Showing 210001 words to 213000 words out of 226733 words

Chapter 71 - Alkalamin Kaddara ta Complete Hausa Novel

Sajida   

11 Sep 2025

7939

auntyn shuwwa......"
Nesa take jinsa domin barcin kamar an sauko mata da shi gaba dayansa ne, ko dan ta dauki gajiya mai sunnan gajiya? Ga kuma murza irin ta Aban shuwwa? Sai kawai ta idasa dauke wuta a lokacin da kanshin turarensa ya sake kawo mata hari ya shige hancinta yana bata niimar nutsuwa irin ta kanshi
Shi dinma sai ya yi ta sauke ajiyar zuciyar samun nutsuwa ya ci gaba da gadinta, domin so yake kadan barcin ya dan saketa su yi nafilar tsakiyar dare, aman ga dukkan alamu ba za'a samu haka ba domin yana ta kwatanta damunta barcin ya fi karfinta, shi kuma jiki ya saba komai dare komai gajiya sai ya gabatar da nafilar nan yake iya samun barci, shi yasa yawancin lokuta yakan yi barcin bayan karfe tara ne zuwa sha biyu , to da zarar ya farka ya kimtsa kuma sai ya fice shima nema irin na kowani dan Adam, daga nan kuma ya dawo masalacinsa ya bada sallah, ya kuma komawa nemansa sai yamma ya dawo gidansa dan samun wadatacen lokaci da iyalinsa da mutanen dake karkashinsa, ta haka yake samun bakinsa harma idan zasu kai ziyara su je su sada zumunci a cikin isashen lokaci, a dole ya mike ya je dan gabatar da abinda jikinsa ya saba, a cikin adu'arsa kuwa ya nema mata gafarar ubangijinta har sai da yan yatsunsa suka fara yi masa zafi, sanann ya shiga neman Allah ya saka mata soyayarsa a zuciyarta ta yadda zata rayu da shi, Allah ya sa kar rashin haihuwarsa ya sa ta guje shi, Allah idan da rabon zai ga kwonsa a duniya ne Allah ya nuna masa ya tabatar masa da mai albarka
Da wannan ya gama ya sake komawa ya kwonta a jikinta yana jin yadda fatar jikinta ke dan daukan dumi, sai ya ajiye haka a matsayin bargon da ta shige ta yi lumbuk a ciki ne, dan haka sai dan sasauta mata rufar sannan ya samu barcin


Cen cikin barcinta ta ringa jin ana ta faman damuka mata mama, tun abin baya hawa kanta har ya zamto ta bude nanauyin idannuwanta ta sauke dubanta a saman Aban shuwwa

Ido ta zarro tana neman tashi da son yin magana a dan rikice ta ce" Habiby mene zaka yi haka kuma?"

Dan dagowa ya yi da idannuwansa da suka masa nauyi yana ta lumshe su a hankali ya ce" Zan kashe kishirwa ne Khalby, banma so na tasheki ba har na yi na gama"

Da mamaki take kallonsa, wai baima so ya tasheta ba har ya yi ya gama, da wani abin ne zai yi ya gama bai tasheta ba? Sai kuma ta sake rike hannunsa raf tana shagwabe fuska ta ce" Na fa ji ciwo Allah"

Ido ya kikifta kafin a sanyaye ya ce" Baki san wajen nan dole sai da sabo yake sabawa ba?"

Bakin ta shagwabe zata kuma yin magana Idannuwanta suka sauka saman agogo
Wata boyayiyar ajiyar zuciya ta sauke ta saki jikinta dan ta tabata du inda kiran sallaah yake yanzu an fara,
Ai kam ba'a saka minti da yawa ba aka fara kiraye kiraye a masalatai

Ido ya zarro yana dagowa da sauri ya kalli Agogo, sai kuma ya kalli wandonsa
A tare suka fashe da dariya ya rukunkumeta yana mata cakulkuli da fadin" Ga dukkan alamu ke ta fadi a kan kari ko?"

Itama dariyar take ta ce" in ba Muhammad ba abu kamar tuwo?"

Bakin nata ya dan dale yana fadin" Dama tuwon zai dawo min wannan ni kam da na ji dadina na ci da safe , da rana, da kuma dare, kin san me?"

Ta girgiza kanta bayan zarro idon da ta yi na jin ashe bakinsa bashi da birki?
Ya dora da fadin" Idan na tuna aka ce na aljannahma wani sha'ani sai na karra hima wajen kai goshina kasa, ya Allah ka saka mu a layin yan aljannah, Nahidht da idan na labe sai kuma yadda hali ya bada"

Baki ta fara turowa sannan ta coje yatsarsa da yake ta faman mata yawo da ita a saman lebenta ta ce" Ga dukkan alamu kai dai bawan Allahn nan ka san mutuncin abin nan!"

Murmushi ya yi shima yana kallonta ya ce" Ga dukkan alamu ke kuma matar malamin nan zaki yi kishin abinki?"

Idannuwanta ta juya tana yin fari farrrrrrrr da su ta ce" wannan kuma halal ne"

"Nima jin kina jin hakan nutsuwata ne yah Mar'atusalihahhhhhh" ya karashe yana sake hade bakinsa da nata du kuwa da yadda take kauce kauce duba da farkawarta kennan daga barci ai ba wani wanke baki ta yi ba aman shi a nanau ya nane mata yana mata manau da asusubar nan,

Yana fita itama ta ware ta shiga kimtsa kanta cikin nutsuwa
Akwatinta ta bude ta ciro rantsatsen dinkin leshhh dinta ta watsa bayan ta gama sallah, sannan ta sake zama gaban madubi ta kuma tsatsara kwaliya hadi da kashe daurin dan kwalinta
Turare ta wanka da shi sannan ta maida komai ta sake kimtsa dakin da suka kwanan ta fito tana ta neme nemen abun turaren wuta domin da turarenta a akwatinta da garwashi irin na kwali wa'inda Shuwwa sarkin kanshi ce ta saka su kan ko a ina ta samu kanta ko a marfin kwano ne sai ta saka turaren wutar ya baje ko'ina

Ai kam ta kunna ta saka ta sake kakabe falon shima ta kimtsa komai sanann ta shiga tunanin yaya harkar girkin gidan? Dan su ba wani jira suke yi ba bale kai da aka kawoka haka zikau?
Ai kuwa kwonkwasawar da aka yi ya sakata dagowa tana kallo dan ta tabata koma waye ya san kan gidan ai

Budewa sukai suka ringa shigowa bayan jagorancin hajia da salama
Yannayin jikinsu sanye da kaya irin na gidan sarautar gidansu, hakan ya saka ta fahimci daga gida suke wadinnan

Manyan kulolin da aka ringa jerawa take bi da kallo bayan sun gaisa da Hajia da tambayarta kwanan amarci ta sada kanta bata ce komai ba dan tana matukar jin kunyar matar nan da gannin darajarta

Sake dawowa suka yi suka zube suka sake gaisheta da yi mata sai an jima, sai babar cikinsu ce ta zauna kanta a kasa ta ce" Allah ya taimakeki adalin uba na gaishe ki, sarauniya tanai maki fatan alkhairi"

Gaba daya sai ta rasa me zata ce mata domin ita dai abin nan ba wani sanninsa ta yi ba, sai ta samu kanta da yin murmushi tana ayana' Kan uba, dama Shuwwa na nan da ta baki amsa '

Hajia ce ta yi murmushin itana ta ce" Idan kin je ki ce gimbiya na amsa gaisuwa sannan tana gaishe suda fatan alkhairi, sannan ki ce Hajia ta ce tana neman alfarmar a yi hakuri a daina yiwa Nahidt abincin sati, domin a Yanzu haka na gama gyara komai, in sha Allah na amsa ina nufin na amsa....."

Jakadiyar kanta ta ji dadin maganar dan haka ta yi mata jingina da tabatar mata sakonta zai je inda ya dace

Ita dai NAHIDt tana kallonsu ne, ga hammar da take ta faman yi wace ta rasa ta wani balakin ce, ita dai ba yau ta fara shan wahala da daukan gajiya ba, aman gaba daya yau din abin na damunta sosai ga wani barci kamar ana like mata ido

Tana zaune a falon nan sai walwali irin na amare take har Malan ya dawo

Da annurin fuskarsa yake amsa gaisuwarsu su biyun, sannan ya bi bayan hajia har wajen table din nan
Tai masa bayani tana murmushi haka shima ya amsata da gamsuwa sannan ta yi masu salama ta tafi bayan ya fada lalle lalle a zo a kwashe zai zuba mata daidai cikinta yanzun a fitar da ragowar kowa ya samu shi abincin ai abu ne na ido, kowa zai so ya taba idan hancinsa ya shaka

A gaba ya saka NAHIDt da abincin a shake a olate guda, yakan deba a cokali ya bata sannan shima ya ci , yana mata hirar dake sakata yin murmushi tana kallonsa da dumbin mamakin kular da take samu daidai da wace mai inya ya dace ta samu, har sai da ta gama komai ya kuma tabatar da ya kilaceta ta koma barcin da ya kula tana matukar ji sannan ya rufo ko'ina ya nufi bangaren FURERA,.
______________________________________


Sorry sisters😔, kun san idan an zo gangara sai a hankali😍😍😍😍🥰🥰🥰🥰🥰




🥺 Wollah saura a ce na lalashe😭aya bayan daya kafin ya yi dan gyaran murya a tausashe ya furtaALK'ALAMIN KADARATAH





Na

*Sajida*


Page


7️⃣4️⃣




A lokacin da ya shiga a kwonce saman doguwar kujerar falonta ya sameta, ta yi irin kwoncin nan fake nuni da baka tare da nutsuwar zuciya , fitilun falon nata a kashe haka kuma yannayin falon ya dauki yaunin dake nunin ko shara bai gani ba bale arzikin turaren wuta bayan sunna da yan mata bibiyu dake masu dukkan hidimar da suke da bukata a bangarensu, ga dukkan alamu yau bata ba tata yan matan daman shigowa bama bale har ta basu damar yi mata hidima mai kyau

Saman table din dake ajiye a tsakiyar falon ya zauna ya fuskanceta yana hade hannayensa irin ya saba sun nan bayan ya kunna fitilar ya kuma dage labule domin shi baya son irin yannayin waje ya zamto haka din nan
A tausashe ya ce" Ita tsafta cikon adini ce, kema kin sani cewa kazami baya shiga aljannah, me zai sa ki kwana da rigar kuma ki kasa cireta koda a wajen alwallah ne? Ko da na buga maki baki tashi kin yi sallah ba?"

Idannuwanta da suke da mugun ja ga kanta da yake matsanancin ciwo ta dago tana kallonsa , aman bata bashi amsa ba
Dan sake fuskantarta ya yi yana jiran amsar aman ta masa shiru dan haka ya dora da fadin" Furera magana nake yi"

Furera ta bude bakinta a kausashe ta ce" Malan, yanzun dakina yake wari ko jikina kake nufi? Har ka je an shaka maka sabon kaanshin da baka taba ji ba a duniya ne zaka fara jin namu na fitar da warin hamami maimakun kanshin da kake yabawa a da?"

Malan ya yi murmushi yana kallonta ya ce" Ko a da, na kasance mai saurin fadin abinda yake kusa da gaskiyar hancina, bana toye gaskiyar lamari ko yaya take furera, nakan ce da ku yannayin dakin nan a karra karfafa masa kanshinsa..........nakan yi a wajen da Wata ba zata ji ba bale ta wulakanta yar uwarta,idan kuma kun yi kwaliya nakan yabawa koda ina sauri ne nakan bar text message, shin laifi ne dama kwatanta hakan?"

Kamawa ta yi da kyar ta mike zaune tana sake hade fuska ta ce" Malan wai wani abu kake so ne?"

Kansa ya gyada a nutse ya ce" So nake ki gane cewa idan laifi na maki ina mai baki hakuri ki warware ki sake ki shiga lamuranki na yau da kulin, bana so ki yi garajan lalata goma ta arziki saboda wani tunanin, ina so ki kasance mai anfani da ilimin da Allah ya baki ki wanzar da muamularki da kankin kanki bisa adalci, Furera kazantar da idannuwanka basu gani ba tsafta ce in ji malan bahaushe, haka kuma du juwarka kar ka fara take dokokin ubangijinka, kar bacin rai ya saka ka aikata aikin jahilci, karin aurena ba yana nufin bana son iyalina ba, haka kuma wace na kawo dan na birge ku ba zan bari ku wulakantata ba........, Ki tashi ki yi sallah karfe tara ke neman yi, daga nan sai ki yanke shawarar ya dace ki yi tsafta ko aa? Abinda na sani shine yadda na karamaki zan karamata ba tare da na daina karamaki ba, zuwar min bangare kuwa a lokacin da bai dace ba zaki hanna kanki da kanki ne!"

Yana gamawa ya mike ya bar mata falonta

Ta jima tana kallon waje daya da tarin mamakin ita malan ke wulakantarwa ko? Sai kuma ta ringa girgiza kanta a hankali ta ce" Kadanma na gani da aikin yar bariki, da bata zigota ka nadan duka ba, ya zamto komai na yi laifina Malan yake gani?"
_________________________________________

Kamar yadda Malan ya kwana da begen iyalinsa, hakan ta kasance a wajen MUHAY

Tabas ya sake gannin wautarsa ta tsayawa lokaci mai tsayi haka bayan ga dama kala kala a gabansa a kusa da matarsa
Sai dai kuma yana karra jin karfin gwuiwar sake baje mata sirikansa da zuciya daya domin bashi da darr, bashi da wani darr a lamarin iyalinsa, a kwana biyun nan da ya yi bayan auren yar uwarta tare da ita zai iya rantsewa bai taba jin moment masu dadinsu ba, dalilin da ya sa kiwa shine shi ba zuwa wajen aikin yake yi ba, yana cikin gidan ne mane da ita, idan ya motsa to fa dan ya je ya ga mahaifiyarsa ne wace a yanzu zai iya cewa fahimtar dake tsakaninsa d aita har ta zarce tunaninsa, mahaifiyarsa na fahimtarsa fiye da kowa a duniya, bai taba tunanin zai wayi gari ya riski irin ranar nan ba, ko a da ba wai wani abin marar dadi take jifansa da shi ba, aman kuma a kukun cikin tuhumarsa take, a yanzu kuwa a kulun cikin kula da lamuransa da na matarsa take da karra jadada masa cewa ya rike yarinyar dan soyaya, ya riketa dan yar halal ce, ya kuma riketa dan ta cencenci rikon daga gareshi, kar ya wulakantata koda da wasa ne, kar ya ja mata rai , ya yi mata adalci a komai cikin rayuwa........., Yakan yi murmushi ya ringa ayana a ransa abubuwa kamar haka......Mama da zaki shiga zuciyata da sai kin tsorata da ilar da ta yi mata, ta yiwu ambanta ya bata wani hatimi ne mai hade da sunnana? So take karfi da yaji sai ta haukata maki yaro, Mamah tunda na hadu da ita dama bata iya yada manufa ta laluma ba, a haka ta dagargaza maki yaro ke bakima sani ba kina faman a kular maki da ita.................mmm

Agogon dake falon ya kuma kallo bayan ya daura ta hannunsa

Kakin da ya saka yau shi ba wani sonta ba yake, gashi ya shiga a cikin abu biyu yana so ya koma bakin aikinsa a kasar su Shuwwa yana kuma tunanin a inda ya dace ya barta, a nan kisa da mahaifiyarsa ko kuma a gidan cen? Shi baban damuwarsa idan dai a cen zai zauna dole sai a bariki, bariki kuwa baka isa ka rabata da maza ba ko waye kai, gashi yau ,zasu juya shine yake sake tuna akwatunnan da ta gama shiryawa a dazu kafin su je wajen mama su dawo

Jin karar bude dakinta ya saka shi juyawa da sauri ya sauke idannuwansa a saman kanta

Da farko ta fito ne da dan murmushi a kwonce saman fuskarta, sai kuma ta gimshe shi ganninsa tsaye sanye da kaki bayan idan bata haukace ba a yau ne zasu je Wajen su Nahidht

Dan sake kureshi da ido ta yi sai kuma ta shiga takwakwafe fuskarta, lokaci daya ta shiga dira ta fara sakin kukan tabara hadi da dira da dukan karfin da take ji a jikinta duda ba wani karfin a zo a gani bane duba da zazabi da take dan fama da shi ta shiga fadin" Ka saka kaki kuma? Ka saka kaki kuma? Wayo Allahna to me kake nufi ne? Dan Allah me kake nufi ne???????"


Da sauri ya ringa bin kirjinta da kallo da take ta jijigawa Idan ta dira, a birkice ya nuno wajen yana fadin" Kin ga dai to me aka yi? Kin ga fai fita zan yi na dawo ki daina irin haka din nan tsaya waje daya mana mu yi magana, meye aka yi yo?"

Sake didirawa take tana kukan tabarar da ba hawaye aman kuma kururwarsa ya cika masa kunne tana fadin" To yaya zaka saka kaki kai da zamu tafi? Ba kace na shishirya ba gashi har na gama shiryawa kuma sai na ga ka saka kaki?????"


Yawun dake makogwaronsa ya hadiye yana sake kallon fuskarta da irin yadda take dira

Da sauri ya shiga bale botiran rigar da ya dora a sama ta kakin ya cire ya yi jifa da ita sannan ya durfafeta
Baya baya take yi tana sake kallonsa har ta fada saman doguwar kujerar falon

Bai yi kasa da gwuiwa ba ya rufa mata baya ya yi mata rumfa yana kallon bakin da take ta mutsu mutsu ta yi tsittt tamkar an kashe redio
Kasa kasa ta ce" Inace tafia zamu yi Yalabai?"

Kansa ya girgiza a hankali yana fadin" Nima ai na zata tafiyar zamu yi kuma sai na ga kin tara ruwa hajiyata......"

Idannuwan nata ta rintse da dan karfi sannan ta dan bude tana kallonsa, kasa kasa ta ce" Me zaka yi a falo?"

Sai da ya dan yi jim sai ya ce" Aikin laddah.................. Barama ki gani......"
Kafin ta ankara tuni ya shiga aika mata da zafafan kisss ta ko'ina
Ta riga ta yarda da wannan fannin nasa ya yi fice da wahala a samu na biyunsa a iya ba lamari hakkinsa, hakan ya sa ta saki jikinta dan ita kanta bata san meye damuwartta da bawan Allahn ba

Safarta da ta ji yana janyewa ya sakata sake saurarawa da tunanin yau kuma harda su cirw safa?

A hankali ta zarro Idannuwanta sakamakon jin dumi da kuma santsi irin na bakinsa a saman babar yatsarta sai kuma ta aniya furta" Aushhhhhhh" dalilin shiga tsotsar yatsar da ya yi
Ta mutu da mamakin jin daga nan ya dora harshensa mai masifar tsafta mai kanshin turaren baki mai tsadar gaske yana yin sama sama da shi a hankali har ya kai wajen da pant dinta yake domin ta cikin doguwar rigar tata ya saka kansa

Wani gwauron numfashi ta ja irin na zata mace din nan sannan ta dago a haukace ta aniya mayar da shi samab kujerar sannan ta haye rabin jikinsa da nata jikin, da hannunta na hagu kuwa ta je ta ringa laluben wajen da ba'a aiketa ba, shi kuma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login