Showing 120001 words to 123000 words out of 226733 words
domin yannayinsu ya kwantsame da yawa abin sai hamdallah ga rama ga ramewar fata ga rashin kyan kama
Barci suka saka su mai nauyi kafin wasu likitocin su shiga kokarin tsaftace masu jikinsu inda suka raba maza na yi masa, mata na yi mata ka'in da na'in, aiki na zuciya daya domin mai gidan ya kawo su babu wanda zai yi wasa da aikinsa ya kwana ciki
Dukan bayanan da likitar tai masa yake karra taunawa a zuciyarsa kafin ya sauke ajiyar zuciya ya amsata da yi mata godiya sosai , wanda hakan ya bata mamaki ainun duda ta san dama idan ka yi magana da shi na kurewar waje zaka fahimci mutun ne mai furuci a tausashe , aiki a nutse, sannan dan ya fika ba yana nufin shi ya haliceka ba, yana mu'amalantarka da darajaka, ko kiranka zai yi baya yi maka kiran wulakanki, ya sha bamban da wasunsu sosai, yana anfani da sanninsa na adinin musulunci hakan ya sa da zai tafi kasar nan har na tsayin shekara biyar suka taru suka nuna basa so, sai dai an fi karfinsu ne an nuna masu aiki ne , gaba daya kasa yake yiwa ba gari daya tak ba, a kan dole suka yi masa fatan alkhairi, rakiya kuwa da zai daga har sai da aka hanna wasu shiga wajen jirgin kamar ba za yana zuwa week-end yana komawa ba
Ajiyar zuciya ya sauke ya juya ya nufi office din da yake malakinsa a baban gifan sojojin
Sai da ya zauna ya dauki wayarsa yana dan jujuyawa da tunanin wanda zai saka aikin nan?
A nutse ya yi kiran number mahaifiyarsa, a lokacin kuma sunna cikin makeken shagon takalma tana kwasa tamkar zata bude dan shagon stillllllll, ta amsa
Dan hayaniyar ya saka shi tambayar ko ana ina haka?
Murmushi ta yi ta ce" Gamu a babar kasuwa lefe muke hadawa"
Dan jim ya yi jin wai lefe suke hadawa yana tunanin kar dai wani auren zasu sake yi masa ?, A hankali ya ce" Wani zai yi aure ne?"
Kai ta girgiza ta ce" Matarka nake hadawa mana, ai ba'ai mata lefe ba, kuma baka yiwa dayar matarka kayan fadar kishiya ba, kai anya kudin asusun nan nawa zai isa kuwa? Ka dan kara turo wani abin ta ciki dan Albarka ka san siyayar mata akoy yawa inaga yau kadai ba zata ishemu ba"
Mamaki ne ya kama shi, wai yanzun tana nufin kasuwa ce suka je da kansu hada kaya? Kayan da tana iya sakawa a hada mata in daaga wata kasa take so duda ya san a garinsu sunna da kaya na kece raini wanda ko yar waye zata iya anfani da shi, masu kyau masu tsada iya kudinka iya shagalinka, aman ai ba sai sun fita da kansu ba, dan tunani ya shiga yi na ita kuma wannan marar jin maganar me ta saka kafin ta fitan?
Kansa ya girgiza ya ce" Mahmahna, dama so nake ki saka a sayo min kaya na maza haka datijo da kuma na mata datijuwa masu laushi zan turo a amsa, tunda kunna kasuwar ku siya"
Mama ta amsa shi ta kashe wayarta ta ci gaba da kallon yan matan tana murmushi da farin cikin yadda bayan ta masu gargadin su saki jiki da iya bata son yadda suke wani yin shiru da zarar sun ganta ta tirsasa su zabar kayan da kansu hakan ya sa suka fara sakin jiki da ita, tana gannin irin yadda suka san kan kaya hakan ua sakata tunanin son sannin su wanene su, aman kuma ta barawa ranta har ko zuwa gobe haka dan ba zata bari a jima sosai bata tambayesu ba kar ya daga bai yi shawara ya tafi da su ba
Karar shigowar message wayarta ya sakata budawa tana dubawa, domin a shagon nan da suke na Elhaji Mustapha mai naira ne, mutumen CHIEF OF ARMY ne, tunda suka zo komai yake tsaye da kansa da yarensa zagaye da su, du abinda tace sunna so da kansa yake bada damar a zo da abin idan ta ce da yawa sosai suke so sai ya shiga gaba a je da su , watau yana tsaye kan motsinsu da dukan bukatunsu a cikin kasuwar
*Mamahnah idan zata sayi abayoyin nan plz ba damamu ba, ba kuma masu botira ba*
Mesage din da ta karanta kennan daga number son dinta
A hankali ta dago dubanta ta sauke kan IBTISAM dake gwada wani takalmi mai ruwan orange a kafarta tana kyakyatawa NAHIDT dariya wace ta saka wani tana kai kawo tana fadin yaya ta ganta a gaban Malan
Samun kanta ta yi da sakin wadatacen murmushi tana ayana abubuwa a kasan zuciyarta, ciki harda tunanin kennan ba maza ke birge shi ba? Kennan zata ga irin ranar nan itama? To Allah ta tuba ai sai inda karfinta ya kare a kyautatawa yarinyar nan, hakan ya sa ta mike ta yi wahen Elhajin ta fada masa kayan barci na yan matan take so masu yawan gaske, ta sanar masa a hada masu kaya masu sunnan kaya, sanann ta bada sakon MUHAY din na kayan datijai da yace yana so a siyo masa ta tabata zai yi talafi ne , nan ta shiga zabar lesuka a layin VIP lesh
Sun yi yama sosai a cikin kasuwa , sun kuma loda kayan a bayan mota Elhaji Mustapha ya ce za'a kai gidan, sun sayi jerin akwatuna masu masifar kyau wa'inda suka ruda yan matan sosai kafin suke shigewa motarsu a jasu da sojawan dake biye da su suka dauki hanyar wajen aikinsa domin ta tambaya an ce mata yana cen
Nahidt ta cenza harshe zuwa yaren buzanci ta ce" Ibtin Abanta kayan nan har mu mutu ba zamu sanye su duka ba, ni kam abin nan ya tsayar da dukan wani tunanina, ashe alkhairi ke kiranmu da ya bayar da kayanmu"
IBTISAM ta dubeta ta ce" wai meye zaki kama ce min IBTISAM bayan kin san bana son sunnan, kuma ki daina cenza harshe a gaban mutanen da basu iya yarenki ba, ba kyau kin sani sarai, kuma mamansa ce fa kar ta yi tunanin muna yi da ita ne NAHIDT "
NAHIDT ta gyada kanta da hausa ta ce" Santin kayan ne sun kasa barina, Mama Allah ya kara budi duniya da kiyama"
Mama ta yi murmushi still tana kallon yan matan da fasara komai idan suka yi a zuciyarta, Buzanci yarenta ne na mahaifiya, ta iya yaren tamkar yadda ta iya yaren Hausa domin a lokacin yar uwar mahaifiyarta ke daukanta ta tafi da ita domin itace bata da kiywa koda sunna jarirai, ga yar uwarta da kuka kamar me, wannan ya sa ake daukar mata dayar a taimaka mata dan ta samu sasaucin aikace aikacenta ga aikin gwamnati, hakan ya sa ita ta iya buzanci sosai.....aman kuma bata koyawa MUHAY ba, asalima yaren na yi mata missing a harshenta dan bata da wanda zasu zabta da shi da yaren a kusa kusan nan,
Murmushi ta sake yi tana kallon baban yaron MUHAY, watau yaron amanarsa na hannun damarsa da ya zo yana gaishe su bayan an bude masu motar
Da mutunci da mutuntawa ta amsa shi sannan ta bashi umarnin sauke kayan dake wajen sojawan motar baya
Ana saukewa suka yi tafiyarsu basu shiga ba, domin dama ai kayan suka kawo, ba shiga suka zo yi ba............
🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥
*ALK'ALAMIN K'ADDARA TA*
💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥
*The Hero writer*
*SAJIDA*
_Bismillahir rahamanir rahim_
PAGE:. 4️⃣1️⃣
*P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽*
*S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ*
*S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞*
*T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻*
1 *yar mahaukaciya*
2 *Banida zabi*
3 *Duk karyar kada*
4 *Baka ce*
5 *Daga tafiya daukar soja*
6 *Kutkale*
7 *Makauniya ce*
8 *Mage mai kwanciyar daukar rai*
9 *Duk nisan jifa*
10 *Dutse*
11 *Idan Ka Raina Inda Kake*.
12 *Neman Na Kaina*
13 *WATA KOKOWAR*
*The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA*
*WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓*
Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748
Amina Maikudi Abdullahi
GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi.
Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar
08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo.
Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618
Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din
Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰
Ba shi ya bar wajen aikin nan ba sai da dare, harta abinci a nan ya ci , sai da ya gamsu da kular da suke samu , da karin ruwan da aka jona masu saboda yinwa, da result din gwaje gwajensu, da treatment din da aka shiga yi masu na rashin lafiyar da aka gani tare da su, ya ajiye masu tsaro a kofarsu, sannan ya tafi da niyar sai da safe in sha Allah zai dawo
Tun kayan da ya kwana da su ne a jikinsa , hakan ya sa babar bukatarsa ya yi wanka ya cenza, duda son da yake ya je ya ga da abinda ta je kasuwa , idan har wannan abayar tata ce sai ya bala mata kai, dan ya kula sam bata gane yarensa, aman kuma yana so ya cire datin jikinsa sosai
Ya jima yana kula da tsaftar jikinsa har ya yi ya gama, ya saka jalabiya a saman gajeran wandonsa sannam ya fito dan ya budewa wanda ya buga masa tun shigowarsa
Yana budewa ya juya ya koma saman kujera ya zauna yana kallonta
Ta sha ado na gani na fada masha Allah
Ba laifi yarinyar kyakyawace sannan ta iya kwaliya dan kuwa ta iya bata lokaci tana tsara kwaliyarta abinta
Ajiye abinda ta shigo da shi ta yi saman table a gabansa, sanann ta duka har kasa gabanta na faduwa ta gaishe shi da tsoron abinda ke iya zuwa ya dawo
Idannuwansa ya dauke a kanta ya amsa gaisuwarta a gajarce sannan ya sake maidawa saman kular abincin da ta shigo da ita
Sake kallonta ya yi yana lumshe idannuwansa a hankali ya ce" Zuba"
Wani irin farin ciki ne ya kamata jin ya ce ta zuba masa abincin,
Mikewa ta yi ta shiga zubawar har hannunta na rawa, sai dai bayan t zuba rice din da ta yiwa wata dahuwa mai kyau sai hannunta ya gaza bude miyar
Gaba daya yannayinta ya nuna rashin gaskiyar dake tatare da miyar, sannan karara alamu suka nuna kansu na yanzu ne wani abin ya cenza mata ra'ayin da ta shigo da shi
Ajiyar zuciya ya sauke ya mike yana daukan ky dinsa ya ce" Dauke"
Jikinta ne ya fara rawa tana kallonsa , muryarta na rawa ta ce" Ganaral "
Juyowa ya yi ya sauke manyan idannuwansa a saman fuskarta hakan ya saka ta fashe da kuka tana ajiye plate din saman table din ta ce" Ganaral har gori ake yi min cewar da ni da banza du daya a gidan nan, Ganaral aure ka kara a gabana kana jan hannunta, ita kana sonta ko? Ganaral nima ai matarka ce me yasa ba zaka mayar da ni matarka mai sunnan matarka ba? Ganaral ko ban cencenci hakan ba?"
Idannuwansa ya lumshe a hankali ya taka ya karasa gabanta ya tsaya
Kanta da ta sada ya saka lalausan hannunsa ya dago habarta yana kallon fuskarta ya shiga fadin" kina da kyau Masha Allah, sannan kina da kannanun shekaru masha Allah, sai dai na riga na kamu da rashin yarda da ke, wanda hakan na nufin ina iya zama da ke aman koda yaushe da tsamtsamcinki a zuciyata, u see na san komai tunda aka fara, na so kwarai ki yi kokari ki ci jarabawar da ake kawo maki, na kara matse maki lamba dan ba zan yi wasan raba shinfidata da wanda da zarar na bata masa yake iya daukan mataki mai muni a kaina ba, duda ina son gwadawa duniya cewar Mata sunne ababen rayuwata ba maza ba, ina son gannin masu kirana da Papah dan na haifa, sai dai yannayin rayuwata ya zo da hatsarin da sai na auna, ba dan na isa na kare abinda Allah ya kadarto min ba, aman kuma kakin dake jikina ce ke sakani bincike ba ji ba gani........."
Ya saurara gannin yadda ta kwalalo idannuwanta waje gaba daya, sannan ta dafe kirjinta gabanta na faduwa jikinta na rawa
A sanyaye ya ce" Na so ki fi karfinsu, da suka kirayeki ki ce da su ke yar malam ce, gidanku alkur'ani kuka rike, ki yi anfani da sanninki cewar dukkan tsanani yana tare da sauki, ki maka ni da adu'o'i , da ta yiwu yanzu nan dinki ya tasa......." Ya fada yana shafa cikinta a hankali ya sake kallon fuskarta ya ce" Sai dai kashhhhhhhhhhhh............."
Daga haka ya saketa ya juya da niyar shigewa dakinsa na barci, sai kuma ya juyo a dan kausashe ya ce" Kuma itama ba sonta nake yi ba!"
Daga haka ya shige ya zauna bakin bed yana maida numfashi sannan ya dauko wayar da yake sauraro da ita ya zauna zaman jira
A haukace ta kashe kayan da wani irin sauri cikinta na juyawa ta yi bangarenta
Tana shiga bayi ta zarce da wayar da suke magana ta haye saman salga jikinta na masifar rawa
Ko idasa sauye abinda ya murda mata cikin bata yi ba kira ya shigo wayar tata
A jirkice ta wawura dan a kasa ta ajiye ko zata iya zubar da abinda ke cikinta ta daga ta saka a kunnenta
"Bani albishir din ya ci" aka fada a zakwonce
Kuka ta fashe da shi bakinta na rawa ta ce" Walahi ya sani, walahi ya san abinda muke aikatawa, kuma ya san ko ku su wanene "
Gaban mai kiran ne ya kwonci kwonci ya bada rarararassss ras ras ras rassssssssssssss, shiru ne ya dauki wajen na dan lokaci kafin kitttttt a kashe kiran
MUHAY dake zaune a saman gadonsa ya yi dan murmushi ya ajiye wayar a aljihunsa ya mike a nutse ya fito ua fice bayan ya duba agogo da tunanin Allah ya sa Mamah bata yi barci ba yanzun
Dadadan kanshin turaran da ya kasa gane na ruwa ne ko na wuta ya daki hancinsa a lokacin da ya bude falon
A hankali idannuwansa suka sauka a kan kayayaki manyan bokitai manya manya sosai , ga wasu manyan ledoji shake da kaya a cikinsu, ga manyan galoli masu dauke da turarukan ruwa, harda su turmin karfe da tabaryarsa da katon ludayi a ajiye a saman cikinta, ita kuma ta yi barci a ringyeshe saman doguwar kujera kafarta daya a kasa dayar a mike sambal saman kujerar
Yanzunma dogon wando ne a jikinta har kasa , kuma damame ne , sannan rigar dake jikinta gwara ta jiyan ta fi arzikin rufewa dan dai a sake take rigar sannan barcin da ya kwasheta ne ya saka rigar dagewa har cikinta ya bayana a fili
Aiki ne suka raba, duba da suka ce da Mama sun iya hada turaran wuta ta saka suka yi list aka kawo shine fa ta zabi aikin harhada turaran da itacen turaren, su kuma suka shige kicin Nahidt zata kiyawa Mama yadda ake soya garin turaren da kuma icen da suke sim soyawa kafin su hada shi, shine ta fara barci ya kwasheta domin gajiyartama ta gaji yau din nan kokarine take yi karfi da yaji dan Nahidt ta fada mata cewar karfa ta ja abinda maman sojan cen ta tsaneta ko ba komai a rabu ana begen junna ya fi a rabu da ana tsine hali, shi yasa ta dage take kakau da komai, balema Maman kanta gaba daya ta tare a tare da su da dukkan motsinsu da nan nan da su, har mamakinta suke yi yadda komai suka yi sai ya sakata sakin murmushi
Kansa ya cire daga wajen kicin da yake jiyo dariyar Nahidt da ta mamansaa da mamakin lamari na mata ya dan dafe jikin kujerar yana auna awanin da suka yi tare, aman shine har suka sake da junna haka suka zama kamar wasu da suka jima da sannin junnansu? To shi ta yayama zai iya sakewa haka da mutun daga haduwa?
A hankali ya mika hannunsa dan ya dauke ludayin dake saman cikinta dan harda turare a jikinsa ta dora a saman jikinta ta yi barci
A zabure ta farka tana rike Ludayin tana fadin" Idan aka hade ruwan da itacen aka barsu suka kwana sun fi tsumuwa sosai ta yadda idan akai sauran hade haden kayan kamshin zai kasance kamshinsa mai kama daki.......... Lah da kaine???????" Ta karashe da dan nuna alamun mamakin da shine take gayar maganar nan, ita ta zata ai su Nahidht ne
Hannayenta ta daga a hankali ta shiga yin mika wace barcin da ta fara ne ya hadasa mata ita ba wani abin ba
A hankali ya bi hamatarta da kallo wace ya yi mamakin ganninta sumul kakal ba dis din gashi sannan ba alamun dati a tatare da ita, sumul din wajen abin sha'awa kamar ba hamata ba da kuma kirjinta da ta bankaro dan yin hamarta mai ma'ana ( Maganin bakin kasan hamata, wani lokacin zamu ga mutun ko fari ne hamatarsa tana da dan duhu, idan kuwa yana kwaikwaita kwaikin hamatar tana da baki marar kyau, idan kuma shi din baki ne wahen hamatar yakan fita daban sosai, idan aka taki rashin sa'a mai gidansa ba abinda ke haukata shi irin ya ringa gannin uwar gida na mika ai ba dadi ka ringa daga hannaye hamata na neman saka amai koda bata hamami, maganin wannan da shi da bakin raba rabar kafafuwa, watau cinyoyi wajen dake haduwa shine BICARBONATE, zan hada posting din da hoton nawa Bicarbonate din, zakina yanka lemun tsami ki dan zuba garin bicarbonate