Showing 75001 words to 78000 words out of 226733 words

Chapter 26 - Alkalamin Kaddara ta Complete Hausa Novel

Sajida   

11 Sep 2025

8001

zuwa maman MUHYIDEEN da matarsa, kowace ta cika ta batse sunna jira ya ajiye jaridar da ya dauka bayan ya tara su a gabansa ya zartar da hukuncin da ya dace wa laifinsu baki dayansu

Wata ajiyar zuciyar Hajia Hasana ta sake saukewa cike da bacin rai, da tashin hankalin abinda ya faru da yan matan a yau sanadiyar soyayar da suke ikirarin sunaiwa yaronta...............





☹️☹️☹️☹️☹️to cmmnt din f💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥
*ALK'ALAMIN K'ADDARA TA*
‍💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥


*The Hero writer*


*SAJIDA*


_Bismillahir rahamanir rahim_


PAGE:. 2️⃣4️⃣



*P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽*






*S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ*


*S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞*



*T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻*

1 *yar mahaukaciya*
2 *Banida zabi*
3 *Duk karyar kada*
4 *Baka ce*
5 *Daga tafiya daukar soja*
6 *Kutkale*
7 *Makauniya ce*
8 *Mage mai kwanciyar daukar rai*
9 *Duk nisan jifa*
10 *Dutse*
11 *Idan Ka Raina Inda Kake*.
12 *Neman Na Kaina*
13 *WATA KOKOWAR*



*The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA*


*WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓*

Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748
Amina Maikudi Abdullahi
GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi.

Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar
08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo.

Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618


Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din

Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰


Wata ajiyar zuciyar Hajia Hasana ta sake saukewa cike da bacin rai, da tashin hankalin abinda ya faru da yan matan nan a yau sanadiyar soyayar da suke ikirarin sunaiwa yaronta

Wace irin soyaya ce wannan da babu tarbiya a cikinta?
Ita Uma yar gidan uwar gidan CHIEF of army a bayane suke nuna dan tana auren baban yarinyar dole ne ta saka yaronta ya auri yarinyar, harma suke nuna ai ya zama wajibi tunda ubanta ake aure a faranta mata rai , ba maganar tausasawa a tsakaninta da uwar y'ar bale Y'ar da ta samu tarbiyar uwarta sai ya zamto itama tunaninta ya sauka ne a kan cewa dole ne a yi mata ko dan isarta , sun manta uwaa take a wajen Uma koda babu aure tsakaninta da ubanta, uwa uba ita wani irin abu ne zai debeta tana ji tana ganni ta hada zuria da maman Uma? Uwar kanta bata da wadataciyar tarbiyar da za'ai mangarin samu bake gar y'ar ta koyar ta bayar da exemple
Sai kanwarta da take Cikin gorin yayar tata ba dare ba rana na ai ita mahaifiyarta ba yar kowa bace ba kuma ta da komai, tausaya mata babansu ya yi ya aurota shine har zata samu wajen da zata nemi yin soyaya da abinda ita take so?, Lalle ta taro mach, kuma sai ta bambance mata aya da tsakuwa, ita kakin kanta mahaifiyar MUHYIDEEN kofa zata iya amincewa da auren hadi na familly to fa sai dai a hada da yarinyar nan ita karamar, domin ita din akoy ladabi da biyaya, tana da mutunci sosai, batama san a kan me zata nace da son MUHYIDEEN ba bayan ta san wahala ce zata sha, ga masoyinta Aliyu dake da nasa mukamin da nasa kyan da nasa koman, aman sai tana ture shi karara tana nuna ita ga wanda take so?, Matsalar daya ce ita dai ta fada ta kuma rantse cewar babu ita babu auren hadi gaskiya! Bata ciki, bale da hakaya irin na yaronta? Idan ta yarda aka hada maimakun a samu farin cikin hakan ta tabata sai dai a hadu da vacin rai mai tsananin gaske

Sai da ya dasa aya a karatun jaridar da yake yi na labarin fitar MUHYIDEEN ne da sojojin mabambanta gari sukai wani meeting a kan karra wanzar da zaman lafiya a cikin kasar inda suka bayar da bayani a dunkule, jaridar ta masa dadi dan a cikin maganar da aka rubuta MUHYIDEEN ya yi bayan takaitacen labarinsa ya gane sakon dake boye a cikin nanadadaden harshen da ya yi anfani da shi dan usar da sako ga dukan wani mai hankali da lura cewar a tare da dan kasa akan yaki kasa, watau ba zai yiwu ace bakon da bai san kan gari ba ya iya shiga ya yaki gari, mutanen da ake cudanya da su a cikin gari ake kwana ake tashi da su sune ke siyar da rayukan yan uwansu a kan yan kudade da alkawarin ba za'a taba nasu rayuwar ba, su bayar da information din da za'a kare da yan uwansu yan garinsu, a nasu rashin wayon su sun tsira ne?, A nasu tunanin su sun ketare ne? Basa aunawa su ga shi makashin waye a gefensa nasa rayaye? Ai yaki kan ci gida ne wannan shaka babu

Dan Murmushi ya yi a bayane kasa kasa ya furta" Ni na san cewa kai din magajina na, sannan farkuwar kasata ne in sha Allah"

Dubansa ya dago kan matansa da y'ayansa dake jiran hukuncinsa

Walahi, marin da Uma ta wankawa matar MUHYIDEEN Ya bashi mamakin da madaukakin Tsoron rashin kunyar yayan nasa

A dan dake ya ce" Uma zo nan "

Uma ta mike daga kusa da mahaifiyarta dake ta rarashinta kan kukan da take shekawa ta nufi mahaifinta da dan kwarin gwuiwarta duba da kanwarta ta mata rashin kunya ta shiga bayan matar yayansu dan wani shishigi da nemn raini

Tana zuwa ta duka a gabansa ta budi baki ta ce" Ab......." Zata karasa da fadin abanmu gani ta samu hakoranta da dantse harshenta hakan ya sa ta zunduma wani gigitacen ihu tana komawa ta ririke kumatunta domin a yadda mahaifinta ya zaburo ya mata nuni da wani marin ne zai wanka mata hakan ya sa a haukace ta duke tana rike da kumatunta wanda ya saka mahaifiyarta mikewa gar kamar zata kifa ga jikin manyanta ga sakawa rai fitina ita an daki y'arta a dole zata fuskanci ubaan y'ar wanda hakan ya saka babar yarsu gaba daya da mamaki ta bi maman tasu da kallo ta maida kanta tana sokewa tana tunanin lalle ammansu na sin balowa kanta dan jijibin yaki da mahaifinsu a irin wannan lokacin

A kausashe ya nunata da yatsa yana fadin" Idan kika karaso wajen nan, ko kika yi gigin furta min kalma daya a zaman da zamu yi ta rashin da'a a wajen nan har muka tashi a bakin igiyoyin aurenki dake kaina gaba daya, daga ke har sauran dake tunanin sun haihu ne sun isa da y'ayan da suka haifa harma suke gannin kanmu ya zo daya da ni da su da yayansu a cikin gidana, ke na karre maki harma kike tunanin dadewa da aurena da ke ne zai baki damar wulakantani da wulakantar min da tarbiyar yayana to bismillah ki kwatanta ki ga ikon Allah Mariya!"

A tsorace duka matan suka zuba masa ido hakama babar yarsa a tsorace ta saje dagowa da carbinta da take ja ta sauke dubanta a kan mahaifiyarta da mahaifinta sannan ta sauke kakausan kallo a kan kannen nata ta sake maida kanta ta soke kasaa domin bakinta ba zai furta komai lokacin da mahaifinta yake fada ba

Rai bace ya ce" Fuskar matarsa ?, A me kika dauki kanki? Wacece ke? Ke din banza ke din wofim da ba dan kunya da kawaici kina tunanin zaki ringa zuba rashin kunya yana daga maki kafa ne a banza a wofi? Ke kin san wanene shi? Dan kina ganninsa yana dukawa yana gaishe ni shine aka ce maki shi din zai zamto abin raininki? Uma salwah bari ki ji ki fitar da miji a cikin watan nan na daura maki aure da ke da yar uwarki idan ba haka ba ni zan sama maku mazajen auren na daura maku su!, Idan da wanda yake da ja kuma bismillah!"

Shiru dakin ya sake dauka ba mai kwakwaran motsi ciki harda Hajia Hasana, kanta a kasa yake itama zuciyarta na dokawa da karfin gaske

Wani tsakin ya ja yana mikewa da fadin" Ina da meeting, zan waiwayeku gaba dayanku!"

Daga haka ya juya ya fice hakan ya sa matan nasa raka shi da kallo

Kallon kallo aka shiga yi a fallon kafin Hajia Mariya ta fara ficewa da saurin da har bata iya gannin gabanta da kyau

Matsarsa mai dakin tsakiya ce ta sauke ajiyar zuciya tana fadin" Masha Allah, alhmd, hakan yaa yi daidai, na jima ina jira Abanku ya yanke maku hukunci daidai da tsagerancinki, yau rana ta zo sai ku yi aniya, Matar son taso mu je na baki magani ki sha, aunty Allah ya huci zuciyarki dan Allah a karra hakuri,"

Ta dubi y'arta da harare ta ce" Ban san a ina kika dauko wannan halayar ba sam, ni dai ba hak nake ba, na san cewa a duniya Allah shike da komai, hakan ya sa ban cika zafafa abu ba, nakan fuskanci komai a sukake dokin na san babu wanda ya isa ya bani ko hanna min abinda Allah bai bani ba, rayuwa kuwa idan ka sakawa kanka fitina kana cikin tashin hankali, domin zia zamto lafiyar jikinkama ta maka karanci bale ta kwakwaluwa, Allah ya sa kema idan ya dawo ya baki naki marin da sai kin yi fitsari shashasha!"

Daga haka ta bi bayan matar MUHYIDEEN da ta fice da sauri tunda ta ce ta taso su tafi

Ajiyar zuciya Hajia Hasana ta sauke tana kallon yayarsu da ta dago a kausashe tana kallon yan matan falon gaba dayansu
Tana kokarin fara yin magana yayarsu ta fara da fadan da bata taba sanninta da ita ba, domin a kaf cikin y'ayan hajia mariya wannan itace mai sanyi fa kuma hakuri da hangen nesa

Rai bace ta ce" Yaya MUHYIDEEN din ne ya zama abokin wasanku? Ashe baku da mutunci? Sa'ankune shi ko meye ya yi na raini da har haka ke faruwa da shi a cikin gidan nan? Ko a tunaninku gidan ubanku ne shi makusanci ne ga ubanku? To albishirunku, ku tsaya ku ji abinda na tabata iyayenku matama basu sani ba domin nima da kyar aka sanar da ni a gidan nan!, Kasuwancin da uban naku ke juyawa kudin MUHAY ne!, Kampanin kayan ginin dake dauke da sunna MUMU ba komai bane sai fasarar MUHYIDEEN MUHAY !, kai bari na kankare maku matsayin da ubanku ke kai"

"Ke Bilkisu" hajia Hasana ta fada a sanyaye dan ta katseta da fadin abinda take fada din nan domin bata ga meye anfanin hakan ba, sai dai a sanyaye Bilkisu ta ce" Mama, dan Allah ki yi hakuri ki barni da mararsa kunyar nan da suke so su wulakantar da darajar mai daraja a idannuwan iyayensuma bale su!, Ke Uma dan ubanki a haka me kike son nunawa? Haba Uma ai dama daya ce kuma kin yi wasa da ita, inace a gidana na baki shawarar ki ajiye wannan magana domin ba wajen warginki bane?, Ke kuma kema da kike da hankalin da nutsuwar, da ladabin da biyayar, shine kika yarda adu'ar da na baki wace na ce da ke koda Allah bai baki yayanmu a matsayin miji ba Allah zai baki wanda zaki anfana rayuwar duniya da ta kiyama domin wata soyayar guba ce a rayuwarka kai baka sani ba, shine kika biye mata har aka san kema sonsa kike yi?, To ku tatara mu je gidana, na kula harda sakaci na iyayenmu ke son haukata ku, ku tatara mu karra gaba kafin Aba ya daura maku auren na gane idan har kun tsaya kun iya girki da tsafta da ladabi da biyaya, ko kuma haukan kadai kukai harda ne ba'a sani ba? Kumu jr kowace ta shiga dakin babarta ta dauko suturarta mu je ina mota domin babu wace zan bi har a nemi dakatar da ni, Walahi da ni kuke zancen shirmamu da baku san ruwan wankanku ba!"

Hajia Hasana kam tana so ta dakatar da ita wayarta ta dauki tsuwa

Daga ringin din ta gane mai kiran hakan ya sa ta mike ta fice tana dagawa ta karra a kunnenta ta yi salama sannan ta saurara yana gaisheta a nutse

A hankali ta amsa shi tana fadin" kana ofice din ne MUHAY ?Yaya ka baro iyalinka?"

Agogon dake hannunsa yake dan kallo a hankali ya ce" Ni dai marabina da ita ta tada aljannu wai dan kawai maza ne ke mana aiki ta ce a cenza su na kyaleta sai kawai aljanunta suka tashi, yanzun dai inaga sun barta"

Ido Mama ta zarro ta budi baki ta ce" Iskokai kuma? Subahannalah dama tana fama da aljannu ne Son? To rai aka bata mata ne da har suka tashi ko?"

Bakinta ya tabe a hankali ya sauke ajiyar zuciya ya ce" I don't know, Mama to ita kanta kama take da aljannun fa , bama wannan ba ni dai tana ce min ji mana na kyaleta shikena ta shiga ihu, baki ga burgimar da take yi a kasa ba sunna Neman daukanta , da yake bata da hankali bata wani damu ba, Mam dama kun saka min wasu a nan sun min ihu ta karra min da wani ihun, kin ganni a zaune a office kaina na ciwo sosai"

Mama da murmushi ke neman subuce mata, cike da dokin son jin wai yaya iskokan suka kare da shi da ita da tsoron kar dai a je dukanta ya yi,, da wata kaunar yarinyar a raanta wace haka kawai ta ji abinda ta yi na 💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥
*ALK'ALAMIN K'ADDARA TA*
‍💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥


*The Hero writer*


*SAJIDA*


_Bismillahir rahamanir rahim_


PAGE:. 2️⃣5️⃣



*P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽*






*S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ*


*S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞*



*T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻*

1 *yar mahaukaciya*
2 *Banida zabi*
3 *Duk karyar kada*
4 *Baka ce*
5 *Daga tafiya daukar soja*
6 *Kutkale*
7 *Makauniya ce*
8 *Mage mai kwanciyar daukar rai*
9 *Duk nisan jifa*
10 *Dutse*
11 *Idan Ka Raina Inda Kake*.
12 *Neman Na Kaina*
13 *WATA KOKOWAR*



*The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA*


*WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓*

Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748
Amina Maikudi Abdullahi
GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi.

Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar
08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo.

Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618


Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta idala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din

Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰









A sanyaye ya ce" NAHIDT wani abu na damunki ne?"

NAHIDT ta dan buda idannuwanta tana kallon wajen kofa
Itama muryarta a sanyaye ainun ta ce" Tuban ne ba sauki Aban Shuwwa sai na Allah "

Gaba daya sai da tsigar jikinsa ta tashi ta yadda ya samu kansa da lumshe idannuwansa ya kuma budewa yana dan jimke hannunsa a hankali a hankali yana sake yin hakan ko zai mayar da abinda ke masa yawo a sasan jiki

Kuryarsa a matukar tausashe ya ce" Dama na Allahn muke fata ba dare ba rana Nahidt"

Ajiyar zuciya ta sauke tana mirginawa ta ce" Ka ga ina missing din Shuwwa, ga fauzy a gefena da yayanmu aman sai nake ji kamar na koma gidan Shuwwar da zama, ban taba aurar da ita na ji kewarta irin wannan karron ba, sai nake ji kamar ta tafi dindindin ba zan kuma gannin kanwata ba"

Dan murmushi ya yi yana shafa sajensa ya ce" Idan aka ce ki koma gidan kanwarki ke sai ki koma ne?"

"To meye a ciki? Ai kamawa ta yi kau Muhammad" ta fada a sanyaye

Idannuwansa ya dan zarro ya ce" ke, wai ni ba yayanki bane da zakina kama sunnana gatsal?, Ke gabanki baya faduwa idan kika ciro sunnana sama kai tsaye?"

Nahidt ta yi murmushi ta ce" to idan ya fi min dadi fiye da na ce da kai Malan fa shikenan sai na tauye jin dadin harshena?"

Ya salam, watau idan matar malan ta taba gannin wulakanci da rainin hankali a tsayin rayuwarta to bai taba kamo irin na wannan lokacin, kuma wannan ranar ba
Babu yadda bata yi ba dan ta samu wanda zata kaiwa sukar dayar boyayiyar karuwar abun ya gagara, ita bayananiyar kuma itace ke kiran mata miji da tsakiyar dare? Salon ta yi magana ya nuna mata taimako yake yi shi ba wani abu dake tsakaninsu? Idan Malan ya yi wasa Nahidt zata kaishi wuta!

Karasowa ta yi ta zauna ta shige jikinsa a hankali ta kai hannunta sasan da ta san sai sun motsa abin yake tashi, sai dai abinda ta ji a wajen a yanzu da ta tabata ba taba shi ta yi ba ba komai ba ya sakata dagowa da sauri tana kai hannunta ta janye wayar dake kunnensa ranta bace ta ce" Ke Nahidt kike ko wa? Barikin zaki ringa baza min a cikin gidana a tsakiyar dare a lokacin da mijina sai sadu da ni? Walahi bari komai ji........"

Warce wayar da ya yi yana kallonta da mamaki ya kai dubansa da sauri kan wayar ya ga an kashe ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login