Showing 213001 words to 216000 words out of 226733 words

Chapter 72 - Alkalamin Kaddara ta Complete Hausa Novel

Sajida   

11 Sep 2025

7986

a haka ya dago fuskarta ya hade bakinsu yana bata kulawa cikin nutsuwa da rawar jiki da muradin lamarin da dukan karfinsa da zuciya daya
Sosai suka rikita junna, har ya zo neman hanyarsa kamar yadda ya saba
Bayan ya gama adu'arsa ya zuba mata ido da mahaukacin mamakinta gannin ta juya ta rike kujerar da kyau sannan ta bashi wata damar da bai tana tunanin zata iya kwatanta hakan ba
Sai da ya yi irin na bijimin doki sannan ya afka a cikin lamarin da dole a yau bakinsa sai dai ya garza ihun nan domin ya zo kan gabar da ba halin waigawa baya ko gane kar a ji, hadalima a ji din bai dame shi mudin zai samu ya sada gari da garin nan

Muryarsa a haukace yake ambaton sunnan da sunna kamar haka" Babynarrrrrrrrh, ina son ki, IBTISAM tun ranar da wannan ya sake ki ni kuma sai nake fatan kar wani ya daukar min, IBTISAM i love u so much............" (🥺 haba dai wace bata gyara ita ta sani 🙄, ke fa ki gyara koda ba zai yaba ba ki ji dadinkimma ya wadatas!")

Da wannan ya idasa yada manufarsa a kanta sannan ya kwontar da ita a jikinsa a hankali yana sake shafa jikinta a sanyaye ya ce" Ibtinah?"

Shuwwa da ta sha wuya harda ta sadaka da kyar ta iya dan motsa hannunta dake nuni da ta amsa
A sanyaye ya ce" Ina son ki......."

Ido ta lumshe da mahaukacin karfi tana jin yadda abu ke mata yawo a sasan jikinta
A hankali ta sake dora hannun nata a daidai kirjinsa tana jin yadda kirjin nasa ke dokawa da karfi
A hankali ya ce" zaki so ni watarana? Zaki so nihhhhh?"

A hankali ta dago kanta tana kallon fuskarsa
MUHAY ya gama kasheta da dukan sharuda na kyau da nagarta
A hankali ta maida kan nata ta kwontar dan zazabi ke ta son kayar da ita kuma bata so ya gane dan yana iya matsa tafiyarsu
Ta rungume shi itama ta ce" MUHAY, wace mace ce zata ki sonka?????"
Da sauri ya tari numfashinta yana fadin" ba maganar wata ta so ni ba nake, maganar matatah ta so ni ne damuwatahhhhhhhhhhh"

"Ina sonkahhhhhhhhhhhhhhhhhhhhh" ta fada a raunane tana dagowa ta dora da fadin" har ji nake kamar zan mutu idan na tuna kana iya son wasuna kuma halal ne........................................, MUHAY sai na ji nan dina na zafi sosai......." Sai kawai ta fashe da kuka wanda ba shi ba ita kanta dake yin kukan tana yinsa ne a rashin dalili, tana kuma fara shi ta ringa tambayar kanta to me na kukan? Aman sai ta ji kamar wani abu ne ke so dole ta yi kukan nan, haka na dazu ita ta fara shi ne da niyar zata cenza raayinsa da tabara sai ga furkarta na hawayen, kai ta tabata rashin Nahidt a kusa da ita ne take aon zama wata lazy girl!

Shi kam lalle ya samu kansa a farin ciki mai tsanani, harma yake tunanin kyautar nan da ya tanadar mata kamar ta yi kadan ko dan amsa masa da kalmar so din da ta yi
Dan haka ya sake rungumeta a jikinsa yana mai ta faman yi mata godiya da sake nuna mata soyayar a aikace sannan ya mike ya dauketa cimak ya yi bayi da ita dan su shirya kawai su daga domin ya kula idan basu tafi ba komai na iya faruwa, itama NAHIDt din dan wani tsohon wulakanci yau tunda safe ta kwala masu kira bayan jiya wuni suka yi sunna neman layinta wai barci ta wuni yi dan rainin hankali kuma ana tsaka da wayar da ita ta sake komawa barcin!

Da wuri wuri suka shirya aka fitar da dukan akwatunnan da ya fitar sannan ya koma ya fito da ita ta sha bakaken kayan da ya zaba mata da su nikaf baki sannan suka kama hanyarsu tafia ta awa biyu rakkkkkkkkkkkkkkkkkkk sai fatan sauka lafiya...............

Tun a cikin jirgin jikinta ya sake dumewa da zafi, aman sai ta ki yarda ya gane domin yana zaune ne da jarida a hannunsa ita kuma ta bude iPad dinta tana game, zafin jikin ya sakata ajiyewa a hankali tana dan nadewa ta jinginar da bayanta tana lumshe ido hadi da tunanin ko sauro ya cijeta ne bata sani ba? Ta yi shiru a kwoncen da take

Jirgi na sauka kasa ya mika hannunsa dan ya tasheta a nan ya ji zafin da jikinta ya dauka mai yawan gaske,
A rikice ya sake dagota yana kallon fuskarta bayan ya yaye nikaf din muryarsa har tana neman hadewa dan gagawa ya ce" Bb baki da lafiya ne ? Na ji jikinki zafi , to aman ai ba haka muka fito ba, subahannalah Ibti................








I'm sorry sistersAlk kdr 7️⃣5️⃣


A rikice ya sake dagowa yana taba wuyanta da kyau hadi da rikota a jikinsa yana mai kai dubansa wajen agogon hannunsa da saurara tafiyar da jirgin ya rage sosai yana tsayawa ne da zarar ya gama tsayawa kowa zai sauka ne

Du ya rasa me zai yi ko zai ce, ya maida ita jikinsa ne ya riketa sosai yana ta jiraa a gama daidaita komai shima ya sauka kamar yadda pasinger ke sauka

A jikinsa yake saukowa da ita, ya so daukanta aman ta nuna masa ita fa aa, ta yiwu a yan daukansu da bakin kunya ita dai aa da sauki ai jikinta

Ai kam motocin fada sun zo hakama na gidan sojoji sun zo
Bai tsaya wata wata ba ya shige daya ya bada umarnin a kaisu gidansu du kuwa da irin yadda ta nemi da su fara wucewa ta ga Nahidt din, sai ya nuna sam bai san zancen ba, dole ta hakura akai masu rakiya har gidan nasu ya salamu mutane yama ki yarda ta gaisa da kowa cewar zata huta bata jin jikinta

Basu jima da zama a saman babar kujera ba Likita ta shigo, ko abincin da aka gabatar masu basu iya duba ba domin ita bata jin cin abincAlk7️⃣6️⃣


Rigima suka diba a washe gari sosai, domin ta mike garas da ita bata jin komai, aman MUHAY ya nuna aa babu inda zasu je, bata da lafiya ta yi hakuri har ta huta

Ta dan nuna bacin ranta shima ya ja tunga a kan maganarsa ya tsaya hakan ya sa ta sha rigingimunta aman ya nuna aa babu inda zata je sai ya gamsu da fitar nata
Dole sai waya ta ringa yi da yar uwarta, mamanta kuwa sai da ta tabatar mata baya nan sannan suka yi waya ta bata shawarwari naa yadda zata iya kula da kanta ba tare da ta wahala sosai ba, duda ta tabatar mata ba za'a yi mutun ya samu ciki kuma ace babu abinda zai same shi na dan rashin jin dadin jiki, ta jure ta ringa karfafa jikinta ko ba dadi in sha Allah zai wuce lokaci ne, sannan kar ta ji saboda maganar son zuwa ta tayar masa da hankali, lafiyarta shi suke so, a nan ta bata mahaifinta, irin yadda ya ringa mata tambayoyin yaya jikinta sai da ta ji wani iri da tariym kunyar kennan shima ya ji? Shinema ya nuna idan aka kwana biyu bata zo ba shi kam zai zo ya ganta domin shi hankalinsa a wajenta ya kasa samun nutsuwar zuciyarsa da tunanin yar autarsa
Wannan ya sanyaya mata zuciya har ta watsar da komai suke kwasar waya da NAHIDt da Fauzy sai yyyanta lokaci zuwa lokaci, wayarma idan baya nan domin idan yana gidan ya kama faman fadin ta dan huta mana, ko ya suka yi ido hudu sai yayi alamar wayar ta isa haka, ita kam har lamari na kar fa ka isheni take nuna masa aman ba ruwansa babu abinda ya dame shi shi ta lalamin abinda yake cikinta yake yi

A bangaren Nahidt kuwa tunda aka shigar da ita bangaren Malan zata iya cewa bata ga hasken rana ba har yau da ta kama kwana uku cirrr tana tare da Malan

A yau ya yi safiyar tafiya wani kauyen da yake yi masu rijiya da ginnin masalaci domin an tabatar masa aikin ya kamala to zai je ne ya basu damar anfannuwa da Wajen da kuma barin komai a hannun mai anguwar anguwanni ukun da aka yiwa rijiyoyin sai ta masalacin da kuma tsaftar masalacin idan aka dora limamin kauyen mai nagarta

Cikin nutsuwa take takawa bayan ta gama shiryawa ta je bangaren Hajia Malama

Sosai ta rage tsayinta tana gaisheta da murmushi, Malama da sauri ta saka hannayenta tana mikar da ita hadi da nuna mata lalala ta daina haka sai ta saka ta ji wani iri ,
Murmushin dai ta kuma yi tana yaba tsaftar wajen, sannan ta fada mata cewa zata bude bangarenta ne duba da yau ta cika kwana uku, ta nuna mata tana so ta taimaka mata a tsayar da kwanakin nan a iya ukun nan dan kamanta adalci a zamantakewar ba tare da rai ya zo yana baci a kan maganar da sunna iya fahimtar junna

A nan Malama ta yi mamakin yadda ra iya wannan tunanin, sai kuma ta ji ta gamsu da maganarta domin ko ba komai za'a kwontarwa da Malan din hankali dan idan ta Furera za'a bi kulun a raba hali babu abinda ya dameta, da wannan ta nuna mata in sha Allah zata kwatanta aman idan Malan ya nuna aa baya muradin hakan ta yi mata alfarmar ti masa biyaya, domin faein cikinsa suke nema ba akasin hakan ba

Ita dinma sai ta gamsu da hakan, sannan ta nemi da ta yi mata rakiya dan Allah

Sosai malama ta ji dadin karamcin da ta yi mata, haka kuma ta nuna mata su karasa bangaren Furerama a sanar mata ta fito su je, dan samun kyakyawar fahimta da zumunci a tsakani

Ita dai bata da damuwa da hakan, duda ta san Furerar akoy lamari na raini a tare da ita, aman a gidan ita din ba sarauniyarta bace, kishiyarta ce, wace ta aure mata miji ya zamto mijinsu a tare, idanma tana jin haushinta a yanzun tana mata uzuri, yarinyar ta ji maza tana kuma kishin maza ne.....ita da kanta da ba dan kar a ce ta yi gagawa ba kuma kar ace ku ga fa dan Adam da ta nuna cewa tanaa kishin Malan harda mu'amalarsa da matayensa, balle idan ta tuna wanene Malan a daka......sai ta ji ko muryarsa tana kishin wata ra jiye mata bale har a kai ga bada karatu.....Makaan ba dai zazafan zikiri ba

Tana waya a zaune saman cafet dinta tana kyakyata daria sama sama suka shigo, sai kuma ta gimshe dariyar da farko kafin ta ci gaba da wayar tata
Sunna tsaye ne da farko, duba da waya mai dakin take bata masu alamun zama ba sannan bata nuna zata katse kiran dan ra amshe su ba duba da bakinta ne masu mahinmanci, watar kuwa na nuni da kawa ne take irin ta nesa din nan domin hirar bata da wani mahinmanci ko ma'ana mai kyau, aman cikin ikon Allah sai ta yi kamar bata san Allah ya yi ruwansu a wajen ba ta ci gaba da wayarta hadi da wani abu kamar tana yadda masu zafafan habaici domin tana yi tana magana kamar haka" Ke na raba ki da bariki kawata, haka kuma na raba ki da munafuki!"

Murmushi Nahidt ta yi tana kallon fallin sama da kasa
Gaskiya fallonta a kawace yake da kaya kamar yadda na Hajia yake, duda nan din kanshin wajen daban, aman itama ba datin a zo a gani sai jifa jifa irin wajen TV , da abin turaren dake falon

Dan murmushi ta yi tana sake juyowa ta Ga Malama a tsayenta take baiwar Allah gashi ta amnyace su gaba dayansu aman Furera na dirza mata ba dadi, duda ta san kishi duniya ne aman Kuma Malamar ai tana kamanta adalci, ya dace a yi mata itama komai kadan dinsa.....ita fa ta fara wanka Malan kafin wani ya samu, Uwar gida ai uwar gida ce koda me ka zo ta fika sai dai idan ita ta wulakantar da kanta, wannan kuma babu abinda za'a iya yi dan a tarota

Sake juyowa ta yi tana mata kallon ki fa ankare Furera, aman sai ta ga Furerar kuwa ita take satar kallo da yannayi irin na raini

Murmushi ta yi ta karasa saman kujerar zaman mutun daya ta haye tana dan dage hijab din jikinta hakan ya sa kafafuwanta suka bayana da safa jikinsu da kuma kwabrinta mai hasken fari kalll

Daga Malamar har Furerar kallonta suka yi domin ta yi zama ne irin na dora kafa daya kan daya ta kuma dauki Cmand ta cire amsa kuwar da Furera ta saka ta shiga duduba tashohin tvn dakin hankali kwonce

Da sauri Furera ta kashe kiran tana mata kallon kanki daya kuwa? Sannan ta ce" Malama lafiya ? Ya da shigo min bangare ki haye min saman kujera bayan nu ina zaune a saman cafet sannan ki shiga min tabe tabe ko an fada maki ko'inama naku ne? Ko kuma an fada maki ni baiwarki ce da zaki shigo min bangare ki zuba min sarauta?"

Sai da NAHIDt ta dan kalli sama sai kuma ta wannan idannuwanta a saman fuskarta tana fadin" kusan haka, sai dai ba baiwa ne sunnan abin ba kuma ba maganar sarauta a nan ai Furera, magana ce ta mu ba wulakantatu bane da zamu zo kina wani waya naa shirme ki kasa karama bakinki.....wannan ba aikin ilimi bane sam, ba kuma aikin wayaye bane............sai ki saka na rainaki mana salama fa muka yi har sau uku ke bakya son amincin ne? Naga kuma ita wadda kuke wayar ta gama amayar da na cikinta ta gaji da jin jajenki haka ......."

Ido Malama ta zarro kafin ta yi magana Furera ta mike tsaye ta nufo wajen da NAHIDt take , sai da ta kusan isa da sauri malama ta tare ta shiga tsakani cike da kula tana fadin" Menene haka? Kun ga dan Allah kar ku fara domin hakan bashi da wani anfani"

Da sauri rai Bace Furera ta ce" Kin ga Hajia kawai ki matsa min, ki maysa min babu ruwanki idan kuwa shigar mata zaki yi sai ki shiga, aman ba zan tsaya a mareni sannan a tsinkan jaka ba, karya take yi walahi, ta yi kadan, idan takamarta wani abu to nima ba banza bace ba kuma bare bace, in ubanta sarki ne nima Ubana ubana ne!, Da take maganar ina waya tana tsaye ita din banza ita din wofi zan katse wayata saboda ita? Walahi bata isa ba ko ubanda ya haifeta bai isa ba!"

Nahidt ta sake yin murmushi tana kallonta ta ce" Aman na yi mamaki, a gidan Malan ? Koda yake a ko'ina akoy zakkah, ni na kasamce ta gidanmu na kuma zo na tarda ta gidan Malan, Aman Furera da kike fadin wai idan Ubana sarki ne kema ubanki ubanki ne waye shi Uban naki a cikin matsayin da ubangiji ya nada bawa ya kuma yi nuni da ku girmama shuwagabanninku? Allah ne ya ce ki girmana ba ni ba bale ki ce zan kawo maki raini.......a kula dan Allah"

Watau ita Furera na magana ne tamkar tana fadawa wani a waje, ita kuma NAHIDT tana yi kasa kasa sosai , shi yasa du suka rikita malama da bata ji ba, bata gani ba, a karro na biyu ta sake hade hannayenta tana fadin" Nahidt dan Allah tashi mu tafi kin ji? Bana son fitina bana son rigima yanzun idan malan ya dawo me zamu ce masa ne? Haba dan Allah ku yi hakuri hakanan mana tashi mu je dama cewa na yi ta zo mu gaisheki sannan mu he mu rakata bangarenta Kuma mu hadu mu yiwa malan maganar kwanakin da ta dibarwa kanta, tunda haka ne ki yi hakuri Furera bara mu tafi"

Furera ta ja tsaki tana watsawa Hajiar harara ta ce" Haka fa, gaba daya sai da aka yi walkiya aka ga walen kaza!, Sai ki je Allah ya sa a maki jakadiyar gidan sarauta ko kya ci ribar wannan shishigin, wai wani rakiya raka wa? Ko ba'a rakata ba zata kai kanta , ke koda ba'a kawota ba jiya zata kawo kanta ne, baki san yadda suka yi fice ba kennan? Ai bariki jaraba ce!, Shi dan bariki ai ko yaya ka hada tafiyarka da shi ka shiga uku ka lalace, dan iskan? Kunyar wa yake ji? An dai ji kunya walahi duniya da kiyama! Ana yawon ta........"

"Ke dillah yi min shiru ko na nada maki duka a cikin falon nan sannan na daureki a rana a cikin gidan nan , kin san kafin Malan ya dawo kin gama gane akoy rana akoy inuwa akoy kuma Allah dake kallonki! Banza shashasha, idan kina fada kina na kuma zagi ki kiyaye harshenki, gwara ki duduran ashar ki huce da ki ringa zagin kadarata!, Abinda na ba baya yana iya zamtowa wanda zaki fuskanta, idan baki gane yarena ba ki ci gaba da kwatanta aiki irin na mahaukata, akoy ranar kin dilaci...., Kuma ki ce min tak a wajen nan ki ga idan Hajia zata iya raba tsakanina da ke, zan maki aiki ne irin na yar bariki na yi maki duka na mutuwa sannan na tsatsaga maki fuska da bakin da ba'a gasa maki ba, Ke Furera ki fa bar balaki ya yi barci, walahi na ce na zubar da makaman tashanci aman idan kika kaini bango zan dauko na fuskanceki mu yaki junna daya ta kashe daya!, Idan ke naki haukan mai dakatwa ne nawa hauka ne na mahaukacin kare!, Bana ji bana gani Furera, namu fadan ba irin naku bane, gaskiya ne da aka kiremu y'ayan agula, gaskiya ne da aka ce tamkar yayan duwatsu haka muke, kuma gaskiya ne da aka ce bamu da mutunci sai na shafa fatiha!, Ki rike mutuncinki ........" Ta fada a tsawace bayan ta mike ta zagaye hajia ta damki kwalar Furerar da bata shiryawa hakan ba hakan ya sa take ta mutsu mutsu din kwatar kanta aman tai mata riko na balaki ta hade garda habarta ta damka

Jikin hajia ne ya kwashi bari, ta dora hannunta a kai tana zarro ido harshenta na rawa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login