Showing 111001 words to 114000 words out of 226733 words
ko ba komai Shuwwar mun fa ga dadin rayuwa ko yau muka koma ba laifi Allah dai ya amshi tubanmu"
Ita kam SHUWWA gaba daya jikinta karra mutuwa yake yi, hakan ya sa itama ta barsu a nan aman ta dauki jakarta yar hannu ta fice
Itama Nahidt din binta take a baya har suka shige motar da aka nuna masu
Daga nan basu zame ko'ina ba sai filin jirgin sojoji inda jirgin CHIEF of army yake
Sunnaa zuwa an gama shiri dama su kadai ake jira hakan ya sa suka bi bayansa yana hawa sunna biye da shi har suka shige sannan aka rufe Jirgin ya dan tafiya kadan ya daga domin ba mai yin doguwar tafiya kafin ya daga bane
Ajiyar zuciya take saukewa tana kallon waje daya, zuciyarta cike take da tunanin abinda ta gani a lokacin da zasu fito daga balbalin gidansa
Saurayin nan yana cikin masu yi masu aiki a da, a yanzu me ya kawo shi?
Sharewa ta yi domin dai a gidan sojoji ne, yana da damar zuwa irin na kowa a duk lokacin da ya yi ra'ayin hakan, bale tafia ogansu zai yi ai dan ya zo cikin masu masa Allah ya tsare ba damuwa bane
Kanta ta dan girgiza ta dube shi, tunda ya lumshe idannuwansa bai bude ba, a hankali take bin bak'ar rigar dake jikinsa da kallo wace bata kama shi sosai ba har zuwa hannayensa
Jijiyoyin hannayen suka fi dauke mata hankali,
Dan ajiyar zuciya ta sauke a hankali ta lumshe idannuwanta itama tana dora kanta a gefen kafadar Nahidt
Nahidt ta yi dan murmushi tana cire kanta a kansu, domin dukan motsinsu kallo take tana kuma binsu da fasara a kasan zuciyarta
Sun sauka lafiya, a nan ya rabu da sojojin da suke tare, ya amshi mota daya ya tuka su, kasancewar dare ya fara tsalawa ya sa du suke lulumin barci har suka karaso gidan CHIEF OF ARMY
Nan idannuwansu suka bude tarrrr sunna bin tsaro da tsarin ginnin da kallo
Bai zame ko'ina ba sai cen ciki bangaren matan ya parka motar ya bude ya fito yana lumshe idannuwansa domin yinwa yake ji, ga gajiya, ga bacin rai
"Um, kamar ba za'a mutu ba jama'a" ta fada tana waigawa tana sake kallon yannayin gidan
Shima da yake kallonta gannin botiran rigar daga kasa har sun babale hakan ya sa sosai yanzu aka fi gannin tsarin halitarta ya tabe baki a kasan zuciyarsa ya ayana 'ko dai kina abu kamar ba zaki mutu ba'
Gaba ya yi, hakan ya sa suka bishi da dan sauri gaba dayansu
Babar kofar ya kama ya dan kwankwasa kafin ya bude ya tura da salama a Bakinsa
Da sauri ta mike daga zaunen da take tunda ya ce da ita gasunnan zuwa take zaune da carbi a hannunta hankalinta a tashe
Da sauri ta karaso tana riko hannayensa tana duduba fuskarsa da hannayensa ta shiga fadin" MUHAY me yake damunka? Me ya sa ka fito da daren nan, wani abu ya faru ne? tell me Son me yake faruwa da kai, dan Allah yau ka fada min abinda yake damunka ka ji? Ka sanar min ko hankalina zai kwonta ka ji?"
A hankali ya rike hannayen nata dan ya tsayar da ita waje daya ya dago da hannayen nata kusa da bakinsa kasa kasa ya ce" mahmanah, mamah me yasa baki yi barci ba har irin wannan lokacin?"
A hankali ta ce" Kana tunanin zan iya rintsawa ne?, Ka ce zaka taso fa, ta yaya zan iya samun nutsuwa dan Allah?"
Ajiyar Zuciya ya sauke a hankali ya ce" I'm hungry mamahnah"
Cikin nasa ta kalla tana dan kwalalo ido ta dafe gaban goshinta tana fadin" mu je ka zauna na shiga kicin mu je"
Sai da ya kauce a gabansu idannuwanta suka sauka a kansu
Su biyun sunna tsaye a bayansa ne sun zuba masu ido da yannayi na birgewa
Fuskokinsu sun shinfidar da yannayi na birgewa a tatare da su da shaukin kallon soyaya irin ta uwa da d'a, du girman jiki irin nasa da tsarewar gida sai gashi yana magana kamar dai a dan shagwabe duda muryar dai gatanan dai bata da risinawa, aman kuma ta bada amo daban kamar na kana shagwabar nan
Kallonsu take daya bayan daya, idan ta kalli wannan sai ta kalli wancen, hakan ya sa sukaa tsargu harma suka sha jinnin jikinsu
Wani lalausan murmushi ne ya bayana a saman fuskarta ta juyo wajen MUHAY da ya karasa saman kujera ya zauna yana lumshe idannuwansa a sanyaye ta ce" SHUWWAR ? "
Nahidt ta saka hannunta ta dan turo Shuwwar gaba tana Murmushi
A sanyaye Shuwwar ta dan hade hannayenta tana sada dubanta daga kallon Mama kai tsaye
Ta samu kanta da jin nauyi da kunyar maman tamkar a waya da zasu yi magana
Mamah ta saki murmushi tana sake juyawa ta juyo ta kamo hannun Shuwwar a sanyaye ta ce" masha Allah, masha Allah, tamkar balarabiya my daughter masha Allah Marhababikum" ta idasa tana kamo hannun NAHIDTma tana janyo su ciki gaba dayansu
Nan fa mama du ta rikice ta zaunar da su , sunna hada baki wajen gaisheta aman ita fadi take" Bara na je kicin ku zauna bara na shiga kici oh ya Rab MUHAY baka ce da ni da su zaka zo ba, ka taso su da daren nan haka?"
Shi kam kallon maman nasa yake da mamakin farin cikin dake saman fuskarta dan ta gansu
A sanyaye Shuwwar ta ciro ledar dake cikin jakarta tana budewa ta ce" Mamah, kar ki je kicin da daren nan, ga abincinsa da bai ci ba, idan kuma sabo yake so sai na je ki zauna ki huta plz"
A hankali Mama ta juyo tana kallon fuskar SHUWWAR din, haka shima sai ya samu kansa da zubawa fuskarta Ido
Mama na kallon abincin a sanyaye da yannayi na farin ciki ta ce💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥
*ALK'ALAMIN K'ADDARA TA*
💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥
*The Hero writer*
*SAJIDA*
_Bismillahir rahamanir rahim_
PAGE:. 3️⃣8️⃣
*P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽*
*S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ*
*S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞*
*T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻*
1 *yar mahaukaciya*
2 *Banida zabi*
3 *Duk karyar kada*
4 *Baka ce*
5 *Daga tafiya daukar soja*
6 *Kutkale*
7 *Makauniya ce*
8 *Mage mai kwanciyar daukar rai*
9 *Duk nisan jifa*
10 *Dutse*
11 *Idan Ka Raina Inda Kake*.
12 *Neman Na Kaina*
13 *WATA KOKOWAR*
*The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA*
*WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓*
Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748
Amina Maikudi Abdullahi
GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi.
Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar
08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo.
Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618
Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din
Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰
*Sai ta ce " Aunty sajida ina fama da warin gaba, da zarar ya ziyarceni koda bai zuba a ciki ba sai na ji ina dan bugawa, sannan Aunty sajida lokuta da dama sai na ji marata tai min nauyi, ta yiwu ciye ciyen yaji ne? Ni kam ina fama da haka, uwa uba idan ya zo ziyartata Aunty sajida sai na ji kamar zan fasa ihu, bana so zafi na damuna ba dadi......ni kam na fara tsorata da lamarin nan" Amsata a gareta ita ce "Ba komai ke damunki ba sai rashin kuka da jikinki, ke fa mace ce, ana kai mota a yi mata sabisna bale jikin dan Adam ? Ya dace ki gane idan baki yi da gaske ba gaskiya ban san yaya zan kwatanta maki matsalar ba, ki rike abubuwan nan ina mai tabatar maki zaki sameni ki bani labari KANANFARI, GISHIRI, SASAKEN BAURE, LEMUN TSAMI, sun isheki hajiata, ki samu Kananfarinki ki hada da sasaken baure da gishiri, ki dauko lemun tsami kamar kwaya hudu ki yayanka shi a ciki ki tafasa su , da zarar kin sauke ki sirka ta yadda hannunki na hagu zai iya zama a ciki, ki zuba a babar roba ki shiga ki zauna har sai kin ji ya silace ba zafin sai ki zubar, da yamama idan da hali ki kwatanta ki yi kwana uku safe da yama kina aikin nan.......ba wai maganar ziyartar mai gida ba, ko haihuwa kikai yan hudu ba maganar budewa ko wari, na hada maki ne maganin warin jiki, matsi, ke sha kuruminki harda dandano😂........." (Da ace zaku ji voice dinta tana ihun murna bayan kwana biyu da kun garzaya kun gwada wannan lamari, ta ce subannalah wayo mamana Allah ya karra daraja, fitsari nake yi ina lumshe ido, dumi baya barina, jikina santsi ba sai an yi anfani da liquide ba, watau ya zama bashi da dama kamar cingam idan ya gama ma so yake ya yi ta zama a ciki...........da abin ba wahala?) Ba wata wahala kawata ki dan motsa ki gyara kanki ko dan ki ji dadi da kanki komai shekarunki kuwa 🥰🥰🥰🥰🥰*
Mama na kallon abincin ta dan kalle shi ta sake kallon SHUWWAR a zuciyarta tana fatan ya yarda ya ci abincin nan ko dan matarsa ta ji dadi, hakan ya sa a sanyaye da yannayi na farin ciki ta ce" Oh Daughter, masha Allah, aman kin ganshi zai ci kuwa? Son zaka ci?"
A hankali ya dauke idannuwansa daga cikin nata domin itama kallonsa ta yi cikin ido ya sauke a kan mahaifiyarsa
Sai a lokacin shima ya fuskanci kamar a shekarunta ta shiga kicin ko da safe ne da da hali da an sasauta mata an rabata da hakan, domin ba karya mahaifiyarsa shekarunta sun fara ja, ya dace a sasauta mata wasu abubuwan
Kan ledar ya sake maido kansa yana tuna a inda ya san ledar, sai kuma ya cire tunanin ya ce" Zan ci"
Da mamaki, da kuma Murmushi Mama ta amsa cewar bara ta je kicin ta dauko plate
Su dai daga haka basu kuma cewa komai ba har mama ta fito da plate din ta karaso ta amshi ledar ta juye abincin murmushi bai dauke a saman fuskarta ba
Rabawa ta yi gida biyu ta ajiye masa a saman dan table din dake gabansa sannan ta riko nasu tana kallonsu ta ce" Oya mu je ku yi wanka ku ci kuma ku kwonta kafin safe in sha Allah ki koma bangarenku"
Mikewa suka yi su dukansu biyun suka yi ciki bayan sun amshi plate din na hannun Mama
Sunna shiga suka ringa bin dakin da kallo, har zuwa gadon
Wajen da mama ta nuna masu na cin abinci suka nufa suka zauna harda frij da komai ta bude ta ajiye masu ruwa da juss tana kula da yannayinsu sosai ta ce" Ku saki jikinku y'ayana, nan gidanku ne kun ji? Allah ya maku albarka"
Da amen amen suka amsa suka rakata da kallo har ta bar wajen kafin Shuwwar ta mike tana cire abayarta da sauke ajiyar zuciya ta nufi wajen frij ta ciro madarar roba ta bude ta kafa kanta ta lumshe idannuwanta ta shanyr tass tana lumshe ido ta ce" Walahi zafi kamar zan yi tsirara, kai garin nan akoy zafi Nahidt karasa ci bara na yi wanka na dawo dan sai na cenza kayan nan koda zan iya rintsawa a sake"
Nahidt dake idasa cike cikinta dan dazun sun katse mata cin abincinta ta gyada kai tana rakata da kallo ta sake yin murmushi tana fadin" Kai jama'a a dakin barci da wajen cin abinci abu kamar a aljannah
Mama na dawowa a nutse ta idasa shigowa tana kallonsa gannin yana cin abincin ta yi wani murmushin ta zauna tana tsiyaya ruwa a kofi ta ce" Masha Allah, yarinyar mai hankali da nutsuwa"
Dan dakatawa ya yi ya kalli Mama jin ta ambaci hankali da nutsuwa, sai ua rasa da wa take kansa ya gyada ya ce" Uhum "
Mama ta yi murmushi gane da magana a bakinsa ta sake fadin" Wannan din sunna jinni aman basa kama, ko yar uwarta ce?"
Abincin da ya gama sakawa a bakinsa ya cinye domin gashin ya masa dandano a bakinsa ya kalleta yana fadin" Yayarta ce inaga "
Da mamaki Mama ta ce" Kana ga? Baka da tabas? To a ina iyayensu suke ne son?"
Shi kam ya rasa me yasa mama ke masa maganar nan yanzu gaskiya, aman kuma ya sani mama bata son zama da tunanin komai a ranta dan haka ya fuskanceta ya ce" Sun rasu suka ce"
Mama ta sake kura masa ido tana kallonsa kafin ta kankance ta ce" Suka ce? Muhay ban gane me kake son fada min ba, har yanzu baka san wacece matarka ba? Su waye suka ce din yaushe kuma suka ce?"
Cokalin mai yatsu da yar karamar wukar da yake anfani da su ya ajiye a hankali yana kallonta, a nutse ya ce" Mamah, to ni ai ban zauna ba, dazun ne yayar tata ke ta fada cewar su marayu ne iyayensu sun rasu, ni dai daga haka ban san komai ba, ita kuma ai ba'a doguwar magana da ita yanzu aljannunta sa tashi"
Ikon Allah kawai take kallo, wai yaron nan anya lafiyarsa kuwa? Wai yaushe zai fuskanci rayuwa ya ji dadinta? Yanzun yana da mace kamar wannan yana son fahimtar da ita cewar ita dinma yar nesa da nesan ne? Aman gaskiya ba zata lamunta ba, zata kwatanta tata hikimar ko yayane, a nutse ta ce" To dama da yayar tata suka tare ne?"
Kansa ya girgiza yana shan ruwa ya idasa sha a nutse ya ce" Aa, washe gari ta zo , ai inaga ta fitar da miji zan aurarta"
Wani mamakin ne ya sake kashe Mama a zaune, gaba daya komai a dunkule yake bata ya karashe da fada mata shi zai rike yayar matarsa ya aurar? To wai ita din zai zauna da ita din a matsayin iyalin nasa ko yayane?
Zata kuma yin magana Shuwwa ta fito tana ta tare abayar da ta doro saman mayafin abayar da ta daura a jikinta domin ba zata iya maida kayan cen ba ta ce" Mama ba'a shigo mana da akwatunnanmu ba?"
Mama ta waiga tana mikewa ta ce" Akwatunna? To ko a mota aka barsu bara na je na gani?"
Da ido ya kalli Mama tana son mikewa a hankali ya ce" Ba'a zo da su ba"
Ido Shuwwa ta kwalalo tana kallonsa ta ce" Na'am ?"
Kallonsa ya maida kanta gannin yadda ta yi da idon da bakin da hannayen har ta saki abayar dake jikinta
Kin bata amsa ya yi ya shiga kokarin mikewa hakan ya sa ta matso da dan sauri tana son yin magana aman sai ta ga ya zagayeta vai bata damar yin maganar ba ya shiga zagaye falon a nutse yana kallon bangon falon, sannan ya nufi dakin da aka sauke su ya dan kwankwasa ya yi salama
Sai da Nahidt ta amsa ya tura ya shiga
Bai kaleta ba ya ringa bin dakin da kallo, har bayi ko'ina sai da ya duba sannan ya fito ya dawo gaban Mama da itama ke tsayen sunna jiransa da tunanin me yake nema kuma?
Tana gannin ya dawo ta dan gyara tsayuwarta tana cewa" Yalabai , ina nufin akwatunana fa da na aunty da muka kamo ka ce mu bari yarenka zasu dauko, sunne nake tambaya ko sunna cikin mota ne? Duba da komaina a ciki zan cenza na kwonta ne"
Bakinsa ya tabe yana ajiye wayarsa a nan ya juya da niyar tafia bai bata amsa ba hakan ya sa Mama fadin" MUHAY "
Cak ya tsaya yana lumshe idannuwansa ya juyo yana kallonsu ya ce" A ina kika sayi akwatunnan da suke dakinki?"
Tambayar ta zo mata wata iri, hakan ya sa ta dan zuba masa ido kafin ta ce" Ba ni na siya ba, na aurena ne da aka ringa kawo mini"
Da haushi da mamakinta yake kallonta kafin ya girgiza kansa ya ce" Sun haramta a gareki!"
Daga haka ya fice a falon gaba daya, inda ta raka shi da kallo kafin ta karaso kusa da Mama hankali tashe da jin sun haramta a gareta, su wa din? Biyun ko duka? Tana zuwa ta shagwabe fuskarta kamar zata fashe da kuka tana fadin" Lah mama, kayan nawa duka yake nufi? Innalilahi Mama me zan saka to kayana mama, mama kayana"
Mama da wani irin farin ciki ya boye a zuciyarta tana kallon SHUWWAR tamkar ta saka daria a mutunce ta ce" Mu je ki saka wata rigar yanzu, da ke da yar uwarki akoy rigunna dogwaye a nan na anfanina, idan ya so da safe in sha Allah da kaina zan fita da ku Super market ko ku je da yan uwanku, ko a kawo maku ku hada akwatunna idan seti nawa kike so, kar ki damu dama ai bai maki akwatunnan aurenki ba, zai yi su ne ya kuma rama maki naki da ya haramta maki"
Sai a lokacin ta sauke ajiyar Zuciya, aman duda haka ta kasa gane a kan wani dalili zai ce ya bada kayanta? Ina ruwansa da kayanta? Kuma ta tabata wasu kayan har ta mutu ba zata iya maida irinsu ba, haba dai komai kudinsa ai ba zai iya yi mata siyayar maza biyar ba walahi!............(🥺☹️🥺)
___________________________________
"Itace ke tura maka da masu neman ranka son, Ouseina ce ke son kasheka? Idan har Ouseina ce na rantse da Allahn da ya halice ni zan mayar cewa ita din yar uwata ce gefe, na maida raunin yar uwarta gefe, na gurfanar da ita a gaban kotu, domin idan har ita ce ba zan yi sake na barta ba, dan kuwa idan aka kyaleta tabas ni da kaina ba zan samu hutun zuciyata ba da barin bata gari bata zumuncin Allah a gari!"