ALLAH ta kara fashewa da kuka hadda shasheqa itama Anty Rukayya ta fashe da kuka ta jawo KYAUTAR ALLAH ta hadata da cuteness dake hannun Anty Rukayyar sunata bacci ta rungumesu sosai jikinta, tana kuka itama KYAUTAR ALLAH na kukan... A hk RASLAN ya shigo da babbar rigarsa da uban ledojinsa ya taddasu suna kuka ya ajiye ledojin cire rigar ya matso ya shiga basu hkri,... da kyarde KYAUTAR ALLAH ta rabu da Anty rukayya tabar musu dakin bayan KYAUTAR ALLAH ta bawa yaran nono sunsha sun koshi, kana ta nufa nata dakin inda zata kwana da yaran a hannunta se yabawa da kyaun gidan anty rukayya keyi ita kanta tayi santin gidan sosai komi na gidan abin burgewane, sannan ya tsaru, dakin yaranma da banne a gidan.

Wanka sukayi suka gabatar da Sallah kana sukaci sukasha, RASLAN dukya kagu ya matsu, ya fara aika mata da saqonninta, ya tsunduma a gindinta me dadih ya fara mata iyo se ihu yakeyi ita kuma tana sambatu, ranarr ya mata kuka sosai, hawayensa kmr ze kare saboda ba karamin dadih ta kara ba gindinta yasha gyara kmr ba gobe, shiko yacita kmr ba jiya. Seda asubah ya barsu sukayi sallarh suka karasa cinye abinda suka rage jia saboda yunwar dasukeji, suna gamawa ya dasa daga inda ya tsaya itakam duk hnklinta na kan yaranta ta kagu taje taga a wani hali suke ciki ta basu nono susha ko zataji sanyi a ranta. RASLAN kam abin nema ya samu hnkli kwance babu fargaba ya hau haqarta kmr yana yashe rijiya duk yabi ya gajiyar da ita ga yunwa na cinta saboda cikin jego, be bartaba se after 12:pm. Sukayi wanka ta shirya cikin riga da skeet din atamfa RASLAN akwati dozing biyu ya mata daxata tare a gidan cuteness ma ya musu akwatina na gani na fada, daman tini komi nasa ya koma na yaran. Tare dashi suka fito kmr wasu taurari a falo ta tadda anty Rukayya rike da yaran wanda ta gama basu madara ynzunnan sunata kalllonta suna dariya, saboda sun kara wani irin natsifaffen wayau, KYAUTAR ALLAH meead ta dauka, RASLAN ya dauki hannaah,kana suka gaisa da Anty Rukayya, suka nufa dinning inda anty Rukayya ta shirya musu abinci iri daban daban. Anty Rukayya ta karaso ta amshi yaran saboda su samu dmr karyawa ta nufa bedroom din data kwana dasu a hannu,nanny dinsu ta shigo ta amshi hannaah tana mata wasa se daria takeyi... Raslan da knshi yy serving dinsu sannan yy feeding din babynshi se sa mata albarka yakeyi yana maimaita mata irin sambatun data rinka masa jiya da yaudataji burah, Fashe masa da kukan shagwaba tayi, ya shiga sumbatarta cikin so da kaunah, da kyar ta samu ta zame daga hannunsa ta nufa dakin dasu Anty Rukayya suke, tana shigowa ta samu guri ta zauna Nanny ta miko mata hannaah dake hannunta, ta fice a dakin. Anty rukayya ta miko mata meead ta amsheta ta fito da nono ta sa musu a baki suka hau tsotso, ta zuba musu ido cike da so da kauna, musammanma meead wato ta kwarar Annah. Anty rukayya ta rufeta da fada kan meyasa bata dawo da wuriba tazo ta dauki yaranta ta basu nono, hkri KYAUTAR ALLAH ta shiga bata. Anty Rukayya ta mata natsiha kan koda tana tareda mijinta inya daga mata kafa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login