Showing 63001 words to 66000 words out of 274760 words
tna cin Cake din da ummih tyi me mugun dadih tna korawa da exotic drink, me mugun sanyi, ,. Ummih dake zaune kn kujerar dake facing dinta ta zuba mata ido,cikeda mamaki take kallonta, irin wannan shigar nata na firgita Ummih, kyaun wannan shigar Ai kayiwa mijinka shi kaidai a daki..
"Waini shin bakijin kunyar yawo da wannan kyn na jikinki ne inlow.." Ummih ta tambayi ihsan knta daure.
Tsagaitawa ihsan tyi dacin cake din ta tsaya karewa knta kallo,kna tace "Me shigata tyi ummih? Sbdafa knayimin fadane shiyasa nasa wannan kyn masu mutumci dazanzo nan, bnso ki gni kiyimin fada.."
Wani mamakinne ya kara baibaye Ummih tace "ai hkn masu mutumcine? .."
"Eh ummih.." Ihsan ta fada tna qarewa knta kallo.
"To wai bakida Atanfofine da lace, nadesan kinada dogayen riguna .." Sbda tna aika mata da kusan kla goma sha a lokaci dya.
Ihan tace "inadasu sosai Ummih.."
"Metasa bakya sawa?" Ummih ta tambayeta.
Dan guntun tsuki ihsan tyi kna tace "mtws! Ina zan iya da wannan kyn zafin, nifa na riga na saba da wadannan kyn Ummih sunfimin dadih wlhy... "
Ummih tji jim hadi dayin murmushi tace "kai yarinta na damunki inlow..tou ynzude ba wannanba na kirakine inaso muyi mgna bnaso ki daukeni a matsayin sirikarki, aah ki daukeni kmr qawarkice ko yayarki.. "
Ihsan tace "tou UMMIH.."
"Inaso ki gyamin yaushe rabonki da mijinki tsakaninki da Allah.." Ummih ta jefo mata tambayarnan.
Jim ihsan tyi tna naxarin tmbyrta gareta "wato ya kawo karata kou..shi uban yanson gindi.." Ta fada a rnta amma a fili se tace "An dade gaskia.." ta fada idonta tsaye
"Meyasa an dade.."
"Ummih sbda be nemeniba..kullumma yna ziryar zuwa katsina ina ma yga lokacin daze nemeni.."ta karashe mgnr cikeda kishi.
Seta bawa Ummih tausai sbda da zafi ace mijinka be kulaka "okay yi hkri kinji kou my doter karki damu time na zuwa ze dena..Abindama yarinyar ta kusa Aure kowa ya huta.."
"Dan Allah fa ummih? Da gaske ta kusan Aure? Amma kuwa da nafi kiwa farin ciki da murna.." Ihsan ta fada cikin murna.
Ummih tace "Kwanan nan ma kuwa zaki huta doter..Amma ykmata ki rinka neman mijinki base ya nemekiba, sbda hkn na qara miki qima a gun miji.."
Zaro ido ihsan tayi tace "wai! Ummih wlhy bazan iyaba, wai! Bnma nemeshiba ya aka kare ina mgna na nemeshi,..ummih kullumfa inya kusanceni se Anyimin dinki..gaskia ni yafi karfina.." Ta fadi hkn gatsal.
Se ummih tji tausayinta domin tasan tnada juria a hknma "Ina magungunan da nake baki?"
Ihsan tace "inasha ummih..amma wlhy indeze kusanceni seya kureni koumi nasha ...nifa tsorinshima nkeji gaskia Ummih dade kawai inasonshine nke zaune dashi. "
Ummih tayi shiru tnajin klmn Ihsan "Kishiya kikeso a miki?"
Cikeda firgice tace "Allah ya kiyaye! Nida kishiya Aikou a lahira! Hba UMMIH meyasa kkemin fatannan, wlhy har knsa gabana ya fadi.." Ta karashe mgnr tna dafe kirji.
Ummih tyi shiru tna nazarinta, ga azabar kishin tsiya Amma kuma ba asan me za awa miji yaji ddhb. "Aiba fata nke mikiba my doter..nima nan bazanso A miki kishiyaba,..."
Ajiyar zucia ta sauke se ynzu taji sanyi sanyi A ranta..
"Ki kama kanki kinji my doter ki kula da mijinki, sbda mazan ynzu ba irin nada bne,..."UMMIH ta fara mata natsiha.
Yatsina fuska ihsan tyi kna tace "Ummih inafayi masa komi...nifa UMMIH kawai, dande Abun nasane yayimin girma,..Kuma ina iya qoqarina dashi.."
Ummih tace "nasani wlhy doter..Inade miki natsihace kan ki qara kaimi..sannan ki qara Kaimi gunsha magungunan da nake baki. "
Ihsan ta yatsina fuska kna tace "wai ummih qarata ya kawo mikine?"
Ummih tace "Ko daya my doter, sam mijinki bashi ya sameni da mgnrba, nice nga ynayin zaman naku, shine na kirawoki in kra doraki a hnya.."
"Sede ni in doraki a hnya.." Ihsan ta fada A rnta, yyndatake kallon ummih sheqeqe...
Sadia ce ta fito daga dakinta, wayarta kirar iPhone na hannunta, sanye takeda riga da zani na Atamfa.. "Ummih baki fadi me za a dafa ba da rana..Kuma daddy na nan, se time ya quri ki fara uzurawa mutane A kn ayi sauri mijinki najin yunwa...." Sadia ke fadar hkn yyndata qaraso tsakiyar falon...,
Ummih tace "Tin dazu nke dubaki nga kina bacci Ai uwata , shine daga tashinki zaki hau min fada.."
idonta anty sadia ne ya sauka a kn ihsan, kallon up and down ta fara bin ihsan dashi, tna yatsina fuska.. "Allah wadaran naka ya lalace.." Anty sadia ta fadi A fili.
Ihsan ta gallarama Anty sadia harara hadi da binta da kallon up and down...
UMMIH ta girgiza kai dmn tasan halin Anty sadia da ihsan ba shiri sukeyiba..
"Da Aurenka kke shigar yn iska sbda rashin mafadi..." Sadia ta fadi hkn hadi da tabe fuska..
Ummih tayi gaggawar dakatarda ita "Dan Allah wuce kije ki dora Abincin pls, bnason ki qara mgna A falonnan .."
Anty Sadia ta yatsina fuska tna kallon ihsan wadda keta harararta itama. Sadia tace "uhm dmn Aike Anty zee bason gaskia kkeyiba... Ni Mezan dafa..."
"Ki dafa duk Abinda rnki keso.." Ummih ta fadi hknne sbda ta qosa Sadia tabar falon. Anty sadia na maganganu ta fice a falon ta nufa kiching..
Ummih ta juyo ga ihsan da itama ta fara zagin Anty sadia, Amma seda ta tabbatr bazatajiba, dan Anty sadia tafita bala'i. "Dan Allah kiyi hkri knji..sadia se hkri hk take, wlhy .."cewar ummih
Ihsan tayi farr da ido kna tace "Ni zata nunawa rashin kunya..wlhy shiyasa kikaga inadon zuwa gidannan, amma sbda ita yasa bn zuwa..bnsone wata rna in zageta ace bnyi daidaiba.." Tyi mgnr cikin tsiwa
Ummih tace "Yi shiru knji..yi hkri pls.." Ta fadi hkn da sigar rarrashi
Ihsan ta jinjina kai, alamar tou Amma zuciarta fal haushi da tsanar Anty sadia..."Ummih dmn inaso in gya miki inaso inje dubai ne.." Ihsan ta fada cikin kwantarda murya.
"Meza kiyi a dubai?" Ummih ta tambayeta.
"Ummih daman kwana biyune bn fita, kou inaba shine nakeso inje in huta.."
Ummih tace "okay ynada kyau hakan...kn gyawa me gidanki?"
Ihsan tace "Ah' ni yaushe rabonma da in gnshi.."
"Tou kngani ko? Wani irin zamane kukeyi haka? Bari zezo zan masa mgna knji kou.." Ummih ta fadi hkn zucia fal tausayin ihsan, Allah yasani ummih nason Ihsan sosai,
"Tou UMMIH.." Ihsan ta wani marairaice kmr gaske.
Se tausayinta ya kra narkewa a zuciar UMMIH "ki gaya masa zakije dubai din kinji..koda yakema ynzu tinda yayi tafiyarnan ze jima be dawoba sbda shikeda rgmr Aurar da yarinyarnan..amma zansan yadda za ayi.."
Wani irin dadih ihsan takeji a ranta, intaji ummih tace Rukayya zatayi Aure, shinenan, ita kuma mijinta ze qara zama a tafin hannunta, sbda ze zauna A abuja, ta tabbtr inde yna abuja da'imam, dole seya nemeta ita kuma a lokacinne zta tabka masa nata rashin mutumcin... Ihsan batabar gidanba se wuraren la'asar seda taji abincin da Anty sadia ta dafa Aiko tasha habaici, da zagi iri iri gun Anty sadia, sam itafa bata tsoron uban kowa Anty sadia, hk itama ihsan kawai tna raga matane saboda Ummih.
Yau ta kma alhamis ce gobe jummarh za azo neman Auren KYAUTAR ALLAH gabaki dya Yasawa knshi dmwa, baccima da kyar yakeyi, dukya rame kmr bashiba handosome guy ,son kowa qin wanda ya rasa...
3:1pm Kwance Yke a bedroom dinsa sbda yafison zaman kadaici a yan kwanakinnan...sanye ykeda kana nan kya wadanda suka Amsheshi Ainun..
Da gudu ta fado dakin sanyeda rigar Atamfa dinkin bubu abinda da yar duma-duma se rigar ta Amsheta ainun.... "Daddy...daddy..daddy..." Shine Abinda ta shigo tna fadi tna rangajin murna... Fadawa jikinsa tyi gabaki dyanta, ta manna masa kiss a goshi.. Murmushi ya sakar mata hadi da zubawa kyakyawar fuskarta ido.. Itama idon ta zuba masa, ta cunu dan bakinta...dan dukan wasa yakaiwa bakin nata.. "Um um um..daddy meyasa kakeyin cool kou wani Abu na damunkane? Kou jikinne har ynzu? " ta tambayesa cikeda damuwa.
Girgiza mata kai yy, alamar ah'ah..
"Tou meyasa bakasoncin Abinci...seni kuma kna matsamin inci.." Tyi mgnr a shagwabe.
"Sbda bnajin dadin test din bakinane...tashi xaune inaso muyi mgna.." Yy mgnr bb alamar wasa a Muryarsa da fiskarshi.
Ganin hkn yasata tashi zaune zucia da fargaba sbda bata taba ganinsa a ynayin daya canza fuskarshiba ynzu.. Shima zaunen ya tashi, ta zauna kn cinyarsa dare-dare..
"Dagani ki zauna A kasa.." Yy directing dinta bb wasa a tare dashi...
Jiki a sukwane ta dagashin kna ta zauna a kasan kafafuwanshi..ido ta zubawa jara jaran yatsunsa masu kyau da sheki, gabaki dya kafar tasama tyi mata kyau abar sha'awa.. ...hannu takai ta shafi yatsun nasa.. Wani yarr yaji, abinda be taba jiba... Da hnzari yajanye kafafuwanshi.. "Ki natsu, ba mgnr wasa zanyi dakeba.." Ya fadi hkn cikin dakiya...
Innaga comments zan sambado next page da daddare....
[8/4, 16:55] +234 913 133 0334: KYAUTAR ALLAH...🅿️17
*PAID BOOK..500 ONLY... 08136349646*
*YAH KHAFIH...*👏🏼
Tsam ta natsu, kai kacema ba ita bace, tasa yatsunta a baki ta fara tsotso, tba sauraron daddyn nata...
Ido ya zuba mata yna nazarinta, hk kawai yji ynajin haushinta, ya fara mgna cikin bacin rai.."Daman kina soyayyah a boye baki gyaminba kou..kedin har nawa kk dazaki fara soyayyah, har kice knason Aure...tinda Auren kk zabawa knki shikenam shidin za ayi miki, duk abinda ya faru kiyi kuka da knki.."
Gabantane ya yanke ya fadi, sam itafa bama ta fahimci inda zancen nasa ya dosaba, tadeji ynata mgnr soyayyah-soyayyah aure-aure.. A razane ta dago ta kalleshi kou zataga Alamar wasa a tare dashi, Amma ina sam kou alamar wasanma bata ganiba.. "Daddy aure kuma? Nidin? Soyayyah kuma? Dawa nke soyayyah? Ni wlhy bna soyayyah da kowa.."
"Shot up your mouth!" Ya fadi hkn cikin tsawar data mugun zaranata, sbda tinda take a rayuwarta be taba mata tsawaba, Se yau,..Dukda krncin shekarunta amma tabbas tasan lefin data masa babbane,..idanuwantane ya fara zubda kwallah.. "Daddy, wlhy duk mgnr nan da kkeyimin, bn santana,hasalima ni bngane me kk nufiba.." Ta krshe mgnr tna fashewa da kuka me tsanani..
Lumshe idanuwansa, yy ya bude a knta, kukanta na sukar masa zucia, nan da nan knsa yahau sara masa..
"Daddy...pls..."ta fadi hkn tna kuka.. Be jira Abinda zataceba cikin tsawa, yace "Get out of my room! Tinda de ke bkida hnkli ..kn girma kk gani kou.."
Hnklinta ya kara tashi ta kara fashewa da kuka harda majina.. "Daddy ni kake kora!"
"Tashi ki fitarmin a daki nce!" Yy mgnr yna nuna mata hnyar fita da hannunsa na dama, idonshi a rufe sbda kukan nata kra rikitar dashi ykeyi..
Miqewa tyi jiki a sukwane tana kuka kmr rnta ze fita seda tayi tafiyar second uku kna ta juyo ta kalleshi idanuwanshi a rufe ya dafe knshi da hannayensa duka biyu.. Cikin muryar kuka tace "Daddy wlhy ni bnsan mgnr me kkeyiba..pls kada ka hukuntani a kn abinda bnsaniba..ka tinafa kayimin mugun sabo da kai, bazan iya rayuwa babu kaiba, kuma bazan taba iya rayuwa kna fushi daniba..pls kyi hkri kada ka tsaneni dan Allah.." Tna gma fadar hkn ta juya ta fice a dakin tna kuka riris... Annah dake zaune a falon ta gnta tna kuka, riris..hnklintane ya tashi, ta fara mgna cikin tashin hnkli, "Mamana, meye kkema kuka Hk...kou Babannawa ne ya mutu? " krsowa KYAUTAR ALLAH tyi ta fada jikin Annah tna kara fashewa da wank sabon kukan mecin rai...
Hnklin Annah ya qara tashi tahau tattabata alamar rarrashi "Wainishin meyene kiketawa mutane kukan nan ne..kou kinasone hawayenki ya kare ki rasa na amarci.."
KYAUTAR ALLAH ta qara fashewa da kuka harda birgima, takeyi a jikin Annah... "Ke ni ki gayamin me kkewa kuka ko ki dagamin cinyoyina kada ki karasani..meye kkewa kuka ne nce?"Annah ta tambayeta
Tsagaitawa tayi da kukan tace "Annah wai daddyna ne yace waini Aure nkeso Ayimin,,kuma yace wai ina soyayyah da wani...ni kuma bnda kowa da muke soyayyah.." Ta kra fashewa da kuka..
Annah tace "Aiba karya yayiba Auren za Ayi miki, sbda shine yafi cancanta dake.."
Dagowa KYAUTAR ALLAH tyi ta zubawa Annah idanuwanta farare, wanda zuwa ynzu
Sun koma red.. "Aure kuma Annah.."
Annah tace "kwaraima kuwa..Aure za ayi miki kowa ya huta, Gobennanma za ayi mgnr Auren nki insha Allahu.."
KYAUTAR ALLAH ta fashe da kuka ganin Annah da gaske take gaya mata mgnr datakeyi.. "wallahi bnaso! Bnason auren dole..nasan wannn shirin duk nkine Annah, ki warware rin wuri inba hkba zan gudu in bar miki gidan...yaushe Aka tabawa mutun Auren Dole inba muguntaba.." Tna gma fadar hkn ta qara fashewa da kuka..
Annah dake kallonta baki sake tace "Ah laillai wuyanki ya isa yanka.. Dan ubanki tin kina kmr hk kike nema ki bijiremin..Eh gaskia kika fada nice nace A miki Aure sbda in kikafi hk gagarata zakiyi, kije ki debomin Abin kunya.."
Tashi tsaye KYAUTAR ALLAH tyi tna ganin jiri , ta qara fashewa da kuka tna buga kafa a kasa.. "wallahi bnaso! bnaso!! Kuma guduwa zanyi inbar miki gidanki!! " Tana gma fadar hkn ta juya a guje ta jaye upstairs dinta tna kuka..
Annah ta saki baki fuska fal dmwa da tashin hnkli,, "oh ni A'ee wannan yar bura uban yarinya gagarata zatayi...dan kutmar ubanki zanga t inda zaki gudu, Aurene kuma se Anyi, inde ina numfashi, sbda daga ganinki fitinannun matane, tin ynzu kna rungume rungume da katon gardincan babana,nan gba kam Ai bnsan me za ayiba...kwara kije kiyitawa Mijinki na Aure rungume rungumen..kuma zanga ta inda zaki gudu dan ubanki, fitarma daga gidannan bazaki karayiba, kou mkrntarma kn dena zuwa, insha Allahu, inkinyi Aurenki, kyaci gba dayi....tindade kn iya krtun sallah Aishikenan..boko dmn ba dole bace.." Annah ta fadi hkn tna miqewa ta dauko sandarta ta fara dogarawa ta fice daga falon direct gun madu gadi ta nufa nan ta sanar dasu kada su kuskura subar KYAUTAR ALLAH ta fita daga gidannan,... Dawowa tayi tna mita, direct ta nufa bedroom dinta tna still tna mita, KYAUTAR ALLAH ta fara bata, haushi, Amma koumi zatayi se anyi Auren Ai auren kiyayyah dadih gareshi cewar Annah...
Raslan na tsaye A bakin kofa ynajin koumi daya faru tsakanin Annah da KYAUTAR ALLAH..se yji tausayin KYAUTAR ALLAH sbda yji ashema batasan da mgnr aurenba se ynzu.. Jingina bynshi yy da byn kofar dakin nashi.. "Ya rabbih!" Ya ambato sunan ubangijinsa yyndayakejin knshi na sara masa, zuciarsa na masa zafi..da kyar ya lallaba ya krsa bakin bed dinsa ya kwanta, yna kallon slin hadi da runtse idonshi, tausayintane ya lullubesa tunawa da yy ynzu hk tnacan tna kuka.. Nan da nan yji knshi ya kra sarawa.. "ALLAH sarki bbyna..inde inada rai bazan bari A miki Auren doleba.." Ya fadi hkn da muryarsa me jahilin dadih... Rnr hk bangarori biyun suka kwana, zucia bb ddh..Raslan kam kwana yy yna sallarh nafilfili dan shine mafitarsa.. Itaman KYAUTAR ALLAH btada hnklin dazatace bari ta kwana tna ibada, dan hk kwana tyi tna kuka, da yatsunta a baki tna tsotsa, motsi kadan setayi Aman jini, kwana tyi tna Aman jinin tna kuka kuma, ga tunanin daddynta fal rnta..Annah knta btyi bacciba sbda tunanin KYAUTAR ALLAH bta cikin kwanciar hnkli, Amma hkn ta daure wai A cewarta kwara ta tankwarata a wannan karon bawai ita ta tankwarataba..
Washe gari hk Raslan ya daurewa knsa bebi ta kntaba, sbda yanasone ya janye jikinsa daga, ita, yywa knsa mugun sabo da ita, shine ykeso ynzu ya fara hkrin rashinta, itama ya koya mata hkrin rashinsa..
A daki ta wuni kou wanka ta gazayi sallah kawai take qoqarin yi..bb Abinda takeyi se tsotson Yatsunta A nan take samun Sassauci.. Annah ta kawo mata breakfast Amma fir takici, Annah tyi juyin Dunia Amma takici, karshema seta fasheda mata da kuka..ficewa Annah tyi a dakin tna mita "Aikou zaki mutune se Anyi miki Aurennan dan ubanki..tin ynzu kinfi karfina, Ashe kwara da nyi dabarar Aurar dake tin ynzun.." Ta nufa dakin Raslan, ta murda handle din dakin taji a kulle, yna jinta santa ta murda kofar dakin.. tabe baki tayi ta nufa dining Abinta ta faracin nata breakfast din tna mita zucia cikeda takaici...
Tinda yje sallarh jummarh ya dawo Sam Be fitoba, sallarh la'asar dinma a daki yy..se wuraren 4:30pm kna yy wanka ya fito sanyeda mnyan kaya wata danyar gezner yasaka me mugun sheki da kyaun gani, a kwance take luf, nan ta samu dmr kwancia a jikin nasa, kalarta kalar ash color ce se zuba kamshi ykeyi, ga kamshin shaddar ga kamshin nashi tularen, knsa sanyeda hula seyayi wani kyau, dukda rmr da yy Amma hkn be boye kyaunsana, skin dinnan nasa se hutu ke Mgna a gun, kai daka knsa kasan bb whla a tare dashi yy kyau harya gaji da kyau komi nasa perfect,..
Direct daya fito falon bega kowaba, dan hk cikin hnzari ya krsa ficewa a falon, dmn already bakin sun iso suna falon saukar baki.. Tin a harabar gidan yaga mnya mnyn motoci guda biyu madu tsadar tsiya an fakasu a inda ya dace,.. Da dan sauran kuzarinsa ya krsa shiga falon,..
Dattawane na gaske a tattare dasu akwai siffar mutumci, daya yayan Alhaji mu'azune ne, se dayan qaninsane, dukkanninsu mnyan mutane ne, bb me kwatan kwacin shekarun Raslan ma a ciki..gabansu cike ykeda kyn motsa baki, Anyi musu Amsane ta mutumci, da karamci...
Cikin girmamawa Raslan ya bisu da hannu cikin ladabi, suka gaisa cikeda mutumtawa..kna suka koro bayanin Abinda ke tafe dasu na nemawa Dansu Auren KYAUTAR ALLAH, nan Raslan yama nuna musu besan da zuwansuba, yace su bashi lokaci seya tambaya yarinya in tna son dansu.. Sosai Alhaji auwal da Alhaji muntari sukayi mamaki cewar da yy besan da zuwansuba... Amna sam basuji haushiba sbda me nema bya fushi, sallahma sukayi cikin mutumci Har bakin motar Raslan ya rakosu kouwannensu ya shiga motarshi Raslan yy musu fatan sauka lafia, drevovinsu da guard dinsu suka shiga suka tada cars din nan da nan Aka wangale musu get sukabar gidan,
A falo suka hadu da Annah zaune yna shigowa ta taso da sauri ta washe haqora.. "an gma komi kou..nawa aka bada kudin sadakin.?" Raslan bebi ta kntaba ya nufa kofar dazata sadashi da nashi side din.. "Shege dan iskan yaro kawai..kna bakin ciki jikata nada farin jini ztyi Aure, Tou insha Allahu se tyi Auren sede ka mutu.."Annah ta hau mitar cikeda jin haushin be kulataba.. Komawa tyi ta zauna tana bala'i "ni wlhy bnsan wani munafurci bne yasa wannan dan yace a daura rgmr Aurennan a hannun shegen yaronnan, yaron da beda tarbia..inbnda Abinma yarannan, shi yaushe Akayi masa Auren