Showing 54001 words to 57000 words out of 226733 words
yi sun matukar nutsu sunna kuma fahimta har zuwa furucinsa na karshe wanda ya saka kowanensu ya masa kallo irin nasa na rashin fahimta, harma amininsa ya dan kamo h💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥
*ALK'ALAMIN K'ADDARA TA*
💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥
*The Hero writer*
*SAJIDA*
_Bismillahir rahamanir rahim_
PAGE:. 1️⃣7️⃣
*P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽*
*S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ*
*S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞*
*T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻*
1 *yar mahaukaciya*
2 *Banida zabi*
3 *Duk karyar kada*
4 *Baka ce*
5 *Daga tafiya daukar soja*
6 *Kutkale*
7 *Makauniya ce*
8 *Mage mai kwanciyar daukar rai*
9 *Duk nisan jifa*
10 *Dutse*
11 *Idan Ka Raina Inda Kake*.
12 *Neman Na Kaina*
13 *WATA KOKOWAR*
*The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA*
Idan ana dara fidda uwa ake ina gwanin wata ga nawa, duk inda kaji wane ba banza ba, Shin kunsan banbancin zaƙin suger dana zuma kuwa? idan baku sani ba kuzo na banbance muku, shi sugar zaƙi ne cau dashi bashi da ɗanɗanon zuma domin kuwa ita zuma tana wanke ƙwaƙwalwa, misalin Zaƙin hannun Rubutun wannan fasihiyar marubuciyar taku, Duk wanda yasan labaranta ya karanta littattafanta ba sai na basa labari ba, domin kuwa bata rubutun shirme rubutu take mai cike da nutsuwa da kuma fasaha, ingantaccen labari ne mai cike da ƙalubalen rayuwa, tsantsar Soyayya yaudara cin amana munafurci, ƙulla ƙulla, gami da Izza, *ALKALAMIN KADARRATA* labarine mai cike da sarƙaƙiya gami da wahalar warwara, zaren labarin a duƙunƙune yake gashi da kaifin gaske kaifin yankan zaren munafuki yafi kaifin reza da almakashi muni, zarene na zana mai yankar mutuwa, shin kun fahimci zaurencen kuwa? Idan baku fahimta ba ku kasance da ni *SAJIDA NIGER* a cikin wannan sarƙaƙƙen labarin mai cike da ƘIYAYYA labari ne mai jan hankali gami da nishaɗantarwa kun san alƙalamina baya rubuta shirme, ku biyoni cikin wannan labarin domin jin ya ɗanɗanon yake.
*Wannan labarin ba Free bane na kuɗi ne zaku samesa a cikin farashi mai sauƙi, Yar uwa karki sake a baki labari Hajia da abaki gara ki bayar karki manta da marubuciyar BAƘA CE, MAGE MAI KWANCIYAR ƊAUKAR RAI, KUTKALE, WATA KOKOWAR nasan kun san waɗannan littattafan da daɗin su, ku hanzarta biya ko da kuɗinka sai da rabon ka.*
Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748
Amina Maikudi Abdullahi
GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi.
Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar
08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo.
Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618
Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din
Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰
Dukkan furucinsa, sun nutsu ne, sunna fahimtarsa, kuma har kasan zuciyarsu sun gane , sun kuma gamsu da bayanansa har kawo wajen da ya furta a daura aurensu, hakan ya sa kowa ya dago da kalar nasa fahimtar da ya fara yi masa yana kallonsa da hakan
Amininsa ne ya riko hannunsa yana fadin" Father Lieutenant, ka kuwa fahimci rigimar cen da ta kacame? Ana nufin uwar da ta haifi Hamzana ita ta haifi yan matan cen, ta ina kake so a daura aure kuma? "
Dan murmushi ya yi ya juya wajen da Fauziya ke zaune ta rakube ta hade kanta da gwuiwoyinta tana kuka , takan dago ta sauke dubanta a kansu ta kuma maida ta sake fashewa da wani kukan irin na cikin ran nan mai cin rai din nan ya nuna wajen da take ya ce" Kunna nufin harda wancenma mamansu daya ne?"
Su dukansu ita suka kalla, Malan ne ya furta" Aa, ita din aminiyar NAHIDT ce, tare aka kawo su a kame da ake yi"
CHIEF OF ARMY ya ce" Thats good, ka ga ka aurawa d'anka yarinyar cen, ina kyautata zaton zai samu gata in sha Allah"
Sake kallonta sula yi, haka kuma suka kalli wajen da su Hamza suke sunna ta sake rungumar junna da Hamzan yana ta talabar kumatunsu yana mai yi masu furucin su yi hakuri su daina kuka, in sha Allah damuwarsu zata gushe gaba dayansu, dan an daina aurensu a yau ba damuwa, Allah zai basu abokanan rayuwa masu albarka, gashi ya bayana a garesu zai zamto uwa, ya zamto uba a wajensu, zai zamto gatansu, zai tare masu dukan wata rigima ko raini, zai hanna a zage su , zai daki du wanda ya nemi ya dake su, shi murna yake da ya same su , kuma babansama zai rike su kamar shi ya haife su domin dama so yake yi ya samu wasu y'ayan gashi Allah ya karra masa ai, su kyale wa'incen masu bata farin cikin mutane daga su har yar uwar tasu, su yi shiru su daina kuka haka Allah ya hukunta
A sanyaye Malan ya ce" Tabas haka Allah ya hukunta, na jima ina gannin lamarin launin Kadarrar bayi ciki harda tawa ta jarabawar rayuwa Alhmdulilah, aman ta Shuwwar, ta shuwwar tana bani tausayi ainun, ina mai taya shuwwar adu'ar Allah ya sanyaya mata jarabawar rayuwarta ba dare ba rana "
Sake juyawa Chief of army ya yi yana kallonta, mugun tausayinta ne ke tsirga masa har cen kasan zuciyarsa
Ajiyar zuciya ya sauke ya juya ya fara fita ya bar Baban Hamza zuwa ya sanar masu abinda suka yanke
A lokacin da ya fito ya ga dumbin al'umar da suka saka jikinsa daukan yamyamyam
Da mamakin tarin mutanen da suka taru yake karra bin mutanen da kallo wa'inda idannuwansa suka kasa gannin karshensu , a cikinsu kuma ya ga manyan malamai, ya ga datijawa, ya ga matasa, uwa uba sojoji babu kalar hular da babu
A hankali ya kai dubansa wajen da ya kula sun fi zagayawa hakan ya tabatar masa cewar a cen yake
Murmushi ya yi mai sanyi yana komawa gefe ya ciro wayarsa ya samu ya fita a cikin mutanen daidai mai rike da 🔊🔊🔊 ya fara sanarwar cewa a shirya kowa ya zauna za'a gabatar da daurin aure
LIEUTENANT GANARAL ya dan tabe bakinsa yana mai sake bin mutanen wajen da kallo da bakin gilashinsa a kasan zuciyarsa yana ayana' In ba malan bahaushe ba, a kasar da ake kawo hari yan bani na iya na shiga da boom sunna watsa al'uma, shine akai wannan tarron mai cinkushewar nan aka cinkushe kowa da babar riga, yanzun ka dauki dan dutse ka furta attakhabir ya jefa kusa da liman din cen da babu abinda zai iya aikatawa da ya wuce diban babar rigarsa ya diba da gudu ko ya sume kafin ta tashi da shi din, shirme dai ba zai karewa malan bahaushe ba, daurin auren a yi shi a cikin masalaci mana a watse?'
Zazaunawa aka yi, du aka samu nutsuwa inda suka shiga gabatar da daurin auren da su rabe raben cingam da komai
A bangare guda kuwa CHIEF OF ARMY idannuwansa ke lumshe yana sauraron maganarta a nutse take furta" Har ka sa na ji kunya, wani irin neman yardata? A kan yaron da kaine babansa?, Dan Allah me na yi maka ne da sasafe haka ELHAJ ?"
Murmushi ya sauke hadi da ajiyar zuciya ya datse kiran bayan ya furta mata kalamai masu daraja ya maida dubansa wajen tarron al'umar nan ya daga kafarsa da dan sauri ya dawo jin ana shafa fatiha wanda hakan ke nufin aure ya dauru kowa na iya tashi
Kamar jira yake ana shafawa shi ya fara mikewa, sai dai gannin Father ya nufo da sauri shima ya sha babar riga fara yana masa alamun ya zauna saman kujerar da yarensa suka bashi ya koma ya zauna sannan ya karasa wajen da yake zaune yana kallon fuskarsa a nutse ya ce" MUHYIDEEN, ni kuwa idan na yanke wani hukunci a kanka yanzun zaka iya yi min biyaya kuwa?"
Kai, watau Father dinsa ya cika son saka shi magana ba lokaci walahi, ya fi sau a irga suke irin haka, kuma fa wani yanke hukuncin saima an yanke ake fada masa sai a biyo ta bayan layi da shi, duda ya tsargu kwarai da gaske da tambayar da akai masa a wannan wajen a irin wannan lokacin, aman sai ya dan kafe shi da ido kafin ya dan gyada masa kai yana sake waiwaige ko zai ga abinda Father ke son saka shi
Murmushi ya yi yana fadin" Ka matso kusa da wajen daurin auren nan yi sauri taso ka matso
Da kallo ya raka bayan Father a lokacin da ya ratsa da sauri yana dukawa wajen datijawan nan da abokinsa da malan dake zaune zagaye da goron da aka karkasa ana ta rarabawa
Bakinsa ya karra dan dantsewa yana ayana' Allah , Allah ka sa wani tsagera aka sama min da safiyar nan na ci uwashi na hutama zuciyata!', tunanin haka da ya yi saka shi mikewa da kwarin gwuiwarsa da kakinsa ta sojoji a jikinsa ya matsa da kyau ta yadda zai damki mutun (😌)
A nutse bayan Father ya gama gagaisawa da su ya ce" Ku yi hakuri, na shigo kai tsaye, Malan, Aban su Hamza, Aminina idan har ba damuwa ina nemawa yarona auren SHUWWAR"
Daga Malan din, har sauran al'umar kafeshi sukai da ido, bama kamar Ganaral da ya san waye yaron nasa da mugun mamaki baki bude ya ce" Elhaj, kana nufin SIR?"
Kai ya gyada yana dan waigawa ya ga ashe ya dan matso din kuwa, hakan ya sa ya ringa hamdallah a zuciyarsa
Malan ya kai dubansa wajen da Baban Hamza ya nuna yana fadin ga wanda ake nemawa auren
Tsakani da Allah sai da gabansa ya fadi gannin soja a zaune, sojanma LIEUTENANT GANARAL MUHYIDEEN MUHAY? Soja wa Shuwwar? Ji ya yi hankalinsa ya fara tashi bale da ya kula gaba daya dan halaci irin nasu shi suka zubawa ido, kuma shi suke jira ya bada amsa
Watau shi a rubuce zai bada labarin wacece Shuwwar , domin idan hankalinta ya tashi ko a gabansa hali take rabawa, uwa uba a kan maganar soja?
Yar zufar daje gaban goshinsa ya saka tissu yana sharewa a hankali ya gyada kansa yana mai fitar da iska ya furta" Na bada in sha Allah, Allah ya sa hakan shi ta fi zama alkhairi"
Murmushi Father ya yi ya mike ya juya wajen da MUHYIDEEN yake ya dan rage muryarsa sosai ya ce" Ya dace ka sauka kasa ka ga sirikanka ne fa a saman tabarma kai kuma yaranka sun kawo kujera kuma sun hanna kowa hawa sama sai kai?, Yanzun dai bani sadaki dukan abinda ya samu kasancewar bamu fito da shirin hakan ba"
Da mamaki baki da hanci ya saki yana kallon Father, muryarsa ya dan gyara ya bude bakinsa ya ce" Sadaki?"
Father ya gyada masa kai
A hankali ya sake fadin" Aure zaka yi ne Father?"
Sai da CHIEF OF ARMY ya bude ido da baki yana kallonsa kafin ya girgiza kai ya ce" Aa, ba ni bane, dan da na haifa na kuma isa da shine zan daurawa aure, watau kai"
"Ikon Allah" ya fada kasa kasa sosai yana sake maida dubansa wajen mutanen, 'Watau na zo na kama ne za'a kama ni?' ya sake ayannawa
Fuskarsa ya harhada yana dan kallon Father ya ce" I'm sorry Dad ni ai ban fito da ko sile ba"
Father ya kalle shi kallo irin na ni zaka fadawa haka? Ya san da ya san baya fitowa aljihunsa ba nauyi , dan a rayuwa shi din tafe yake yana bada sadaka a wajen da ba'a sanshi ba, jakar kudinsa koda yaishe zai fita a hannun daya daga cikin yarensa take, aman ya ce bai fito da ko sile ba kau?
Dan murmushi ya yi yana fadin" Gashi kuma daurin auren ya kama ne walahi, bara to mu gani"
Ba zato ba tsamani ya ga Father ya mike tsayinsa ya fuskanci wajen sojojin nan dake zazaune da wa'inda ke ta yawo sunna ta aikinsu na bada tsaro
Abinka da sojoji Father ya bude muryarsa sosai yana ihun" SOLDIERS!"
Duk wani soja dake wajen nan, da wanda ya yo ritaya, da wanda yake bakin aiki da wanda vai saka kaki ba sai da ya ganshi ya mike tsaye jikinsa na tsuma ya ja ya daka kafa daya a kasa ya dora hannunsa a gefen kansa da alamun sarawa cikin kuwa harda MUHYIDEEN, hakan ya sa dukan wani farar hula zuba ido da mamaki da birgewa yanna kallonsu
Muryarsa ya sake budewa da karfinsa ya ce" Dukan mai naira a aljihunsa Koda naira biyar ce kumu harjada solidarity mu hada sadaki za'a daura auren LIEUTENANT GANARAL MUHYIDEEN MUHAY gashi bai fito da ko sisin kwabo ba!"
Idannuwansa da ya zarro zaka ce yadosu ne zai yi kasa
Da mamaki ya ringa kallon yadda nan da nan wajen ya rikice da hade haden kudade na mamaki daga aljihun kowani soja , domin kowa abinda yake aljihunsa ne yake cirowa yana hadawa kafin kace meye wannan an cinbuzo kudi na mamaki a babar riga a kawo gaban CHIEF OF ARMY , sannan sun layu da fuska ta fara'a da farin ciki shinfide a kan fuskokinsu
Wani irin yamyamyam jikinsa ya kwasa, wani irin abu ya ringa yawo a sasan jikinsa yanna kallon abokannan aikinsa da wani irin kalloai cike da sakwani kalla daban daban
A duniya dama idan kana son gannin hadin kai na ma'aikata to fa ka zo kan soja ka tsaya kennan, ko a titi ka zago soja daya sukan dauki haka a matsayin ka zagi CHIEF OF ARMY ne, idan ka zagi CHIEF OF ARMY kuwa yaya sunnanka?, Sunna da hadin kai, sunna da fahimtar junna, sunna da kaunar junna, uwa uba sunna da daraja manyansu
Kudaden ya saje kallo sai hada kansu ake yi suka kama naira dubu dari bakwai da sitin da biyar
Idannuwansa ya lumshe yana jin yadda zuciyarsa ke dokawa da mugun karfin tsiya
CHIEF OF ARMY ne ya sake dubansu da karfi ya shiga rera wak'ar sojoji mai saka su taka rawa da karfinsu yana fadin" Agali dogo Agali soja dan Allah agali kai mana gafara!"
Gaba daya anguwar ce ta dauka, da muryoyinsu budadu da basu da wasa idan sunna rera wakarsu, hakan ya sa matayen dake cikin gida fantsamowa da mamaki sunna fitowa dan gannin abinda yake faruwa a lokacin da sojojin suka dire wak'ar LIEUTENANT GANARAL MUHYIDEEN YA DAUKA da karfi bayan ya idasa bayana a gaban duban al'uman nan ya daka kafarsa a kasa ya kara ya fukancesu ya bude budadiyar muryar nan tasa ya ce" NA KULE KAYANA, ZANI GIDAN SOJA, GAWA UMA TAI MINI GAFARA, GAYAWA ABA , YAI MINI GAFARA, YAYU DA KANAI KUY MINI GAFARA, IN NA JI DADI CEN NAKA SHEKARA, IN BABU DADI DAWOWA NAKAI DAN NA SAN G I BASU RAGA MINI!"
Da wani karfin fiye da na farko harda CHIEF OF ARMY cikin malun malun dinsa aman kasancewar tsumin ya motsa yana gaba gaba shima ya sarawa MUHYIDEEN suka dauki amshi da karfinsu sunna fadin" AGALI DOGO AGALI SOJA GIDAN MAZA BA GIDAN MATA BANE!"
Subahannalah idanma jikinka bai iya daukan bari ba dole tsumar manyanmu, iyayenmu, sojojinmu, masu sadaukar da farin cikinsu, lokacinsu, komai nasu sunna zaune a jeji , sunna kwana a cikin rami, sunna kwana a saman duwatsu, sunne a sahara, sunne a wajen ruwa, sunna yaki da dukan masu son kawowa rayuwarmu hari, a dole ka samu kanka da sara masu harma ka zubar da hawaye ka kwashi rawa Koda baka shirya ba, bale soja da waka sai gani sai bari, kai harta da su Malan dake hakimce sai gasu jikinsu na bari bayan su din ba sojojin bane
Idannuwansa sun kade sun zama tamkar gota ya juya wajen da Lieutenant Maman Sani yake da dan karfi ya furta" Lieutenant zube kudin jakar nan, DAD idan sun yi kadan a bamu lokaci kankani ba tayi mun sayi tsadarta ko wacece!"
Ya salam wata buda tsofafin dake kallo suka cira da ita mai kaifin gaske, waje fa ya sake daukan harama, CHIEF OF ARMY kuwa ya damki kudade ya hada da wadincen ya zube a gaban Malan yana fadin" Alhmdulilah, ga sadakinmu Malan, a bamu muna roko da kokon bararmu"
Dole mutun ya yi hawaye, bama kamar Abansu Hamza, jiki na bari aka shiga gabatar da daurin auren manya
Dukan kowa ya nutsu har liman ya shafa fatiha inda aka dauka da taratsi irin nasu sunna sanar da fatiha.....hakan ya sa kowa shafawa
A hankali ya dago hannayensa daga tsayen da yakr ya shafa fatiyar yana jin kansa na sara masa
Shi yau ya yarda da maganar malan mahaushe, ya fito kama barawo yau barawo ya kama shi
Gaishe gaishe ake yi, hakan ya saka shi neman hanyar da zai silale dan ya koma wajen aikinsa ko zai samu hayaniyar da DAD ya siya masa ta dan sake shi, gaba daya kwaramniyar wajen ta dame shi
Hannunsa da aka rike a lokacin da yake dan sauri dan ya gifta kofar gidan ya tafi ya saka shi juyowa a nutse yana kallon Abansa
Murmushi CHIEF OF ARMY ya yi ya ja hannunsa ba tare da ya ce da shi komai ba ya nufi cikin gidan da shi a ransa yana ayana' Akoy rigima, akoy kura, Allah ka sa mu fi karfinsa'
Mutanen dake tsaitsaye suke nausawa sunna shigewa, a nan ake nununa shi ana fadin wai Allah shine ya auri SHUWWAR? zuciyar amaryar malan tamkar zata buga, dama wannan rantsatsen sojan na jarida ne zai auri wannan yarinyar? Balaki, bilahilazi in wani tudu in wani gangare sai ta bi ta fada masa shima ya yi hankali ya kwashi HIV!
Hannunsa ya dan ja yana kallon Father wanda ya juyo yana kallonsa
Sai da ya dane dukan bacin ransa kasa kasa yana hararen mutanen dake kallonsa kar wasu mahaukata ya ce" Bayan auren dolen ina kuma zaka kaini ne?"
Father ya yi murmushi bayanane ya sake jan hannunsa yana fadin" Inda su Malan suka shiga zamu je, zo mu tafi mana "
Bakinsa ya dan tabe